489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Nine
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* .....Shiru ne ya biyo baya , parlou'n ya ɗauki shiru kamar babu mutane a cikinsa , yadda kisna bata sake cewa komai ba haka ma momy har tsawon minti goma sannan sautin muryar momy ta doki dodon kunneta, "dole zan damu da ramarki mamana ,ni dai fatana ki kwantar da hankalinki , ki kasance cikin farinciki , ki zauna da mijinki lafiya…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Ten
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Yayi saurin toshe mata baki da hannunsa yana zaro mata ido "kina hauka ne salon kisa yara su farka su ɗauka wani mugun abu nake miki "? Wani irin harbawa zuciyarta tayi a sanda ta jita kwance a saman faffad'an qirjinsa dake kwance da laulausan gashi , hannunsa ta cire tare da marairaice murya kamar zatayi kuka tace "to ai kaine kasani ihun".yaja tsaki yana furzar da iska mai zafi…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter One
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* Free page *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim EGYPT *Reehab* unguwa ce dake cikin babban birnin kasar cairo , unguwa ce data tattare kan manya attajiran masu kudi , zagaye da had'ad'dun gidaje masu kyau da tsari kamar yadda gidan muhammad realwan yake d'aya daga cikin jerin gidajen unguwar . Babban katanfarin fili ne wanda aka gina…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Two
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "A hankali ta furta "Ya Allah ka bani karfin zuciya akan bawanka Aliyu , ya fahimceni ya duba lamarina , ya tausayawa rayuwata , Allah ka bani ikon yi masa abinda zuciyarsa zata kusanto zuwa gareni ,ka bani ikon yin nasara akanshi na mallakesa na mallaki zuciyarsa cikin sauki ,cike da sanyi jiki ta kai hannu jikin handle din kofar d'akin ba dan tana…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Three
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...A matukar firgice ta farka daga nannauyen baccinta tana zaro idanuwa dafe da gefen fuskarta inda taji saukar mari "are you mad what are you doing ? " yayi maganar a fusace yana zaro mata kyawawan idanunshi , take jikinta ya ɗauki rawa "uban wa yace kiyi changeover ?" "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta shiga furtawa a…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Four
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* .....tsuru tsuru tayi kamar mara gaskiya tana kallonsa "ki fito mana saboda baki da manners kin wani tsareni da wadannan shegun idanuwan naki masu kama dana aku common get out ya fada a fusace kamar zai dauketa da mari , k'arasawa tayi inda hijab d'inta yake ta d'auka don gabatar da sallah ,dan bata san lokacin da zai ɗauka ba kafin ya…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Story
Cutar Da Kai
No description provided yet.-
2.5 K • Sep 17, '25
-
2.8 K • Sep 17, '25
-
3.6 K • Sep 17, '25
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Forty
..dady da mummy sun shiga matsanancin tashin hankali, mutuwar akram ta gigitasu ,gigita mai tsananin, zuciyoyinsu suka nemi daina aiki tsabar rikicewa. gabad'aya rige rigen shiga office din likinta sukayi ,jikinsu na tsuma tsabar tashin hankali da suke ciki, anan ma dai sake tabbatar masu da rasuwar akram likita yayi kusan zaucewa mumy tayi ta dinga wani irin kuka mai rikitarwa da ta'ba zuciya, tun cikin daren suka soma kiran wayar yan'uwa da abokan arziki, shi kuwa bunayya yana rungume da gawar yaya…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Forty-one
.Alhamdullahi mu dat na samun kulawa matuka daga bangaren ummi, duk abinda take so shi take mata ,sannan duk abinda ya dace mai ciki taci ko amfani dashi shi ummi take bata Sai da aka samu tsawon wata guda cur da rasuwar yaya akram ,sannan bunayya ya bayyanawa su dady labarin halin da Yaya akram ya tsinci kansa a dalilin rashin auren days so yi suka hana , har ma da labarin yaransa dake kasar Spain ,wannan dalilin ne yasa ya kamu da ciwon zuciya , bai tsaya iya nan da ba har sai daya labarta musu irin…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Forty-two
shekarar akram uku da haihuwa , amman har alokacinmuwaddat bata sake samun wani ciki ba ,kuma bunayyaya kai ta gurin likitan daya danganci fannin haihuwa antabbatar masa da lafiya lau mahaifatar take..Alokacin har da kuka muwaddat tayi saboda tuno dalokacin da tayita kuka ummi ta zubar da cikin akram,yanzu da an zubar da cikin yaya zatayi ?"Ga bunayya da jarabar son ya'yan tsiya, Sam baya kara ata wannan bangaren ,acikin wannan shekarar bunayya yayanke hukunci zasu koma Spain domin cigaba dakaratu shi da…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-eight
... parlour'n ne ya sake d'aukar shiru na tsawon minti goma, gabad'aya ahlin dake zaune a gurin sun tattara hankalinsu da natsuwarsu gurin sauraron bayanan uncle uncle umar," bunayya zuwa yanzu dai nasan ka tuna abinda na fad'a maka a wannan lokacin, kuma ka fahimce inda maganata ta dosa ? Cikin wani irin yanayi mai tsarkakkiya bunayya ya d'aga kanshi still kwayar idanunshi na cikin na uncle dinsa , "dan haka ka kwantar da hankalinka muwaddat tana nan a matsayin matarka ta sunnah ,haka zalika yaran da…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-nine
.... Yana gama shiga bayin, ya janyota jikinsa ahankali ya manneta da kirjinsa, had'e da zagaye hannuwansa duka a kan cikinta , ahankali ya shiga shafa cikinta zuwa kasan mararta yana lumshe idanuwa , cike da shaukinta ya soma tafiya daita acikin bayin ,bai tsaya a koina ba sai gaban madaidaicin marrow dake manne da bango banyin. ya ja ya tsaya yana mai d'aura habarsa bisa kafad'arta yana busa mata iskar bakinsa,tsura mata tsumammun idanunshi yayi, masu matukar tsuma zuciya da raunata gangar jiki tare…-
152.2 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 24 25 26 … 46 Next
