492 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Twelve
"Idan har izini na kike nema ban yarda ba, ko da yake ai kin saba yin gaban kanki. Kiyi duk yanda kika so Halima lokacin ki ne dama kika samu". Abinda Bilal ya gaya mun kenan bayan dana same shi akan maganar posting ɗina zuwa garin Bauchi. Duk yanda kuma naso da ya zauna muyi magana ta fahimta yaƙi, ƙarshe ma barin mun part ɗin yayi gaba ɗaya ya tafi can part ɗin sa da falon kaɗai muke amfani dashi ina jin sa a daren ya gyara ɗakin tun da dama da hado da komai a ciki ya dawo ya ɗauki bedsheets da…-
247.6 K • Completed
-
-
Kafin na kai ga buɗewa Mu'azzam ya ɓalle murfin motar ya fita da sauri, gefe suka matsa, ina kallon su amma ban san mai ya cewa Bilal ɗin ba na dai ga ya kama baki da hannu biyu cikin alamar ninkuwar tashin hankalin da ya fito dashi akan fuskarsa kafin Mu'azzam ɗin ya nufo mota shi kuma ya biyo shi sai dai bai ko sake kallon sa ba ya shiga motar ya tayar. Na waiwaya ina kallon Bilal da ya bi motar da kallo cikin tashin hankali kafin na rufe ido na hoton ganin da na musu tar tamkar a lokacin abun yake…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Fifteen
Tun safe inna laari take abu ɗaya a ɗaki,Allah ya haɗata da doguwar naƙuda. Danejo kadai ke kai kawo a tsakar gidan,sai Bombee wacce take wasa a zaure,fuskarta bushe da hawaye tayi sabbabben nata wato kuka,a rana tayi kuka yafi sau a kirga,wani lokacin har zazzabi takeyi. Larai ce tafito daga ɗakin inna laarin ɗauke da ledar mabiyya a hannunta,saida tatsayah tayi shewa tayi guɗa kafin ta kalli inda Danejo take. "Mashaallah yarinya ta faɗo duniya,kyakykyawa fara jinin fulani usul,kuma Alhamdulillah… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Eleven
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Numfashi ta sake saukewa a hankali bayan ta karɓi loudspeaker ɗin sannan ta rufe ido ta buɗe da sunan Allah. Da ido ta lalubo Taj wanda har ga Allah tayi matuƙar mamaki da ta iya gano shi a cikin mutane. Bata sani ba ko hakan yana da alaƙa da sahun gaba da ya dawo ya tsaya a jikin ƙarfen canopy bayan kusan kowa a zaune yake. Ya yi mata murmushi gami da gyaɗa kai kamar mai bata damar yin magana. Mantawa…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Da farko da taji ƙarar wayar cikin baccin da ya fara ɗaukarta tsorata tayi don ta manta da ita. Niyyarta ta barta ta gama sai ta kashe, ko waye ya kira da kansa. Ita ba mai son amsa wayar mutane bace. Wani kiran ne ya sake shigowa immediately bayan na farkon ya katse. Ta daure ta wartsake idanu ta kalli sunan mai kiran SALWA B. Wani irin tunani ne ya shiga karakaina a ƙoƙon ranta. Meye ma'anar B ɗin? Bichi,…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Eleven
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "What?" Ma'aruf ya faɗa da tsananin mamaki yana kallon fuskarsa a cikin mudubin ɗakin dake fuskantarsa. "Baka ji ni bane ba? Nace maka auren Munaya nazo nema." Mamaki ya nuna tar akan fuskar sa yana shafa gashinsa ta baya. "Wallahi da na iya zagi zan ɗura maka wanda zaka kwana kana juyi Ishaq." Daga cikin wayar Ishaq yaja tsaki sannan yace. "Ai na gaya mata raini zata jawo min, amma tace in fara tambayarka…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Fifteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Rukky ta cigaba da bin Iliya bakanike da kallo. Ya mike ya zura hannunsa a cikin aljifansa na biri da wando shudaye. Fuskarsa kadaran kadahan. Sai take jin kamar ta je ta ce ma sa " Ka san irin abunda nake ji kuwa? Ka san kalar damuwar da ke zuciyata? Idan ban sha ba, ya zan yi na manta da damuwa ta?" To amma sai jikinta yake bata Iliya bakanike ba zai bata gaskiya ba. Watakila ma ya bita da zagi ganin hakan kamar…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Seven
.....muwaddat.. ya sake kiran sunanta cikin raunanniyar muryarsa mai kashe sansar jiki ,da aikawa kwal'kwaluwa wani sako na daban. wani irin bugawa gabanta yayi da karfin gaske, lokacin dataji sautin kiran sunanta da yayi , daga bisani kirjinta yashiga dukan uku uku,"muwaddat ina sha'awar mu kasance tare dake, dan na jibanci al'amuranki da komai na rayuwarki, muwaddat tsarinki da komai da jikinki, komai da kika mallaka sun yi min arayuwa, "me zai hana ki bani wata dama domin na kasance tare dake? nan…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-nine
.... Yana gama shiga bayin, ya janyota jikinsa ahankali ya manneta da kirjinsa, had'e da zagaye hannuwansa duka a kan cikinta , ahankali ya shiga shafa cikinta zuwa kasan mararta yana lumshe idanuwa , cike da shaukinta ya soma tafiya daita acikin bayin ,bai tsaya a koina ba sai gaban madaidaicin marrow dake manne da bango banyin. ya ja ya tsaya yana mai d'aura habarsa bisa kafad'arta yana busa mata iskar bakinsa,tsura mata tsumammun idanunshi yayi, masu matukar tsuma zuciya da raunata gangar jiki tare…-
152.2 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Sixty
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* Ya shiga d'akin bakinsa dauke da sallama dady dake zaune yana jiran akawo masa coffe ya amsa yana dubansa a tsanake , muradi ya rusuna ya gaishe da dady kana ya samu guri akan kujera yayi shiru yana cigaba da duban dady "ya'akayi ne d'ana ko akwai abinda kake bukata ne ? "daman ....."sai kuma yayi shiru ya kasa k'arasa maganar yana tsotsa keyarsa alamun jin kunyar abinda yake son fada "uhmm daman me?,…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Twenty-two
" hafsa kamar yadda kika ji na fad'a d'azu ,zan aurar da yesmin ga wanda yafi cancanta da rayuwarta ,bazan duba wata halaka, ko wani abu ba ,idan faruk din ne yafi cancanta zan bashi aurenta ,idan Kuma wani ne daban , shima haka ,fatana dai kiyi mata addua " yana gama fad'ar haka ,ya yunkura yana k'ok'arin zare yatsun yesmin dake cikin nashi, ya mike tsaye idanunshi akanta ,har lokacin ganin da yayi mata manne a kirjin amininsa, yaki 'bacewa acikin kwayar idanunshi . " Ita kuwa umma zaune kawai take…-
58.4 K • Completed
-
- Previous 1 … 18 19 20 … 31 Next
