Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Zafin Kai Chapter 1 Thumbnail

      BismillahirRahmanirRaheem Allah yabamu ikon gamawa lafiya 1 Gyara tsayuwarta tayi ahankali tana sauke idanuwanta daga kallon dattijuwa kuma tsohuwar matar dake a kansu tsaye tana musu fada cikin Iko da bayyanarda rashin ruwanta da abunda zai biyo bayan kuskuren da sukayi a lokacin tareda yi musu tini da ukubar dake tafe mai zafi. Ita din dake tsaye a kan nasu tana fadan mahaifiyace ga…

    • ZAFAFAN LITATTAFAN HAUSA NA 2024 Thumbnail

      ZAFAFAN LITTATTAFAN HAUSA GUDA GOMA [10] NA SHEKARAR 2024 Aduk lokacin da shekara ta zo karshe, kowane sashi  na rayuwar yau da gobe na kokarin tantancewa da kuma fitar da jadawalin abubuwan da suka gudana a wannan shekara da ta gabata. Ta hakan ne za a gane nasarorin da aka samu da kuma kalubale, kamar haka ne muma a fannin mu na masu karatun…

    • Yar Wanke Wanke Thumbnail

      ʙɪsᴍɪʟʟᴀʜ ᴘᴀɢᴇ 1✦5 Bai dai_dai parking ɗin ba ya fita motar da sauri kai tsaya babban palorn gidan ya nufa yana kiran’ Ammi Ammi am back to home.. Wata ƴar matashiyar mata ce wacce bazata gaza 45 years ba ta fito ta ce” oh ni Sadeeq sai kace makaho da zaka dinga ƙwalamin kiran nan haba” Shagwaɓe fuska ya yi ya ce”Ammi nifa yinwa…

    • Wahalar So na Sa’adatu Bello Thumbnail

      Wahalar So na Sa’adatu Bello 🅿️ 1 ……………Da sauri na hango wani saurayi matashi yana saukowa daga matattakalar bene dake cikin wani k`aton gida wanda zai tabbatar maku cewa naira ta kwanta acikin gida. Wata dattijuwa naga tana kallon saukowarsa tana murmushi mai k`ayatarwa da alama shekarunta zasu kai sitting(60) Amma fa duk da tsufanta bai hana bayyana kyawunta fitowa ba ga kuma kamaninta…

    • WA GARI YA WAYA Thumbnail

      WA GARI YA WAYA Rubutawa MARYAM IBRAHIM LITEE (labarin zaman kishin mata hudu wanda ake ragargaza kishi a gwangwaje abun sai wanda ya karanta.) Chapter One Sai da ƙarfe ɗaya muka shiga kaduna, kayan kwalliyata na ciro na kuma gyara fuskata, Na goggoga turaruka a jikina. Ina nuna ma direba hanya muka isa har gidan, Horn direba yayi,ina niyyar sanar ma shi ba maigadi…

    • UWA KO UKUBA Thumbnail

      💫 UWA KO UKUBA?💫       ✍🏻M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI! EPISODE 1️⃣ Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie…

    • Turken Gida – Chapter Twelve Cover
      by Janafty Rahila ce jirgin danƙaro ita ce karshen zuwa har sai da na yi mata tsiyan tana kusa amma itace ƙarshen zuwa. Tana dariya ta ce " Ni fa na ɗauka ni ce ma farkon zuwa kawai sai na ga gida ya cika." Muna ta mata dariya ni da Ya Balki. Amina ta kira waya da ta ji gida cike kowa da kowa na nan kamar ta yi kuka ta ce ta yi missing. Ta so zuwa amma ba ta samu dama ba sai dai ta ce sallar layya in sha Allahu da ita za a yi. Ya Auwal kuma ni na kira shi a waya ya ce sun ɗan fita da laila ne da yara gidan shuru…
    • TURKEN GIDA Thumbnail

      TURKEN GIDA. SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY). NA GODE BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA RAYA MIKI ZURU’A AMIN KO TUNTUƁA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.* 07045308523. MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE MANUNIYA Jihar kano, jiha ce da take a arewa maso gabashin yammacin Nigeria. Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilimota murabba’i 20,131…

      Download • Download • Hausa Novels • hausa novels
    • Story

      Turken Gida

      Turken Gida Cover
      by Janafty Ina zaune a wajen Rahila ta ƙara kirana sai na danna mata busy. Ina mai ƙara sakin tsaki ni kaɗai ƙara miƙe kafata na yi a saman kujera mai zaman mutum biyun da nake zaune akai ina mai ƙara jin wani takaicin na ƙara cika min zuciyata. Rahila ba ta haƙura ba sai da ta ƙara kirana har wajen sau uku ina kashewa sannan…
    • Tsutsar Nama By Bilyn Abdul book 3 Thumbnail

         *_🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛_*              _(Itama nama ce)_ Tsutsar Nama By Bilyn Abdul Book 3 …….Suna shiga cikin headquter ɗin Lawyers nashi na isowa shima. Sai dai kafin su ƙarasa gareshi an shige dashi wani ɗakin bincike. Table ne kawai da kujeru biyu masu facing juna. Sai da ya gama ƙarema ɗakin kallo fuskarsa a yamutse kafin yaja kujerar ya zauna. Yana zama cikin jami’an…

    • TSUTSAR NAMA BOOK complete Book Thumbnail

      TSUTSAR NAMA BOOK complete Book 𝑃𝑎𝑔𝑒 𝑜𝑛𝑒_ Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin salama. A duk sanda…

    • Tsutsar Nama Book 1 Complete Thumbnail

      Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛 (Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑃𝑎𝑔𝑒 𝑜𝑛𝑒 Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin…

    Note
    error: Content is protected !!