507 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
KIDA A RUWA Book 1
Kayan hannunsu duk suka ajiye suna zubewa a gadon kowa na faɗin wash, dai-dai nan Ruky data rigasu shigowa ta fito daga bayin alamar har tayi alwysSuma duk miƙewa sukai, dan rashin yin sallar akan lokaci na tsaye a ran kowannensu. Bintu ce kawai ke period dan haka taja ledar snaks ɗinsu ta fara ci tana faɗin, “Bari muga mi Sayyadin ya aiko mana…
-
Blog
RAYUWA DA GIBI
RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman💖 Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta Ya gafarta mata. Amin Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai murmushi…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-six
.....muwaddat bata farka ba sai wuraren la'asar ta farka bakinta d'auke da salati ,yayinda ummi da abi sun shigo d'akin yafi sau goma bata tashi ba, sai a karo na karshe ne da ummi tashigo ita kad'ai ta iske ta farka tana zaune ta rafka uban tagumi . a Sanyaye ta gyara zamanta tana duban ummi da shanyayyun idanunta da suka kod'e saboda tsabar kukan da taci ,ahankali ummi ta matso kusa daita ta zauna had'e da riko tafin hannunta, take taji wani irin zafi ya ratsa tafin hannuta cikin tsarkewar murya…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Fifteen
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim ........ Saurin maida idanunshi yayi ya runtse gam saboda jin saukar tsayayyun dukiyar fulaninta dake cike bammmm , yayinda ita kuma tayi saurin ɗauke numfashinta cikin tsananin firgita da tsinkewar zuciya mai tattare da tsananin tsoro, qirjinta sai faman bugawa yake da matsanancin karfi kamar…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim Mumy ta rushe da wani irin kuka tana cewa "dan girman Allah kayi hakuri ka mata ko addu'a ne "bani da lokacin 'batawa gurin mata addu'a , abinda ta shuka ta fara girba yara kuma Allah ya rayasu har sanda ubansu zai dawo ya gansu bisa kafafunsu cikin koshin lafiya ". Mumy zata sake magana ya d'aga mata hannu "for the last time salaha…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Twenty
..A hankali ta tura kofar shiga parlour'n tare da kutsawa ciki tana jin kirjinta na wani irin dokawa , kallo day'a tayi parlour'n ta d'auke kanta saboda bata ganshi a ciki ba, dan haka ta juya ta nufi bedroom dinsa, tana fidda numfashi sama sama while zuciyarta na dokawa , nan ma bata ganshi ba, sai dai ko ina a d'akin very neat ,ga kamshi turarensa dana airfreshener dake tashi a kowace kusurwa dake cikin d'akin ,lumshe idanunta tayi a hankali ,tana jin yadda kirjinta ke bugawa da matsanancin…-
58.4 K • Completed
-
-
Ina ɗaki, hayaniyar yan dubiya duk ta cika mun kunne, tun da Anty Amina ta tambaye ni abinda za'a dafa da rana na nuna mata shinkafa da mai wanda su kaɗai suka suka rage mana a gidan, ina ganin Hajja ta shiga kitchen ɗin na fito na barsu. Ta biyo ni ɗaki tana tambaya ta sauran kayan girki nace mata iya abinda muke dashi kenan, zata yi magana Anty Aminan ta jata waje shikenan nayi zamana a ɗakin ban sake fita ba suma kuma babu wadda ta sake leƙa ni. Da yaron yana gurin su ma aka maido mun dashi…-
247.6 K • Completed
-
-
"Lallai su Bilal anyi Amarya, toh Allah ya zaunar lafiya" amsar da Hansa'u ta bani kenan duk kuma yanda na so da naji ƙarin bayani bata sake cewa komai ba, Da na isheta da tambaya ma balbaleni tayi da faɗa tana cewa "Wai menene haɗin ki da matarsa ne Halima? Mutum ya rabu dake tuni ma shi ya manta ya taɓa rayuwa da wata Halima har yana shirin fara rayuwa da wata amma ke ashe kina nan kina dakon wahala sai anyi magana ki fara rantsuwar kin cireshi a ranki gashi kina bibiyarsa". Tilas na bar maganar…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Twenty-four
Bugun ƙofar da ake ne yafarkar da ita daga baccin gajiyar daya ɗauketa. A hankali take buɗe idonta har ta waresu akan rufin ɗakin,wanda aka haɗa da zare da kuma jarida. Tashi tayi ta zauna a tsakiyar gafon tareda yin wata kyakykyawar hamma,kaman wanda ta shekara bataci komai ba. Kallon gabas da yamma kudu da arewa tayiwa ɗakin,ta tabbatar dai ita kadaice ta kwana a ɗakin kenan,angonnata bai shigoba da alama,to mai yahanashi zuwa ta faɗa a ranta,ganin hakan zai bata mata lokacin yasa ta bar ma… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Twenty
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Bayan sallar asuba Taj ya kira Kamal domin su yi sallama. Jiya basu sami haɗuwa a gida ba. Ya yi ta waya shiru Kamal ɗin bai ɗauka ba. Wanka ya yi ya gama shiri da sauri ya sake duba wayar. Abin mamaki Kamal bai bi kiran nasa ba. Da wahala hakan ke faruwa. Jikinsa sai ya bashi ko ba ƙalau ba. Abba ƙaninsa ya kira ko tunawa da lokaci bai yi ba. "Happiness ya fito sallar asuba kuwa?" Abba ya ɗan wartsake idanu…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Nine
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Ma'aruf..." Muryar Amina ta fito a hankali cikin shirun dakin a hankali, ƙarfe bakwai da rabi ne na safiya, don tun bayan sun idar da sallar Asuba basu koma bacci ba. Kuma jin yayi shiru yasa a hankali ta dago da kanta ta kalle shi. Idonta ya sauka akan fuskarsa, ya rufe idanunsa gabadaya kamar ya koma bacci amma ta san ba baccin yake yi ba, wani tunani mai daɗi ya sauka a cikin zuciyarta na tunanin cewa daga…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Thirteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Sau dayawa a rayuwar dan adam mutane kan aikata laifuffuka da suke gani ba a bakin komai ba. Zamani ya zo mana da wasu halaye da suka zama ruwan dare. Zinace zinace, shaye shaye, tsubbu da sauransu. Ka dauka cewa a rayuwarka kai matafiyi ne duk tsawon tafiyarka akwai inda zaka kare. Za kuma a tambayeka abubuwan da ka aikata a hanyarka ta zuwa wannan guri. Wani tanadi ka yi? Ka tabbata lokacin da aka nuna maka…-
115.4 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 15 16 17 … 31 Next
