489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Eleven
Daƙyar na koma cikin falo na zauna ina jin kaina yana saramun. Me yasa Bilal yake haka? Kullum ace abinci ne ze ringa haɗa mu rigima? Ina nan zaune ya fito daga ɗaki yanayin shigar sa na gane nisa ze yi. Ko kallo na be yi ba ya fice sabbin hawaye suka ɓalle mu. Zuciya ta tana raya mun na barshi naga iya gudun ruwan sa amma gangar jiki na taƙi bani haɗin kai, bazan ce ga sanda na miƙe na bi bayan sa ina kiran sunan sa ba amma ko a jikin sa ya yi ficewar sa daga gidan ya bar ni a tsaye ina hawaye. Se…-
247.6 K • Completed
-
-
HALIMA Yanda naga rana haka naga dare, sai naji ashe ma jiya baccin daɗi nayi yaune nake ganin asalin baƙin dare. Sai da aka idar da sallar asuba kafin na samu bacci ya fizgeni, sai dai ban wani yi nisa ba na farka sakamakon kiran suna na da nake ta ji anayi. Na tashi zaune daƙyar ina matse ido haɗi da dafe gefen kaina da nake ji kamar zai faɗo saboda ciwo. Mama na tsaye ta ce "Hala kin manta abinda Abbanku ya faɗa miki shiyasa kika shantake kina bacci har ƙarfe tara". Gabana ya yanke ya faɗi,…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Fourteen
A haka suka koma gida cikeda ta'ajjibin abinda aka faɗa musu. Sannan kuma Daneji tacigaba dayi mata wankan maganin da mlm Alwasu yabasu. Bayan sati daya dayin hakan suka sake komawa,aka yi yankan sadaka da kuma sauƙar karatu,sannan ya kuma basu wani maganin wanda za'ayi mata. Sai a sannan ne hankalin su mlm Ahmadu ya kwanta,amma ba duk ba,saboda har yanzu idonta babu abinta ya sauya daga shi,saidai sun samu kwanciyar hankali jin cewar ta rabu da aljanun da suke jikinta. Wasa wasa abu yayi ta tafiyah,har… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Ten
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Irin kukan da Iyaa tayi bayan jin tsiyar da Ummi take shukawa dole ya bawa mutum tausayi. Bayan an kai ruwa rana a station ɗin da su ka je Baba Maje ya gane duk inda yake tunanin Ummi ta wuce nan. Fitina da gagara ta ƴan matanci kam tana bugawa a bayan idonsa. Ya sake yarda ba a shaidar ɗan yau. Ba don da bakinta ta amsa laifukanta ba da ya yi rantsuwar sharri ake yi mata. Ummin da ya sani daban. Wadda ya dawo…-
188.3 K • Completed
-
-
Story
Maleeka Malik
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE 1 Adaidai kan Titin akwai yan Sanda wadanda suke patrole awajen,Suna tsatsaye ne Gefe kuma ga motocinsu guda biyu akallah yan sanda zasu kai su Biyar kowannesu, sanye da uniform dinsu bakake,da ganin kayan jikinsu basai ka tambayesu ba,zaka gane dukansu inspector ne,domin basu da kowani Rank ajikin kakin…-
1.9 K • Sep 18, '25
-
3.0 K • Sep 18, '25
-
3.1 K • Sep 18, '25
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Three
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ina aka je? Ina za a dawo? Saudi Arabia "Hajiyya goro"? Balaraben ya tambayi wata mata da ke fitowa daga harabar "airport" din Jidda a cikin gurbatacciyar hausarsa. Matar ta girgiza kai tayi gaba cike da takaicin goronta da aka kwace a wajen screening . Ranta ya cigaba da raya ma ta dama a gida Najeriya ne, ta bada cin hanci ta wuce da shi ta ci kazamar riba. Wannan abun da ya faru akan idon Lubabatu wacce ta sha…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Six
back to the store.... bakin ummi d'auke da sallama tashiga cikin had'ad'en parlour'n gidan inda ta iske hjy hajara na zaune tana faman yiwa muwaddat fad'a kmr zata bugeta , sallamar ummi ce ta katse fad'an da take mata ,atare suka amsa mata sallamar sannan muwaddat ta mike da cikin sanyin jiki ta rungume ummi tana zuba shagwaba tace "ummi nah oyoyo sannu da zuwa ,nayi kewarki ta fad'i hk muryarta a raunane tmkr zatayi kuka duk da tana cikin murnar ganin ummi amman kana ganinta kasan ranta a 'bace yake…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-eight
... parlour'n ne ya sake d'aukar shiru na tsawon minti goma, gabad'aya ahlin dake zaune a gurin sun tattara hankalinsu da natsuwarsu gurin sauraron bayanan uncle uncle umar," bunayya zuwa yanzu dai nasan ka tuna abinda na fad'a maka a wannan lokacin, kuma ka fahimce inda maganata ta dosa ? Cikin wani irin yanayi mai tsarkakkiya bunayya ya d'aga kanshi still kwayar idanunshi na cikin na uncle dinsa , "dan haka ka kwantar da hankalinka muwaddat tana nan a matsayin matarka ta sunnah ,haka zalika yaran da…-
152.2 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* Cafesu suka yi a lokaci ɗaya cikin tsananin farinciki da fad'uwar gaba tare da rungumesu tsam ajikinsu , samir na cewa "Masha Allah Kai kaga wasu kyawawan twins masu matukar kyau da tsananin kama da kai ?" murmushin gefen baki muradi yayi cikin sanyayyiyar muryarshi yace "wallahi na gani wannan idan wani ya gansu ɗauka zai yi ya'yana ne . yayi maganar a daidai lokacin dasu madu suka shigo…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Twenty-one
..Ko ina a jikinsa rawa yake kamar mazari , babu abinda yake muradi da kwad'ayi kamar yaji shi cikin durinta yana caccakarta son rai kamar yadda ya saba ,wani irin karfi da mazakunta ne ke taso masa ta ko Ina a sansar jikinshi ,wasu abubuwa yake mata tamkar wani mayuncin zaki ,ya susuce ya gigice ya rud'e akanta yana lasar duk inda ya ci karo da shi a jikinta , haka ya dinga tsotseta yana tsotsar nipples dinta ,wuyanta zuwa cikin Kunnenta ...... Komai ya tuna a daidai lokacin da yake k'ok'arin…-
58.4 K • Completed
-
-
"Dagaske ne Anty, masu ƙwacen mashin ne suka bige shi; waɗan da suka kai shi asibitin ma na san ɗaya daga cikin su tare muka fara Maitama Sule" Mu'azzam ya faɗa jin Anty Labiba ta dage akan ƙarya kawai Bilal ya shirga ba wani abu daya same shi. Zuwan ta kenan ta tarar suna jimamin abun, Na kira Abba na gaya masa an masa takwara sannan na ƙara da faɗa masa dalilin da ya saka Bilal be duba mu ba har na bawa Bilal ɗin waya suka gaisa da Abban ya sake bashi haƙuri. Bayan mun gama wayar ne ya fito yake…-
247.6 K • Completed
-
- Previous 1 … 22 23 24 … 29 Next
