Search
You have no alerts.

    510 Results in the "Hausa Novels" category


    • Rumbun Qaya Complete Cover
      by Nadmin — Tafiya me tsawon gaske ta iso da su Kano daga Yolar Adamawa, tun tana dauki da mararin zuwa har ta soma sarewa ganin tafiyar ba ta kare bace. Kallon tagar motar tayi lokacin sun iso garin na Kano ana gaf da kiran sallar magriba, karo na biyu kenan da tazo Kano tun bayan barin su, wanchan zuwan din ma ba zata iya dorar da…
    • Blog

      SAFIYYA

      SAFIYYA Thumbnail

      Episode One: Bon appetite! Breakfast is Served? Bismillahir Rahmanir Rahim Ina rokon Allah ya bani ikon rubuta alkhairi, ya hana ni rubuta sharri. Assalamu alaikum dearies ❤️ Fatan munyi azumi da sallah lfy. Allah ya karbi ibadun mu ya sa muna daga cikin yantattun bayin sa Ameen. So, kamar yadda nayi alkawarin rubuta Safiyyah after sallah, gashi nan zanyi kokarin cikawa ?. Ku dai…

    • SANDAR DUKAN UWARGIDA Thumbnail

         GIDAN ABDUL      Mace ce wacce a ƙiyasi za a iya ba ta shekara talatin da biyar, tana tsaye a falo tana kaiwa da kawowa, hannunta riƙe da wayarta, wacce a yau take jinta tamkar maƙiyiyarta saboda yau ɗin ta kasance ‘yar aiken da ta kwaso mata labarin da ta kira shi da baƙin labari, wayarta ƙawarta ce amma a yau dai ba…

      Download • Download • hausa novel • Hausa Novels
    • Dingishin Kwado  book 3&4 Thumbnail

      DINGISHIN KWADO BY SURAYYA DEE MARUBUCIYAR HALIN YAU SABO DA KAZA BAK’AR TA’ADA A irin wannan ranar ta 09/09/2000 Allah ya karbi rayuwar mahaifiyata. Ina barar addu’arku da ku taya ni yi mata addu’o’in smaun rahamar Allah. Saboda haka na saki page din a maimakon 10 ha wata da na ambata a farko. Allah ya jiƙanki Mamah yasa aljannar firdaus makoma da dukkan musulmai…

    • MIJIN BUZUWA Thumbnail

      Hadari ne ya hade garin sosai baka ganin komai sai walkiya da kara kainan motoci a lokacin wanda suke haskawa don ganin gaban su. A daidai wanan lokacin ne motoci guda uku da suka karyo titin a jera wanda ke nuna wani mai akwaine tafe a lokacin yadda mutane suke ta kaucewa a titin suna basu wuri. Wasu daga bakin titi ke fadin yanzun…

    • KUYI MANA ADALCI Thumbnail

      Marubuciyar Aure A Yau Sandar dukan uwargida Ranar Kuka Miji goma Zuciyar mace Iya ruwa Wani auren Da Walakin Wutar Ƙaiƙayi Matar shige. Dss Juyi na yi a makeken gadon nawa, na lalubo filo na rungume, ina sane da hasken wayata da yake ta kawowa a karo na babu adadi, alamun mai kiran wayar har yanzu bai gajiya ba, na mirgina na kalli wayar,…

      Download • Download • hausa novel
    • Dingishin Kwado book 2 Thumbnail

      [05/09, 12:49 pm] Maman shukhrah: Ya bugo mini waya ya ji ya jikina ma bai yi ba, watakila ma ya mance da ni. Duk yadda ya kyamaci Amrah ta dawo ita kadai. Na lura tunda ya fada soyayya da yarinyar nan haka yake bata umarnin ta dawo da kanta. A kullum sai na tuna Abida sama da sau ashirin. Don kuwa kullum sai na ci…

    • NAMIJIN ZUMA Thumbnail

      Alhamdulillahi am back again. Bismillahirrahamanirrahim. Free page1 Katsina state ***A hankali yake Tafe a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar na tabbatar da sabuwa ce domin se walwali takeyi tako ina, motar taci sunanta, ta fita a kyau ainifin fita, domin first class ce a tsananin azabar kyau da tsaruwa,tayi matukar kyau Ainun. Murza tayoyin motar…

    • Dingishin Kwado Thumbnail

      Bismillahir Rahamanin Rahim. 1 Shimfi’da *Karfe d’aya da rabi na talatainin dare a garin Katsina. Ruwa ake tafkawa tamkar da bakin kwarya. Garin ya yi sanyi. Baka jin komai sai zubar ruwan sama babu kakkautawa. Jefi jefi hasken walkiya na haska sararin samaniya. A daidai wannan lokacin da galibin mutane suke kwance suna barci cikin salama da nutsuwar zuciya a dalilin yadda garin ya…

    • Blog

      BACCIN SO

      BACCIN SO Thumbnail

      Cike gidan yake makil da jama’a, kana ganin yanayin tsarin ginin gidan kasan irin gidan masu dan rufin asiri ne daidai gwargwado, babban compound ne mai dan madaidacin girma dakeda wata yar kodaddiyan milk gate dayake a bude sabida jama’a dake shiga da fita. Yammata ansha makeup ansha anko, sun zagaye wata yar budurwa dakana ganinta kasan itace Amaryan sabida yanayin tufafin jian gaban…

    • Bad Boys Hausa Novel Cover
      by Nadmin — Cikin shesheƙan kuka tace “Ya Sheikh i need se*x Ya Sheikh ina so ka cini ,I felt so so urge to se*x…” hangame baki yayi yana kallonta ,amma maimakon ya dauki wani mataki kawai sai ya kamo ta ya saka bakinsa a saman kunnenta ya fara mata ƙira’a a kunne.
    • Blog

      ABDULKADIR

      ABDULKADIR Thumbnail

      ABDULKADIR NA LUBNA SUFYAN SHIMFIDA Alhaji Ahmad Bugaje shine yaro na farko a wajen Alhaji Auwal Bugaje da Hajiya Sa’adatu da suke kira da Daada. Asalinsu yan garin Bugaje ne da yake karamar hukumar Katsina, tsatson su fulani ne,da suke kira da Daada. Asalinsu yan garin Bugaje ne da yake karamar hukumar Katsina, tsatson su Fulani ne, duk da ba sai an fada maka…

    Note
    error: Content is protected !!