489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Fifteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Rashin wuta da ake fama dashi ya hana Hamdi sayen naman yin meatpie da ake sayarwa a shagon Abba kullum. Har ta haƙura da cinikin ranar saboda da ta saya a daren ko ta soya zafin da ake zai iya canja mata ɗanɗanonsa idan ta haɗa. Sai Abban ya kira ya ce ko da yamma ne idan tayi Halifa ya kawo saboda ana so. Sai aka yi rashin sa'a Haiifan bai dawo daga makaranta da wuri ba. Ita kuma tana tsoron yin…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Four
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Lokacin da aka shigo da gawar, lokacin da gidan ya sake hargitsewa da tarin jana'ar dake da ta shigowa da kuma masu kuka da salatin da muryarsu ke ɗagawa, lokacin Hajiya Maimuna ta bude fuskar gawar danta da aka shimfude a falon Baffa, hannunta ya rike zanin atamfarta da aka nannaɗo shi a jiki, danshin jinin dake jikin atamfar ya a ratsawa har tsakiyar kanta, a lokacin ne kuma abinda ya faru tsakaninta dashi…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Eight
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ranar Asabar aka kaddamar da sababbin 'yan kungiya. Hindatu, Lubabatu da Rokaiyatou. Aka kafa musu dokokin kungiya kuma duk suka yi mubaya'a. Shugaba Hajiya Kububuwa wace irin ingarmar mace ce mai jarabar tsawo kamar daren wahala. Fuskarta baka ce kirin mai dauke da kalangu a kuncinta. Yanayin girman jikinta kadai ya isa ya yiwa dan adam kwarjini ya sa ma sa tsoro, ga ta da zafi kamar barkono. Sai dai mace ce mai…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Eleven
.......washegari da ummi zata tafi hospital tace" muwaddah ta shirya suje ta duba lafiyarta ,duk wani abinda ya kamata ummi tayi mata tayi ,inda ta gano muwaddah bata d'auke da cutar komai ajikinta, illa malaria wanda mostly daman ita ke haddasawa mutun ciwon kai mai tsananin, allurai tayi mata har guda uku da magunguna, da kyar muwaddah ta sha tana zuba shagwa'ba ,byn ta sha maganin ta samu guri ta kwana akan gadon dake ajiye a office din ummi... sai gurin azahar suka koma gida ,muwaddah nata jiran ummi…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Story
Cutar Da Kai
No description provided yet.-
2.5 K • Sep 17, '25
-
2.8 K • Sep 17, '25
-
3.6 K • Sep 17, '25
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH A qalla ya dauki sama da minti talatin yana zagaye dakin kafin daga baya ya tsaya cak goye da hannuwansa duka kamar wanda aka dasa tsabar tashin hankali, Idanunshi sun kada sun yi jazir " yanzu da zafin zuciya ya kwashesheni na saki kisna da yake kenan zanyi da rayuwata ?, ya tambayi kanshi yana furzar da iska daga bakinsa " da kuwa ka cuci kanka ka cuci rayuwarka zuciyarsa ta bashi amsa da hakan…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Twenty-six
..A galla ya d'auke sama da awa d'aya zaune a gabanta yana kallonta, yana jin farinciki mara misaltuwa ,fuskarshi ya kai daidai fuskarta yana shakar kamshin turarenta , tare da riko tafin hannunta yana massaging a hankali . Lumshe idanunshi yayi ya bud'e a hankali yana jin wani irin yanayi mai dadi game daita ,sake riko tafin hannunta yayi sosai cikin nashi ,yana busa mata iskar bakinsa da numfashinsa ,lip's dinsa ya d' aura kan lip's dinta, ya shiga tsotsa a hankali .. Kusan raba dare dr jamil…-
58.4 K • Completed
-
-
Na ɗauka da wasa Mama take yi sai washe gari da safe bayan mun yi wanka na koma rage baccin da ban yi ba cikin dare saboda Kukan Al'amin ban jima da kwanciya ba Zainab ta tashe ni akan Mama tana kira na. A falon Abba na same ta, muka sake gaisawa sai Abba ya ce "Mamanku ta ce mijin ki yayi tafiya ko?" Ba tare da na kalle shi ba na amsa haɗi da gyaɗa masa kai dan haka kawai kuma kunyar Abban na ke ji yanzu, ni dai jiki na bai bani aka Baba Jummai bata basu labarin abin da ya faru ba yanda kuma suka mun…-
247.6 K • Completed
-
-
Sai dana tabbatar ya fice daga building ɗin gaba ɗaya kafin na fita daga office ɗin ina kalle-kalle kamar mara gaskiya, ganin babu kowa ya saka na shige Elevator da sauri, a reception na haɗu da Juwairiyya ta kalleni fuska ba yabo ba fallasa kafin tace "Ina kika tafi tun ɗazu?" Wucewa nayi ba tareda na bata amsa ba ta sake cewa "Dr Sulaiman yana neman ki?" Na amsa da "Toh" ba tareda na tsaya ba na fita. A can kan hanya ya tarar dani, fuska ba annuri ya sauke glass yana kallona kafin ya ce "Get in".…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Thirty
Sauri take tayi cikin duhun dare,da alama fitsarine ya kamata sosai. Tazo daidai hanyar shiga banɗakin taga alamar wulagawar mutum a sashen goje. Ƙiftawa ido tayi tasake ƙiftawa,dan zaton ko aljani tagani,saidai kuma ta kawar ta hakan a ranta ta wuce banɗakin. Bayan tafito harta nufi ɗakinsu saikuma tashi alamar motsi a sashen kumadu. "To waye ne yashige sashen goje,shekara biyu kenan yadaina kawo mata,tunda kowa yasan babu abinda zai iya yi musu,to waye kuma a sashennasa?" Harzata shiga ɗakin kuma… -
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Taurin zuciya ya hana Hamdi kukan da sauti. Sai hawaye kawai da ajiyar zuciya. Ji take kamar ta buɗe ido ta ganta a gaban Yaya. Auren za ta ce ta fasa da gaske. Gashi dai zuciyarta tana ƙaunarsa. Ƙauna da son da har yanzu bata taɓa faɗa masa ba saboda kunya da jan aji na mata. Sai dai tayi abin da zai gane shi ɗin mai matsayi ne babba. Tana tanadin kalmominta masu tsada zuwa lokacin da za su kasance a…-
188.3 K • Completed
-
- Previous 1 … 25 26 27 … 29 Next
