492 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Five
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Blog
TURKEN GIDA
TURKEN GIDA. SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY). NA GODE BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA RAYA MIKI ZURU’A AMIN KO TUNTUƁA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.* 07045308523. MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE MANUNIYA Jihar kano, jiha ce da take a arewa maso gabashin yammacin Nigeria. Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilimota murabba’i 20,131…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-nine
.....yana shiga d'akin ya sameta zaune a gefen gadonta ,tana waya da yaya al'ameen, tana jin kamshin turarensa ta d'ago kanta da sauri ,suka had'a ido dashi, take kirjinta yayi wani irin mahaukacin bugawa da karfin gaske,ta tsura masa idanuwanta tana kallonsa, fuskarta da al'amun rashin gsky , irin kallon da yake mata yasa tasha jinin jikinta tayi saurin yi wa yaya al'ameen sallama zuciyarta na dokawa.. Yayinda shi kuma ya cigaba da kafeta da tsumammun idanunsa kana ahankali yasoma ta kowa zuwa inda…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Eighteen
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Fifty
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* .....Kisna dake zaune akan gado tamkar wata gunki tana kallon Dr gabadaya ta dawo tamkar mutun mutumi agurin saboda tsananin tsoro da fargaba mai tattare da tashin hankali ,gabadaya kanta ya d'aure da jin abinda ke fitowa daga bakin doctor , tamkar a mafarki take jin bayanin Dr" anya kuwa…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Twelve
....shiru yayi yana kallonta cike da matsanancin tashin hankali mara misaltuwa , while zuciyarsa da gangar jikinsa suka d'auki rawa, ya dinga jin tamkar ana buga masa guduma ne a saman kirjinshi ,kallonta yake cike da tsantsar 'bacin yana nazarin yanayinta ransa na sake 'bace " Yana jin da yana da dama daya d'auketa da wasu mahaukatan marin da zai saka ta shiga hankalinta . "ya samu da kyar ya fito daga cikin d'akinta yana Shirin kubutar da kanshi da rayuwarsa daga abun kunya amman tana neman 'bata…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Thirteen
Kasaƙe nayi ina kallon sa har ya fice daga kitchen ɗin lokaci ɗaya jiki na yayi sanyi lanƙwas kamar an watsa mun ruwan sanyi. A hankali na ajiye bowl ɗin hannu na na dafe drawer baya na da hannu biyu jin jiri na neman ɗiba ta. "Sam wannan ba Bilal bane, ba halin sa bane akwai wani abu da yake damun sa tabbas" abin da na furta a fili kenan cikin son ƙarfafawa kaina guiwa da kuma bawa kaina tabbacin ba cikin sani Bilal yayi mun wannan tozarcin ba. Nafi minti biyar kafin na tattara ƙarfin daya rage…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Fifty-six
Kwana uku Jalilah tayi a Kano ta wuce Abuja bayan ta bar alhakin sauke kayan da suka fara isowa a hannun Bilal. A tsakanin kwanakin har rama yayi; duk wanda ya sanshi kallo ɗaya zakayi masa ka fahimci yana cikin damuwa matuƙa, duk in da yake tunani zai buga lissafi ya fita abu ya gagara, idan ya haɗo nan sai can ya rushe ga Alhaji Lawan ya taso shi a gaba da zancen kuɗinsa dan tuni ya kwashe kayansa ya bar gidan kamar yanda ya ce har Ahlan mamallakin gida na asali ya saka an sake gyara ko ina sai jiran…-
247.6 K • Completed
-
-
Bayan shekara biyu............. Kyakykyawa kana farar budurwace sanye da riga da wando farare,tayi ɗamara da wani jan ƙyalle a mulmulallen kunkuminta wanda yabaje yabada siffar mata masu cikakken diri,saidai daga ganin jikin kasan ana yawan motsashi,dan a tsikeyake tsama. Juyi take tayi gaba tayi baya da sanda a hannunta,wanda take tafiyar dashi a iska cike da bajinta da kuma ƙwarewa. Tayi kaman sa'a guda tana yi,amma batada alamar dainawa ko nuna gajiyarwata. Sai can kaman da daƙiƙa uku ta tsayah…
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ko sakan 30 ba ayi ba tsakanin fitar Salwa da shigarsu ciki Taj ya turo gate ɗin. Kamal ya yi mamakin ganinsa tsaye daga waje. Shi kuwa yafito shi kawai yake da hannu. Cewa Hamdi ya yi ta ɗan jira shi. Ko kallon Taj ɗin bata yi ba domin ranta a ɓace yake. Bata son yanayin da take jin zuciyarta a ciki. So take ko dai taga dawowar Salwa ciki ko kuma ita tayi hanyar gidansu. Kafin Kamal ya ƙarasa gate ɗin sai…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Twelve
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE *Abuja.* *No. 1146 C west, Maitama.* A cikin ƙatuwar harabar gidan wadda duk girman wajen ya cika taf da al'umma da koma motaci, baka jin komai sai tarin hayaniya, mata da maza ne fal da lokaci zai dauke ka da yawa wajen ƙirga su ke ta zirga-zirga, kowa sanye da ƙarshen akwatinsa sai ƙyalli kawai kake gani a kowacce kusurwa, musamman ga matan da mafiya kayansu walƙawa kawai suke a cikin fitulun compound…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Sixteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE " Ya ya aka yi ki ka fada karuwanci?" Tambayar da Almustapha ya wullo wa Rukky kenen a bazata. Tana rike da wani donut a hannunta ta sa baki ta gatsa kenen sai ta ji tambayar, tayi sauri ta hadiye tana mai kallon inda ta gatsa. Ba ta ba shi amsa ba ta ce " A ina ka sayi donut din nan? Dadin ba magana!" Karasowa yayi yana daura agogon hannunsa ya zauna a daidai inda take zaune kan 2 sitter. Ya kai bakinsa inda ta…-
115.4 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 26 27 28 … 31 Next
