Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Jarabta by Maman abd Shakur Thumbnail

      Maman Abd Shakur Jarabta by Maman abd Shakur ……. 1 Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Wanan novel din kirkirarren labari ne. “au Khaleel ne shine kawani tsaya a bakin kofa bazaka shigo ba” murmushi dake kara fito da kyanshi yayi ya shigo dakin da gudu yaron dake jikin matar yatashi yayo kanshi da muryan shi irin ta yara yace “Uncle Khaleel” tsalle…

    • Mayraah Na Khaleesat Haidar Complete Thumbnail

      Mayraah Na Khaleesat Haidar Part 1 💖💖 MAYRAAH💖💖 By Khaleesat Haiydar📚✍🏻 “Maheer ga wannan ka ajiye a account dinka….” Cewar Alhaji Mahmud kenan yana mika ma matashin dake zaune parlon bundle din kudin dake hannunsa, Maheer ya mike ya karasa ya amshi kudin daga hannun mahaifinsa yana jujjuyawa ya koma ya zauna, sai kuma ya ɗan sosa keya yana murmurshi yace “Toh Allah ya…

    • A DUNIYA TA Thumbnail

      *A D U N I Y A T A* 🌎 *_H U G U M A_* __________________________ Page 01 *_The gateway_* “Maaaam…….don Allah maama,abbee bashi da lafiya sosai kin sani maama……idan kika tafi waye zai kula damu?,idan kika tafi maama waye zai kula da abbeee?” Muryar yaron da gaba daya bazai haura shekara goma sha uku ba kenan take fita cikin wani irin sanyi…

    • Kwai Cikin Kaya Download Book 2 Complete Thumbnail

      Page 3 ……………Shuuuu yazo ya wuce sai jikin glass ɗin wata motar bus. Saurin kallon wanda ke riƙe da hannuna nayi, gabana yay masifar faɗuwa saboda cin karo da nai da fuskar da ban taɓa tunanin gani a wajenba ko tsammani, ya sake fisgar min hannu muka duƙe bayan wata mota saboda tahowar wasu harsasan huɗu kanmu. Cikin matuƙar fusata ya girgizamin hannu yana…

      Hausa Novels • Romance • hausa novels • protected
    • Babu So by billyn abdul Thumbnail

      Babu so by billyn abdul Alhaji Mustapha Ɗaher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gidan. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ƙasar Nigeria hidima tun a farkon ƙarni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata taɓa haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta riƙe ɗan matarsa ta biyu tamkar itace ta haifesa saboda…

    • GARGADAN SO NA MSHAKUR Thumbnail

      GARGADAN SO NA MSHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI ANCE MONEY IS POWER! Shin kun yarda? Ance kudi kan iya maganin komi har cuta da bakin ciki kun yarda? Ance kudi na kankaro mutunci sannan kudi kan iya siyan kowa shin kun yarda? KU BIYONI A WANNAN SABON LABARIN MAI SUNA GARGADAN SO DAN WARWARE MUKU ZAREN EPISODE Dankareren kerarren falo ne…

    • MALEEKA MALIK Thumbnail

      💦MALIKA MALIK💦..!* (Sai na rama..) By Janafty 1 Free Fage KATSINA Adaidai kan Titin akwai yan Sanda wadanda suke patrole awajen,Suna tsatsaye ne Gefe kuma ga motocinsu guda biyu akallah yan sanda zasu kai su Biyar kowannesu, sanye da uniform dinsu bakake,da ganin kayan jikinsu basai ka tambayesu ba,zaka gane dukansu inspector ne,domin basu da kowani Rank ajikin kakin nasu,dukkansu fuskarsu sanye da Hula…

    • Kanwar Maza Chapter 4 Thumbnail

      p 4 Ko da sati ya zagayo, Mama tana sa ran ta ga Ruma ta shirya ta tafi makarantar allo, amma ta ga bata da niyyar yin hakan. Sai ma aiki take a tsakar gida, wanda ba ta saba ba, tana naɗe yayyenta je komai. Aliyu ne ya fito daga banɗaki, hannunsa riƙe da buta ya kalli Ruma ya ce “Ke ina makarantar allon?”…

    • Mayraah Part Complete Thumbnail

      Mayraah Part Complete Cigaba From Part 54 Karanta Mayraah Daga part 1 zuwa Part 53 anan Buy Cheap Data and Cables subscription from our platform just click here Washegari da safe Mayraah na zaune dakin da aka bata bayan tayi wanka amma ko leka parlorn gidan ta kasa yi, tun da Dr Khalil yace mata gidansu matarsa ne ya kawota jikinta yayi sanyi ta…

    • Abban Sodoji Na Bos Bature Thumbnail
      Hausa Novels • Download • yaki • hausa novels
    • Abari Ya Huce by Sumayyah Takori Thumbnail

      Abari ya huce by Sumayyah Takori DANDANO DAGA ABARI YA HUCE MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!! © Sumayyah Takori Litinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma’aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin karfe bakwai daidai na safe. amma babu…

    • Sanyi Da Zafi Part 3 Thumbnail

      💫 SANYI DA ZAFI 💫 EPISODE 3️⃣ ✍🏻M SHAKUR 4 daidai tashiga wani babban kanti na abinci irin local restaurant din nan, wata katuwar mata dake zaune a tsakiyan shagon kan kujera ga lalitan uban kudi a hannunta tana kirgawa ne ta kalleta tace “Allah yasoki baki latti ba” batace komiba kai tsaye tace “ina wuni Maman Miwa” batare data amsaba tace “nidai je…

    Note
    error: Content is protected !!