Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Duniya ta – Chapter Seventeen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Hindatu ce ke zaune a gaban mudubi tana kwalliya, tayi da wani maneminta zasu hadu karfe hudu na yamma daidai. A wayarta ta saka wata wakar sa'adu bori da take so tana bi da baki Lale hadiza lale lale hadiza yar malummai ka ga hadiza ta birgeni Ina cikin yawona ka ga hadiza ta birgeni Yara suna kiranta amare manya suna kiranta amare Zama da kishiya tilas ne ba don uwargida na so ba! Kai! Duniya tana kaunar Saadou…
    • Duniya ta – Chapter Seven Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Mutuwa mai yankan kauna, bakin takobi mai raba soyayya! Niamey, Niger Republic A shekara 18 babu wani namiji da zai daga ido ya kalli Rokaiyatou ba tare da bukata daya ta mamaye ran sa ba, na ya mallaketa har abada. Amma a zuciyarta mutum guda ne kacal! Frère Momodou. Idan da shi a duniya to ba ta ki sauran maza duk a hada ayi jana'izarsu ba wannan ba matsalarta ba ce! Sau da dama takan yi tunani a duniya akwai…
    • Duniya ta – Chapter One Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN…
    • Duniya ta – Chapter Nineteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Kwance yake akan wani katafaren gado da aka lullube da wani lallausan zanin gado. Ji yake kamar yana bacci kamar idonsa biyu. Irin baccin nan da ka kan yi idan damuwa ta yi maka yawa, gabanka na faduwa fat fat. Kafin wani lokaci ya ji kamar yana kasa numfashi. Sai a lokacin ya lura ashe wuta ke cin dakin. Wani abun ban al'ajabi uku ne ya sa shi cikin dimuwa. Na farko baya ganin hasken hutar illa tsananin zafin da…
    • Duniya ta – Chapter Nine Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Sabo da maza jari ne! Kaduna, Nigeria Bayan shekara biyar Alhaji Balala-Cinye-du ya duba tsadadden agogonsa na hannu ya ga karfe 10 cif cif na safe, ya ja dan karamin tsaki ganin cewar ya makara. "Bidding" garesu na motoci kuma karfe goma ne daidai ga shi har goman ta masa a daki. Ya dauki hularsa mai taken minista baka ya dora akan Farar shaddarsa mai babbar riga. kallo daya za ka yi wa shaddar kyaunta ya fallasa…
    • Duniya ta – Chapter Fourteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Luba ce ke zuba wannan zance a gaban Hindu , Rukky da 'yar modu. Zaune suke a falon Hajiya Kububuwa ana taya Hindu kwashe kayanta za ta koma sabon gida. To amma aikin na su bai je ko'ina ba saboda abun almarar da Luba ta shigo masu da shi. Bin ta kawai suke da kallo saboda tsananin mamaki. Ta ce " Sai ina ganin kamar ba ni ba ce. Kun ga Almustapha kuwa Wow..mashallah..mashallah. Ban taba haduwa da mutumin da na ji…
    • Duniya ta – Chapter Four Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…
    • Duniya ta – Chapter Five Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…
    • Duniya ta – Chapter Fifteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Rukky ta cigaba da bin Iliya bakanike da kallo. Ya mike ya zura hannunsa a cikin aljifansa na biri da wando shudaye. Fuskarsa kadaran kadahan. Sai take jin kamar ta je ta ce ma sa " Ka san irin abunda nake ji kuwa? Ka san kalar damuwar da ke zuciyata? Idan ban sha ba, ya zan yi na manta da damuwa ta?" To amma sai jikinta yake bata Iliya bakanike ba zai bata gaskiya ba. Watakila ma ya bita da zagi ganin hakan kamar…
    • Duniya ta – Chapter Eleven Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ahayye..yau ana shagalin duniya a gidan nan" cewar 'yar Modu " gaskiya ku din nan an yi 'yan kwal uba! Kamar lokacin da uwarku take da cikinku ta zagi ubanta! Wannan balbalcewa haka. Ko da yake zaman duniya ai ta gaji haka..in dai da ranka ai dole sai kayi motsi. Rayuwa idan ba ka daga 'yar kwalbar nan kana dan zuke zuken nan ya kwakwalwarka za tayi kiliya? Ai sai dai bakin cikin duniya ya yasarka a gindin…
    • Duniya ta – Chapter Eighteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Shekaru kadan da suka wuce Harabar La mirage cike take da manyan motoci na masu fada a ji, wadanda shedan ya buga musu ganga suke taka rawa. Ranar ta kama asabar yawan yawan ma'aikata da suke Abuja da kaduna sun shigo hutun karshen sati. Mafi yawansu kan rashe a wannan waje domin nishadi, suna taba dan shaye shaye da caca. Wannan karin wani mawakin Hausa suka dauka mai suna "dan mudubi". Sukan yi hakan idan sun…
    • Duniya ta – Chapter Eight Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ranar Asabar aka kaddamar da sababbin 'yan kungiya. Hindatu, Lubabatu da Rokaiyatou. Aka kafa musu dokokin kungiya kuma duk suka yi mubaya'a. Shugaba Hajiya Kububuwa wace irin ingarmar mace ce mai jarabar tsawo kamar daren wahala. Fuskarta baka ce kirin mai dauke da kalangu a kuncinta. Yanayin girman jikinta kadai ya isa ya yiwa dan adam kwarjini ya sa ma sa tsoro, ga ta da zafi kamar barkono. Sai dai mace ce mai…
    Note
    error: Content is protected !!