510 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Five
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ....Numfashin juna suka cigaba da zuka da kamshin jikinsu , ta lumshe idanunta tana jin wani irin yanayi da bata taɓa jin irinsa ba sai akanshi , a hankali taji ya soma taɓa wani bangaren na jikinta cikin wani irin salo da shi kaɗai ya iya , ta narke sosai tana kallon idanunshi dake rufe tare da amsar sakoninsa masu tsuma zuciya da…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter One
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* Free page *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim EGYPT *Reehab* unguwa ce dake cikin babban birnin kasar cairo , unguwa ce data tattare kan manya attajiran masu kudi , zagaye da had'ad'dun gidaje masu kyau da tsari kamar yadda gidan muhammad realwan yake d'aya daga cikin jerin gidajen unguwar . Babban katanfarin fili ne wanda aka gina…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Two
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "A hankali ta furta "Ya Allah ka bani karfin zuciya akan bawanka Aliyu , ya fahimceni ya duba lamarina , ya tausayawa rayuwata , Allah ka bani ikon yi masa abinda zuciyarsa zata kusanto zuwa gareni ,ka bani ikon yin nasara akanshi na mallakesa na mallaki zuciyarsa cikin sauki ,cike da sanyi jiki ta kai hannu jikin handle din kofar d'akin ba dan tana…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Three
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...A matukar firgice ta farka daga nannauyen baccinta tana zaro idanuwa dafe da gefen fuskarta inda taji saukar mari "are you mad what are you doing ? " yayi maganar a fusace yana zaro mata kyawawan idanunshi , take jikinta ya ɗauki rawa "uban wa yace kiyi changeover ?" "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta shiga furtawa a…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Four
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* .....tsuru tsuru tayi kamar mara gaskiya tana kallonsa "ki fito mana saboda baki da manners kin wani tsareni da wadannan shegun idanuwan naki masu kama dana aku common get out ya fada a fusace kamar zai dauketa da mari , k'arasawa tayi inda hijab d'inta yake ta d'auka don gabatar da sallah ,dan bata san lokacin da zai ɗauka ba kafin ya…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Story
Cutar Da Kai
No description provided yet.-
2.5 K • Sep 17, '25
-
2.8 K • Sep 17, '25
-
3.6 K • Sep 17, '25
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Forty
..dady da mummy sun shiga matsanancin tashin hankali, mutuwar akram ta gigitasu ,gigita mai tsananin, zuciyoyinsu suka nemi daina aiki tsabar rikicewa. gabad'aya rige rigen shiga office din likinta sukayi ,jikinsu na tsuma tsabar tashin hankali da suke ciki, anan ma dai sake tabbatar masu da rasuwar akram likita yayi kusan zaucewa mumy tayi ta dinga wani irin kuka mai rikitarwa da ta'ba zuciya, tun cikin daren suka soma kiran wayar yan'uwa da abokan arziki, shi kuwa bunayya yana rungume da gawar yaya…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Forty-one
.Alhamdullahi mu dat na samun kulawa matuka daga bangaren ummi, duk abinda take so shi take mata ,sannan duk abinda ya dace mai ciki taci ko amfani dashi shi ummi take bata Sai da aka samu tsawon wata guda cur da rasuwar yaya akram ,sannan bunayya ya bayyanawa su dady labarin halin da Yaya akram ya tsinci kansa a dalilin rashin auren days so yi suka hana , har ma da labarin yaransa dake kasar Spain ,wannan dalilin ne yasa ya kamu da ciwon zuciya , bai tsaya iya nan da ba har sai daya labarta musu irin…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Forty-two
shekarar akram uku da haihuwa , amman har alokacinmuwaddat bata sake samun wani ciki ba ,kuma bunayyaya kai ta gurin likitan daya danganci fannin haihuwa antabbatar masa da lafiya lau mahaifatar take..Alokacin har da kuka muwaddat tayi saboda tuno dalokacin da tayita kuka ummi ta zubar da cikin akram,yanzu da an zubar da cikin yaya zatayi ?"Ga bunayya da jarabar son ya'yan tsiya, Sam baya kara ata wannan bangaren ,acikin wannan shekarar bunayya yayanke hukunci zasu koma Spain domin cigaba dakaratu shi da…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-three
...tun da muwaddat taji sautin muryarsa yana furta kalmar "abi ummi ku daina wahalar da kanku ciki na ne.. ... zuciyarta ta tsaya cak ta daina aiki na wunci gadi.... kafin daga baya zuciyarta ta soma bugawa da karfin gaske,maganarsa ba'a iya kunnenta kad'ai suka samu nasarar tsayawa ba har ma da gangar jikinta da koina take jin saukar furucinsa tamkar saukar aradu .... yi tayi kmr ta kwasa da gudu ta bar parlour'n domin tsira daga wannan taskon tashin hankalin data tsinci kanta mai tattare da abun…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-four
.....cikin wani irin birgicewa da matsanancin tashin hankalin bunayya ya soma magana cikin sambatu "abi tashi ...taimaka .... Ka taimakawa rayuwata abi, mu kai ummi hospital ,abi bana son na rasa ummi nah ,wallahi Ina sonta bana son na rasata ,kuskure ne abinda nayi bazan sake ba ,wallahi nayi nadama jikinsa na kyarma yake wannan sambatun "ummi ki tashi dan Allah karki min haka ... "Karki tafi ki bar muhammed auwal dinki ... "Idan kika tafi duniya zata masa zafi ..... "Hakika ummi baki cancacin haka…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-five
dan baka hanzarta zubar min da cikin nan ba ,zan gudu, dan kuwa zaku nemi gabad'aya ku rasa, bai tsaya ba, yace"ki fi ruwa gudu, idan kin tashi gudun ki tafi lahira karewarta kenan, ciki ne dai ni muhammed auwal bazan zubar ba,ba kuma zan saka hanunana ba,na dai d'auki zunubin aikata zina ,amman batu na zubda ciki bai k'arasa maganarsa ba ya k'arasa ficewa daga d'akin, aiko ta sake rushewa da kuka.. Kai tsaye bakin get ya nufa inda yana zuwa ya tsaya ,a kan baba mai gadi ,yana bashi umarni "baba ka tsaya…-
152.2 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 26 27 28 … 47 Next
