Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Kura a Rumbu – Chapter Seven Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Na fi minti goma tsaye a ƙofar gidan mu ni ban shiga ba kuma ban bar gurin ba. Maganganun da mu kayi da Bilal ne suke mun amsa kuwwa a kunnuwa na da ƙwaƙwalwata bana kin ko wanne sauti dake zagaye dani banda muryar sa. "Ba ni da kuɗin da zan ƙarasa gini Halima, ba kuma ni da sararin da zan kama haya a yanzu. Abu biyu ya rage, ko dai iyayen ki su ɗaga auren mu ko kuma mu haƙura gaba ɗaya, ƙila a gaba idan muna da rabon kasancewa tare se muyi aure. Ina son ki Halima amma bani da halin mallakar ki a…
    • Story

      Kura a Rumbu

      Kura a Rumbu Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) “Malam idan kaje ƊAN ALJANNAH zan sauka” na faɗa ina nunowa me Adaidaitan da muke ciki saitin in da ze ajiye ni, bayan daya gama daidaita parking na sauka ba tareda na kalli Hansa’u data kalli ɗaya ɓangaren ba nace “Da ace kuturwa Allah yayi ni se inji haushi dan kince ba zaki tayani aiki ba, dake ko babu ke bazan rasa wanda zasu…
    • Son Rai – Chapter Twenty-three Cover
      by Aysha A Bagudo "Komai zan maka muddin d'an Adam yana iyawa mutun yasa shi farinciki ,I will do everything for you my dear, karka sa na rasaka please D ,"do me a favour,I don't want to miss you, idan na rasaka zan rasa farincikina ,ba zaka duba halin da zan shiga ka tausaya rayuwata ba ...? Ta k'arasa fad'ar haka tana kamkameshi a jikinta tamkar za'a kwacewa mata shi ... " Uncle Jamil zaka aureni...... ? "Girgiza mata Kai yayi al'amun a'a tare da zareta a jikinshi , ya koma cikin motarsa ya zauna zuciyarsa na…
    • Son Rai – Chapter Twenty-four Cover
      by Aysha A Bagudo "Komawa tayi ta kwanta lamo akan katifarta hawaye na tsiyaya a gefen idanunta ,tausayin kanta da Dr Jamil take jin yana sake shigarta . " Allah sarki rayuwa ,duk yadda Allah ya tsara maka rayuwarka babu yadda zakayi ka canzata , kaddara tana fad'awa bawa daidai yadda Allah ya hukunta gareshi ,sai ko addua ta sausauta kaddarar kan bawansa ,bata yi tsammani zata waye gari a matsayin matar wani ba uncle jamil dinta ba .. Kuka Mai tsanani take sosai har da majina , numfashinta na sama da kasa tamkar zai bar…
    • Son Rai – Chapter Twenty-five Cover
      by Aysha A Bagudo "Zuba masa ido kawai Dr jamil yayi yana cigaba da kallonsa zuciyarsa na harbawa , Shima abban yesmin din kallonsa yake, yana jin abubuwa guda biyu a lokaci day'a a kanshi farinciki da bakinciki . bangaren Dr jamil Shima zuciyarsa cike take fal da tashin hankali bai ta'ba tunanin faruwar abinda ya faru a safiyar yau din ba ,yau tazo masa da abubuwa da yawa ,tashin hankali da farinciki mara misaltuwa " sai dai har lokacin zuciyarsa rawa take ,ya kasa tabbatar da abinda aminin nasa yayi masa…
    • Son Rai – Chapter Twenty-six Cover
      by Aysha A Bagudo ..A galla ya d'auke sama da awa d'aya zaune a gabanta yana kallonta, yana jin farinciki mara misaltuwa ,fuskarshi ya kai daidai fuskarta yana shakar kamshin turarenta , tare da riko tafin hannunta yana massaging a hankali . Lumshe idanunshi yayi ya bud'e a hankali yana jin wani irin yanayi mai dadi game daita ,sake riko tafin hannunta yayi sosai cikin nashi ,yana busa mata iskar bakinsa da numfashinsa ,lip's dinsa ya d' aura kan lip's dinta, ya shiga tsotsa a hankali .. Kusan raba dare dr jamil…
    • Son Rai – Chapter Twenty-seven Cover
