489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Son Rai – Chapter Thirteen
Duk yadda yaso ya runtsa kasa runtsa idanunshi yayi , illa juyi da ya dinga yi a kan gado ,yana sake tuna moment din da sukayi spend daita a daren jiya . "duk da yana cikin fargaba da tashin hankali amman hakan bai Hana shi jin dadin moment din daya kasance a tsakaninsu ba. "ta jiyar dashi dadi mara misaltuwa , tayi masa abinda bai yi zato daga gareta ba ,ta fito masa da maitar son shi filli ,ta nuna masa idan babu shi a rayuwarta ba zata iya rayuwa ba ... " Wayyohly Allah baby nah ,nima Ina…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Fourteen
Tsura mata ido abbanta yayi yana kallonta kawai kafin daga baya ya sauke naunayen ajiyar zuciya yace " transfer ya samu zuwa borno state ,me ne ne Kika shiga damuwa da tashin hankali ? Kanta kawai ta shiga girgiza masa zuciyarta na wani irin dokawa da karfin gaske ," "to ki zauna kici abinci " komawa tayi ta zauna jagwab kamar yadda ya bata umarni ,sai dai kallo day'a zaka mata kasan cewar tana cikin damuwa da tashin hankali yayinda tuni idanunta suka kad'a sukayi ja ,ta lumshe idanunta dan ita…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Fifteen
....Yesmin na zaune ta zuba uban tagumi ,sai hawaye ke gangarowa bisa kuncinta , gabad'aya abun duniya ya isheta, duk ta rasa hanyar da zata bi ta had'u da Dr Jamil dinta ,bata san gurin Wanda zata samu cikekken address inda yake a maiduguri ba ,har mahaifinta ta tambaya cikin wayo da dabara ,shima yace " bai sani ba " me zatayi da address din ? Kame kame ta dinga yi masa daga karahe sukayi sallama " "damuwar da take ciki tasa karatu gagararta , tunanin barkatai kawai take ,Wanda ita kanta ta kasa…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Sixteen
"Yayinda a hankali suka sakarwa junansu murmushi mai tsuma zuciya da aikawa ruhi wani sako na daba . " lokaci day'a kuma murmushin yesmin ya koma kuka cikin sanyin murya mai cike da kuka ta soma magana "why D ? "Me yasa ka min haka ? " Me yasa kayi nisa da rayuwata alhalin kasan zuciyata bazata iya d'aukar rad'adin hakan ba ? " lumshe idanunshi yayi saboda wani irin yanayi daya tsinci kanshi na zallar shaukinta , muryarsa a kasalance yace "Kiyi hakuri yesmin di nah , Ni kaina ban so tafiyar nan ba,…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter One
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...DR jamil abokin mahaifina ne kut da kut asali ma tare sukayi karatu da mahaifina, tun daga kan primary har zuwa jama'a, sai dai kowanensu da bangaren da ya karanta ,mahaifina matukin jirgin sama ne, while Dr jamil ya kasance likitan mata a babban asibitin aminu kano .akwai shakuwa sosai atsakanin Dr jamil da mahaifina domin hatta aure ma rana daya aka d'aura musu ,mahaifina bai kasance mazauni ba yasa…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Seventeen
"Cak yesmin taja ta tsaya ta kasa cigaba da tafiyar da take , ta tsaya kawai tana kallon shigowar motarsa ,har sanda motar ta k'arasa shigowa harabar gidan , ta nufi inda aka tanada domin ajiye motoci, bata d'auke idanunta a kan motar ba ,yayinda faruk shima ya ja ya tsaya, ya kasa barinta, yana jiran ta motsa su k'arasa shiga cikin gidan . Shi kuwa Dr jamil bak'aramin tashin hankali da hargitsi zuciyarsa ta shiga a lokaci ba, saboda ganin da yayi musu ,duk da shi da kanshi ya bawa zuciyarta…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Two
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Ana tashi daga makaranta ta sa'ba jakarta a kafad'a ,ko ta kan kawayenta bata bi ba ta soma k'ok'arin fecewa , kawarta fidda ta biyo bayanta da sauri tana Kiran sunanta "yesmin ...!yesmin!! "Ki jirani mana ya naga yau kina k'ok'arin tafiya ki barni ? Yesmin ta tsaya tana yatsina fuska tare da 'bata rai ,saboda ganin fidda na k'ok'arin 'bata mata lokaci , tace " wai menene fidda ? "Bangane menene ba naga…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Eighteen
Bayan sun gaisa da abban yesmin , Dr Jamil ya d'an saurara ,yaji ko yesmin zata gaishe shi kamar Koda yaushe . amman yaji tayi shiru taki cewa komai ,hakan ne yasa shi maido hankalinsa da idanunshi har ma da natsuwarsa inda take zaune kusa da mahaifinta ,ya tsura mata idanunshi masu matukar kyau da tasiri a jikinta har ma da zuciyarta .... "Zuciyar ce ta dinga dokawa da mugun karfi , sakamakon idanunshi da take jin yana yawo a sansar jikinta, cikin wani irin yanayi na bugawar zuciya ta d'ago kanta ta…-
58.4 K • Completed
-
-
Story
Son Rai
…DR jamil abokin mahaifina ne kut da kut asali ma tare sukayi karatu da mahaifina, tun daga kan primary har zuwa jama’a, sai dai kowanensu da bangaren da ya karanta ,mahaifina matukin jirgin sama ne, while Dr jamil ya kasance likitan mata a babban asibitin aminu kano .akwai shakuwa sosai atsakanin Dr jamil da mahaifina domin hatta aure ma rana daya aka d’aura musu…-
1.7 K • Sep 17, '25
-
687 • Sep 17, '25
-
665 • Sep 17, '25
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH "Ya subhanallah .." ya fada a natse yana had'eta da jikinsa, jin diran dukiyar fulaninta akan lafiyayyen qirjinsa yasa shi saurin dauke numfashi tare da hadiye wani yawu ya tsareta da kyawawan Idanunshi yana mata kallon tsab , sanye take cikin riga da siket , rigar ta ɗan kamata dan har ta fidda shape din brest dinta kanta babu d'ankwali kamar koda yaushe , ganin yadda ya…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH A qalla ya dauki sama da minti talatin yana zagaye dakin kafin daga baya ya tsaya cak goye da hannuwansa duka kamar wanda aka dasa tsabar tashin hankali, Idanunshi sun kada sun yi jazir " yanzu da zafin zuciya ya kwashesheni na saki kisna da yake kenan zanyi da rayuwata ?, ya tambayi kanshi yana furzar da iska daga bakinsa " da kuwa ka cuci kanka ka cuci rayuwarka zuciyarsa ta bashi amsa da hakan…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Ya zare bra dinta a hankali ya ajiye ,ya tsurawa qirjinta Idanuwanshi yana mai dauke numfashi saboda shaukin ganin albarkatun qirjinta a tsaye masu matukar kyau gashi har wani sheki suke fitarwa , ina ma za'a had'ata da nawal babu gaba babu baya Abu kamar an daurawa muciya zani , gaskiya yaso ya tafka wa rayuwarsa babban kuskure , da kuwa ya dangwama cikin bakinciki mai…-
359.9 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 18 19 20 … 31 Next
