509 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
ABU CIKIN DUHU
A hankali take saukowa daga matakalan jirgin jirgin mai tambarin Nigeria Air way daya sauka a filin jirgin malam Aminu kano. Fuskanta yana saye da bakin glass din ido sai takunkumin dake saye a fuskan nata bayan ta yan samari biyu ne masu tsanin kama suna mara mata baya. Doguwar rigace baka a jikin ta sai gyalen shi data yafe har zuwa kanta takalman…
-
Blog
WANI AUREN
Page 1 Maryam tana cire hijjabi ta ce”Duk yadda ka ɗauka, ni dai ba zai taɓa yiwuwa ka fita tun safe sai dare ba kuma ace daren ma wai ba ka da lokacina sai ka gama fira a majalisa, ka ɗakko ni a gidanmu mai cike da jama’a ana raha ana dariya ka zo nan ka kulle ni kai kana majalisa? Kar ka ga…
-
Blog
BAKAR TA’ADA
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM 1&2 SHIMFI’DA Sunana Asiya Sani Toro. Amma mafi yawa da Yabi ake kira na a dalilin mahaifiyata ta yi aikin Hajj da ni a cikinta. Mama ce kawai bata kira na da hakan sai Asiya saboda tana adawa da Yabi tunda ana nufin nima Hajiya ce. Gidanmu babban gida ne a garin na Toro domin ko yaro ƙarami ka tambayi gidan…
-
Blog
SAFIYYA
Episode One: Bon appetite! Breakfast is Served? Bismillahir Rahmanir Rahim Ina rokon Allah ya bani ikon rubuta alkhairi, ya hana ni rubuta sharri. Assalamu alaikum dearies ❤️ Fatan munyi azumi da sallah lfy. Allah ya karbi ibadun mu ya sa muna daga cikin yantattun bayin sa Ameen. So, kamar yadda nayi alkawarin rubuta Safiyyah after sallah, gashi nan zanyi kokarin cikawa ?. Ku dai…
-
Blog
MIJIN BUZUWA
Hadari ne ya hade garin sosai baka ganin komai sai walkiya da kara kainan motoci a lokacin wanda suke haskawa don ganin gaban su. A daidai wanan lokacin ne motoci guda uku da suka karyo titin a jera wanda ke nuna wani mai akwaine tafe a lokacin yadda mutane suke ta kaucewa a titin suna basu wuri. Wasu daga bakin titi ke fadin yanzun…
- Previous 1 2
