507 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
KIDA A RUWA Book 1
Kayan hannunsu duk suka ajiye suna zubewa a gadon kowa na faɗin wash, dai-dai nan Ruky data rigasu shigowa ta fito daga bayin alamar har tayi alwysSuma duk miƙewa sukai, dan rashin yin sallar akan lokaci na tsaye a ran kowannensu. Bintu ce kawai ke period dan haka taja ledar snaks ɗinsu ta fara ci tana faɗin, “Bari muga mi Sayyadin ya aiko mana…
-
Blog
KARAGAR MULKI
Bismillahi Rahamanir Rahim “Ki yi haƙuri Malikat Juwairiyya amma ba zan iya bin ki ba,na riga da na saba da rayuwata anan,kuma ta fi ma’ana da alfanu a gare ni,kai bama a gare ni kaɗai ba har da ita kanta Sarauniyar, ke da ma mutanen gari baki ɗaya,”….” A’a kar ki ce haka Gimbiya Junainah domin a yanzu zamanki anan yana cikin haɗari,barazana,firgici harma…
-
Blog
KANWAR MATATA
*🦜 _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ _K’anwar Matata ba kirkirarren labari bane! Sai da na samu yarda da aminta sannan na soma rubuta shi. Dan haka idan yayi shige da naki irin labarin, arashi aka samu. Sannan ina gargad’i da babbar murya, ban yarda a juya min labari ta ko wani siga ba, ba tare da izini na ba ko kuma a d’aura min…
-
Blog
JADEEDAH
BOOK 1 ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡ [01/07/2025] PAGE 1 ❤🔥 FREE PAGE “Ummie Maryama dan Allah kiyi haƙuri ki bar ni in yi zamana anan wallahi tsoro na ke ji ,ji na ke kamar da zaran na fita zan ci karo da Baba Ƙarami na tsaye ya na jiran na fito ya hukunta ni”,ta ƙare zance ta na mai share hawayen da su ke ta faman kwaranya…
-
Page 1 & 2 __ababban filin jirgin saman mlm aminu Kano fasin jojine ke saukowa daga jirgin kowanne jayeda jakkar kasanya..daga gefe nahango wasu jibga jibgan sojojine tsaitsaye kowanne da bindigarsa Kamar masu jiran yak’i. Wani natashin saurayine kesaukowa cikin isa da tak’ama tafiya yakeyi cikin takon irinna k’ak’k’arfan namuji farineshi tassss gashi kyakkyawa nagaban kwatance Dan karamun bakinsa yamotsa tareda yamutsa kyakkyawar fuskarsa…
-
Misalin ƙarfe biyun daren ranar asabar, goma ga watan Agusta watan marka_markan ruwa kenan. Kamar yadda aka saba yau kwananmu uku cir ana ruwa, yayi ƙarfi kana ayi irin masu yif_yif ɗinnan afumangai . A nan jihar Jigawan Dutse A wannan daren ruwan ya shallake tunanin mai karatu wani irin ruwa mai ƙara haɗe da wata iriyar iska akeyi, ga ƙanƙara dake ta ragargazan…
-
Blog
HAYATEEM 1&2
BismillahirRahmanirRaheem. Fadi da tsawon nisan da dajin yake dashi ya zubawa manyan idanuwansa yana kallan shuka da ganyen hakukuwan da suka cike gurin Wanda babu hanyar wuce a gurin idan ma kace wucewa zakai to sedai Kabi hanyar da adda ko wuqar ringa sare ganye dan Ka ringa ganin gabanka Wanda su hakan ba komai bane a garesu sbd sun saba haka suke rayuwa…
-
Blog
HAYATEEM
HAYATEEM Mamuhgee 1 BismillahirRahmanirRaheem. Fadi da tsawon nisan da dajin yake dashi ya zubawa manyan idanuwansa yana kallan shuka da ganyen hakukuwan da suka cike gurin Wanda babu hanyar wuce a gurin idan ma kace wucewa zakai to sedai Kabi hanyar da adda ko wuqar ringa sare ganye dan Ka ringa ganin gabanka Wanda su hakan ba komai bane a garesu sbd sun saba…
-
Blog
GUDUN AURE
GUDUN AURE! NA BINTA UMAR ABBALE 🍒 M.W.A✍️ GODIYA! Yabo da godiya su tabbata ga Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah suka kara ninkuwa ga shugaba Annabi Muhammadu s.a.w. Wannan littafi mai suna a sama ‘kirkirarre ne, ba a yi shi don wani ko wata ba, idan har ya yi daidai da yanayi na rayuwaka/ki a rashi ne. Haka zalika ban yarda a juya…
-
Story
Farar Wuta 2
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Page 1 Shekaru Goma da suka wuce. Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluɓe garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ƙasa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take. A…-
14 • Sep 18, '25
-
7.0 K • Sep 18, '25
-
5.6 K • Sep 18, '25
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Two
*Shekaru Goma da suka wuce.* Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluɓe garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ƙasa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take. A cikin motar dake tafiya kan titin expressway na barin gari, Ma'aruf ya zare earpice ɗin dake kunnensa ya sake shi a jikinsa sannan ya juya ya kalli Jamal dake tuƙin motar. "Let me drive dan Allah." Jamal ya girgiza kansa. "Kaima ka san there's no way da zan baka motar…-
137.1 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Karya yake..." Abinda Nura ya fada kenan yana kallonsa a lokacin da yake tsaye a gabansa. Shi din da ya dawo ya sake nemansa lokaci kadan bayan rabuwarsu, don a tunaninsa tun bayan lokacin da suka sauke shi sun dade da barin garin, sai gashi cikin abinda yake kasa da awa guda kiransa ya sake shigowa wayarsa da tambayar yana ina? Kuma bai bata lokaci ba ya shaida masa inda taken duk da mamakin da ya kama shi,…-
137.1 K • Completed
-
- Previous 1 … 16 17 18 … 31 Next
