Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Cutar Da Kai – Chapter Sixteen Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* .....Gabanta ne yayi mummunar fad'uwa ganin yana ƙoƙarin sunce belt , hankalinta yayi matukar tashi taji kamar ta bashi hakuri sai dai tayi tunanin ta tsaya taga iya gudun ruwansa dukan zai yi haka daga ita sai pent ? har ya gama sunce belt ya nade a yatsun hannunsa idanunta na kanshi ta maseefar kura masa idanuwanta cikin tsananin tsoro da tashin hankali mai tattare da faduwar gaba , zuciyarta ban da rawa da tsinkewa babu abinda take , cikin wani irin…
    • Cutar Da Kai – Chapter Seventeen Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* "Aunty zee , aliyu sakina wato ni iyayenmu abu daya ne ,uncle garba shine mahaifin aunty zee , sai uncle yahaya wanda ake kira da bature shima yana da ya'yansa ,sai haroon wanda ya kasance mahaifin Aliyu sai salaha wacce ta kasance mahaifiyata , dukkaninsu uwa ɗaya uba ɗaya suke gabad'ayasu hajiya sakina ce ta haifesu wacce muke kira da hajiya kayi sanadin aure ne ya kawota garin lagos da zama ita da mijinta alhaji sani sai dai asalinsu ita da…
    • Cutar Da Kai – Chapter One Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* Free page *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim EGYPT *Reehab* unguwa ce dake cikin babban birnin kasar cairo , unguwa ce data tattare kan manya attajiran masu kudi , zagaye da had'ad'dun gidaje masu kyau da tsari kamar yadda gidan muhammad realwan yake d'aya daga cikin jerin gidajen unguwar . Babban katanfarin fili ne wanda aka gina…
    • Cutar Da Kai – Chapter Two Cover
      by Aysha A Bagudo *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "A hankali ta furta "Ya Allah ka bani karfin zuciya akan bawanka Aliyu , ya fahimceni ya duba lamarina , ya tausayawa rayuwata , Allah ka bani ikon yi masa abinda zuciyarsa zata kusanto zuwa gareni ,ka bani ikon yin nasara akanshi na mallakesa na mallaki zuciyarsa cikin sauki ,cike da sanyi jiki ta kai hannu jikin handle din kofar d'akin ba dan tana…
    • Cutar Da Kai – Chapter Three Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...A matukar firgice ta farka daga nannauyen baccinta tana zaro idanuwa dafe da gefen fuskarta inda taji saukar mari "are you mad what are you doing ? " yayi maganar a fusace yana zaro mata kyawawan idanunshi , take jikinta ya ɗauki rawa "uban wa yace kiyi changeover ?" "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta shiga furtawa a…
    • Cutar Da Kai – Chapter Four Cover
      by Aysha A Bagudo *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* .....tsuru tsuru tayi kamar mara gaskiya tana kallonsa "ki fito mana saboda baki da manners kin wani tsareni da wadannan shegun idanuwan naki masu kama dana aku common get out ya fada a fusace kamar zai dauketa da mari , k'arasawa tayi inda hijab d'inta yake ta d'auka don gabatar da sallah ,dan bata san lokacin da zai ɗauka ba kafin ya…
    • Story

      Cutar Da Kai

      Cutar Da Kai Cover
      by Aysha A Bagudo No description provided yet.
    • Muwaddat – Chapter Forty Cover
      by Aysha A Bagudo ..dady da mummy sun shiga matsanancin tashin hankali, mutuwar akram ta gigitasu ,gigita mai tsananin, zuciyoyinsu suka nemi daina aiki tsabar rikicewa. gabad'aya rige rigen shiga office din likinta sukayi ,jikinsu na tsuma tsabar tashin hankali da suke ciki, anan ma dai sake tabbatar masu da rasuwar akram likita yayi kusan zaucewa mumy tayi ta dinga wani irin kuka mai rikitarwa da ta'ba zuciya, tun cikin daren suka soma kiran wayar yan'uwa da abokan arziki, shi kuwa bunayya yana rungume da gawar yaya…
    • Muwaddat – Chapter Forty-one Cover
      by Aysha A Bagudo .Alhamdullahi mu dat na samun kulawa matuka daga bangaren ummi, duk abinda take so shi take mata ,sannan duk abinda ya dace mai ciki taci ko amfani dashi shi ummi take bata Sai da aka samu tsawon wata guda cur da rasuwar yaya akram ,sannan bunayya ya bayyanawa su dady labarin halin da Yaya akram ya tsinci kansa a dalilin rashin auren days so yi suka hana , har ma da labarin yaransa dake kasar Spain ,wannan dalilin ne yasa ya kamu da ciwon zuciya , bai tsaya iya nan da ba har sai daya labarta musu irin…
    • Muwaddat – Chapter Forty-two Cover
      by Aysha A Bagudo shekarar akram uku da haihuwa , amman har alokacinmuwaddat bata sake samun wani ciki ba ,kuma bunayyaya kai ta gurin likitan daya danganci fannin haihuwa antabbatar masa da lafiya lau mahaifatar take..Alokacin har da kuka muwaddat tayi saboda tuno dalokacin da tayita kuka ummi ta zubar da cikin akram,yanzu da an zubar da cikin yaya zatayi ?"Ga bunayya da jarabar son ya'yan tsiya, Sam baya kara ata wannan bangaren ,acikin wannan shekarar bunayya yayanke hukunci zasu koma Spain domin cigaba dakaratu shi da…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-two Cover
      by Aysha A Bagudo ..jikin abi a matukar sanyaye ya koma gida, zuciyarsa a cunkushe , gabad'aya ya rasa abinda ke masa dadi arayuwarsa ,ji yayi tamkar zai rasa tilon d'ansa ne a wannan karon sakamakon bugawar da zuciyarsa ke yi , shiru yayi yana kai kawo acikin d'akinsa yana dogon tunanin akan lamarin bunayya "Ina sonka ya kai d'ana ..... "Ina son ka rayu cikin farinciki .... "Bazanaso ganinka cikin tashin hankali da damuwa ba .. "Tabbass lokaci yayi da zan yi komai akan son zuciyarmu , matukar ina raye duk runtse duk…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-three Cover
      by Aysha A Bagudo ...tun da muwaddat taji sautin muryarsa yana furta kalmar "abi ummi ku daina wahalar da kanku ciki na ne.. ... zuciyarta ta tsaya cak ta daina aiki na wunci gadi.... kafin daga baya zuciyarta ta soma bugawa da karfin gaske,maganarsa ba'a iya kunnenta kad'ai suka samu nasarar tsayawa ba har ma da gangar jikinta da koina take jin saukar furucinsa tamkar saukar aradu .... yi tayi kmr ta kwasa da gudu ta bar parlour'n domin tsira daga wannan taskon tashin hankalin data tsinci kanta mai tattare da abun…
    Note
    error: Content is protected !!