489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Thirty
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Wata doguwar allura Mubina ta zare daga tsakiyar cikin Kamal ta ajiyeta akan kwanon tasa daidai girmanta. Ta koma gefe ta haɗa yatsunta na hagu da dama ta sarƙesu, sannan cikin dabara ta cire gloves ɗinta. Duk abin da take yi kwata-kwata taƙi yarda ta haɗa ido dashi. Umarni kawai take bawa Nos ɗin da ya taya ta aikin akan abin da zai yi. Shi kuwa yana ta kallonta har ta gama bai ce uffan ba. Canjawar…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Nineteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Motoci guda huɗu zaka fara gani a ƙofar gidan kafin idanunka su lura da cewar kofar motar guda ɗaya a bude take hade da mukullinta a jiki. Don a lokacin da suka tsaya, tunanin Ma'aruf da kuma duk wata nutsuwarsa tayi kaura daga cikin kansa, fatansa kawai shine su sami mutumin da suka zo nema a cikin gidan nan, Awwalu! "Nan ma baya nan...!" Ƴan sanda na ƙarshe da suka dawo daga bayan gidan suka fada suna…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Twenty-three
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Lokaci wani irin bahagon alamari...idan ba ka yi a sannu ba sai ya wuce ya barka! Ya kan tafi da abubuwa dayawa cikinsu har da raggon imani. Idan da rai da rabo, idan da yarda da aminci! Cape Town, South Africa Sauka yayi daga tasi ya shiga wasu runfuna na farmers market da ake siyarda kayan marmari. Yawa yawan mazauna garin kan ji harshen turanci wasun su kuma yaren Afrikaans ko xhosa. Ya dubi dan tsamurmurin…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Blog
RAYUWA DA GIBI
RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman💖 Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta Ya gafarta mata. Amin Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai murmushi…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-six
.....muwaddat bata farka ba sai wuraren la'asar ta farka bakinta d'auke da salati ,yayinda ummi da abi sun shigo d'akin yafi sau goma bata tashi ba, sai a karo na karshe ne da ummi tashigo ita kad'ai ta iske ta farka tana zaune ta rafka uban tagumi . a Sanyaye ta gyara zamanta tana duban ummi da shanyayyun idanunta da suka kod'e saboda tsabar kukan da taci ,ahankali ummi ta matso kusa daita ta zauna had'e da riko tafin hannunta, take taji wani irin zafi ya ratsa tafin hannuta cikin tsarkewar murya…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Fifteen
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim ........ Saurin maida idanunshi yayi ya runtse gam saboda jin saukar tsayayyun dukiyar fulaninta dake cike bammmm , yayinda ita kuma tayi saurin ɗauke numfashinta cikin tsananin firgita da tsinkewar zuciya mai tattare da tsananin tsoro, qirjinta sai faman bugawa yake da matsanancin karfi kamar…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Mumy ki tsaya kiji me shi ya fada min kafin nima na fada masa haka " "bazan tsaya ba mara kunya dan Bana bukatar jin komai daga bakinki ,"kullum yaro yana cikin bakincikinki daga taimako zaki kasheshi ,wallahi su ummi basu kyauta min ba da basu miki dukan Kawo wuka ba , dan dani nazo dukan mutuwa…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Nine
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* . ...ganin yanayin halin da yesmin take ciki , yasa hankalin Dr Jamil yayi mugu mugun tashi. ,aiko take jikinsa ya kama rawa, gumi ya shiga tsatsafo masa ta ko ina a sansar jikinsa, muryarsa can kasa tamakar ta marayan zaki ya Kira sunanta "yesmin !yesmin !! Yesmin !!! "Dan girman Allah ki tashi karki min haka ,girgizata ya shiga yi, Yana Kiran sunanta ahankali amman shiru yesmin taki motsawa , sai jikinta…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Ten
Ɗaki na koma dan bazan iya karyawa ni kaɗai ba na fara sabawa tun da mukayi aure da Bilal bamu taɓa raba kwano ba, yanzu bama na jin cin abincin raina duk babu daɗi. Tun ina sauraron jin ya buɗe ƙofa ya fito har bacci ya kwashe ni a kishingiɗen da nake. Ban farka ba se da naji ana ƙwala kiran sallar azahar, nasha mamakin irin baccin da nayi. Se da sake watsa ruwa saboda jiki na da naji duk ya ɗaure sannan nayi alwala na fito ina jina fayau ciki na a rarake. Sallar na farayi sannan na gyara…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Forty-two
A yayinda muke shirin kammala wannan littafi idan har kin san kina karantawa ba tareda kin siya ba kiyi ƙoƙari ki sauke nauyi domin babu lallai in yafe haƙƙina 🙏🏽🙏🏽 Cike da ƙaguwa da zancen ya ce "Yanzu dai Umma wanne ake so a ciki? Lefen ko kuma kuɗin za'a bayar ko ayi mata kayan yanda tace?" "To ai ni ba na ce ba, kaga ita Nuratu dai kayan tace tana so to ita ya kamata ka tambaya itama kaji wanne tafi so" ta bashi amsa sai ya girgiza kai ya ce "Ai na gaya miki yanda mukayi da ita, dama…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Thirteen
Babu 'bata lokaci daneji ta shirya domin su tafi asibitin,har sannan Bombee na hannun mahaifinta,motsi kaɗan idan tayi ya leƙata,gani yake tamkar ƙwai ne a hannunsa,zai iya fashewa a kowanne lokaci. Ƙosawa yayi darashin shiryawar tata da sauri,dukkuwa da yanda take iya ƙoƙarinta wajen yin saurin,gani yake kaman jinkirinta a lokacin wani abun zai iya faruwa. Fitowa sukayi daga ɗakin tareda yiwa Inna laari sallama kana suka kama hanyar asibitin a mashin ɗinsa. Yana tafiyah yana waiwayen ƴar… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Nine
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Zazzaɓin gaske ne ya kama Ummi tun bayan ta saurari wayar Vice principal da mahaifinta. Aikin gama ya riga ya gama. Bayan ya ajiye wayar wani irin kallo ya yi mata ya jinjina ƙarfin halinta. Sannan ya ƙara tabbatarwa mace abar tsoro ce komai ƙanƙantarta. "Wannan mutumin shi ne mahaifinki Ummi?" Kai a ƙasa ta ce "eh." "Wanda yake zuwa kuma ya kuke da shi? Kuma me yasa ki ka zaɓi faɗin gaskiya yanzu?" Shiru…-
188.3 K • Completed
-
- Previous 1 … 24 25 26 … 29 Next