      by Aysha A Bagudo Wani irin yanayi ta tsinci kanta na zallar shaukinsa ,ban da ajiyar zuciya Babu abinda take sauke ,a hankali ta shige jikinshi tana shakar kamshin turarensa mai hargitsa mata lisafi ,yayinda numfashinsu ke gauraya da juna ,sai daya gama jagwalgwalata son ranshi sannan ya d'auketa ya rungumeta a jikishi suka nufi bathroom. gabad'aya ta narke masa ajiki ,dan bak'aramin mutuwa sansar jikinta yayi ba ,da kyar ta iya bud'e idanunta dake runtse a lokacin daya tsundumata cikin bathtub had'e da sauke naunayen…
    • Son Rai – Chapter Twenty-eight Cover
      by Aysha A Bagudo ..Tuki yake sannu a hankali Kamar baya son taka motar, yayinda a hanakali suke hirar soyayya a tsakaninsu , while hannunsa sarkafe cikin nata yana massaging a hankalin, wanda hakan da yake mata ,ya dinga kashe mata sansar jiki , take wani yanayi mai wuyar fasaltuwa ya dinga ziyarar zuciya dama gangar jikin masoya guda biyu ,a bangaren kowannensu tsantsar soyayya da kaunar juna ne take bin dukkanin sansar jikinsu , har suka k'araso unguwar sharad'a face 2 hannunsu na sarkafe cikin juna tana…
    • Son Rai – Chapter Twenty-nine Cover
      by Aysha A Bagudo Wata irin kulawa ta musamman Dr jamil ke wa yesmin , Komai tare suke yi da Dr jamil ,duk abinda take so shi yake mata ,fita ne dai baya barinta zuwa koina ,sai dai ta zauna ita kad'ai a gida . duk kulawar da Dr jamil ke bawa yesmin hakan Bai sa ta daina jin kwad'aicin da take ciki ya raguwa ba ,kullun tunanin gida ne aranta ,dan haka ta dinga Allah Allah suje Kano .. "Yau Koda ya dawo daga aiki, ya ganta shiru zaune babu wata alamar tayi farinciki da dawowarsa, asalima ko kallon inda yake bata yi ba…
    • Son Rai – Chapter Thirty Cover
      by Aysha A Bagudo Tun da yesmin ta samu cikin musamman Dr jamil ya d'auki hutu agurin aiki, domin bata kulawar data dace . wata guda cur ya d'auka a gidan yana hutu tare da yesmin ,hakan ya sake basu damar sake gina rayuwarsu cikin so da kauna ,har ma suke ganin rayuwa batare da juna ba rayuwar kunci ce ,shakuwa da so da tattalin juna da suke yi yasa suke jin ba zasu iya awa guda batare da sunji ko sun ga juna ba . Dr jamil ya gama hutunsa batare da wani Abu ya shiga tsananin da yesmin ba ,sai dai zai kwana a jikinta…
    • Son Rai – Chapter Nineteen Cover
      by Aysha A Bagudo ...madadin ya cigaba da magana kamar yadda ya soma sai yayi shiru tare da runtse idanunshi da suka rikid'e suka canza kala , yana jin nauyi da kunyar abinda zai fad'awa amininsa ,yadda bakinsa ya kasa furta komai haka zuciyarsa ta daina aiki na wucin gadi , gabad'aya ya ma rasa me zai fad'a masa ,"ce masa zaiyi ya d'auki lokaci yana saduwa da diyar cikinsa har ya kamu da matsanancin soyayyarta , ko kuma cewa masa zai yi ,yana sonta ne ya bashi aurenta ? Ya tambayi kanshi yayinda 'Kwa'kwaluwarsa ta…
    • Son Rai – Chapter Twenty Cover
      by Aysha A Bagudo ..A hankali ta tura kofar shiga parlour'n tare da kutsawa ciki tana jin kirjinta na wani irin dokawa , kallo day'a tayi parlour'n ta d'auke kanta saboda bata ganshi a ciki ba, dan haka ta juya ta nufi bedroom dinsa, tana fidda numfashi sama sama while zuciyarta na dokawa , nan ma bata ganshi ba, sai dai ko ina a d'akin very neat ,ga kamshi turarensa dana airfreshener dake tashi a kowace kusurwa dake cikin d'akin ,lumshe idanunta tayi a hankali ,tana jin yadda kirjinta ke bugawa da matsanancin…
    Note
    error: Content is protected !!