496 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Twenty-nine
A hankali take bude idanuwanta wanda sukayi mata nauyi tamkar anɗora mata dutsi akai. Saurin yunƙurawa tayi zata tashi,amma saitaji jikinta tamkar an ɗaɗɗauresu da wasu boyayyun zarurruka. Ɗakin haskene dashi amma bana hasken rana ba ko kuma fitila,sai na tsabar farin fentin cikin ɗakin. Alamar motsi tafaraji a kanta,a hankali take daga kannata harta sauƙeshi akan fankar datake wainawa tana bawa ɗakin wadatacciyar iska. Baki tasake cikeda mamaki ,dan tunda take bata taba kallon waje mai irin haka… -
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Lallai Alh. Mukhtar ɗinnan ya gamu da sharrin Mami shi ne abin da Alhaji ya fara rayawa a ransa bayan sun gama waya. Yadda ya dinga koro bayani akan irin son da ƴarsa take yiwa Taj da fatan amincewar Alhajin don ayi aurensu kai ka san kan ba ƙalau ba. Shi dai yana son ƴaƴansa, amma fa yana ganin babu ƴar da ta isa ta saka shi zubar da mutumci haka a gaban tsohon mijin matarsa. Irin waɗannan abubuwan ya…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Fourteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ƙafafunsa suka shigo cikin tangameman falon a hankali, kai tsaye ya shiga wuce tarin wajajen dake cikin falon har zuwa inda ya san zai sami mahaifin nasa, yana bi ta kan tausasan carpet ɗin dake wajen kala-kala har ya karasa wajen a daidai lokacin da idonsa ya shaida masa mutanen dake zaune bayan mahaifin nasa. Mahaifiyarsa, matar mahaifinsa ta biyu mai suna Yagana, sai kuma shugaban ma'aikatan gidan Joshua,…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Eighteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Shekaru kadan da suka wuce Harabar La mirage cike take da manyan motoci na masu fada a ji, wadanda shedan ya buga musu ganga suke taka rawa. Ranar ta kama asabar yawan yawan ma'aikata da suke Abuja da kaduna sun shigo hutun karshen sati. Mafi yawansu kan rashe a wannan waje domin nishadi, suna taba dan shaye shaye da caca. Wannan karin wani mawakin Hausa suka dauka mai suna "dan mudubi". Sukan yi hakan idan sun…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Blog
Huriyya Chapter 5
𝗣𝗮𝗴𝗲 5️⃣ “Akwai matukar mamaki ace duk son da Appan Hurriya yake miki ya sake ki, saki fa Iyami?” Amma ta saka hannu biyu ta share hawayen fuskarta. “Ni ma dai ganin nake kamar ba sakin ba ne, saboda ban saka ran ba mutuwa ce zata raba ba, har yanzu tunani nake ko dai boye min yayi? Wata kila na masa wani laifi ban…
-
RIKON KAKA CHAPTER 4 Kaka tai sallama qofar shagon Malam salisu mai tireda, dattijon mutum mai mutunci ya fito daga shagon yana fadar. “A’a Hajiya, sannu da zuwa, yau kece da, kanki? Ina jikar taki?” Kaka tace, “‘Yarka tai mata dukan kawo wuqa, tana can gida a kwance Mal. Salisu ya dauki salati, kafin ya ce. “Wacce yar tawa daga ciki Hajiya?” Ta ce,…
-
Blog
Fadwaah Part 3
FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 3.. Misalin karfe takwas na safe mom ta tura kofar dakin nata ,sanye take cikin farar lap coat da yake maaikaciyar Asibiti ce ,tsaye Fadwaah take agaban mirror dressing towel ne daure a kugunta da alamr fitowar ta kenan daga wanka jin qarar bude kofa yasa ta Juya , Ido mom tabita dashi ganin yadda idanunta suka kumbura…
-
MIJIN ‘KWAILA ����♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu ababen hawa y’an uwanshi sukaja nasu burkin sakamakon dakatar…
-
KAZAMAR AMARYA Na Rahama Kabir Mrs Msg [6/25, 11:52 PM] Rahma Kabir: *KAZAMAR AMARYA* Na © Rahma Kabir MrsMG. Page 1. *Gargad’i* _Ban yarda a juya mini labari ba ko ayi afmani da wani ɓangare na labarin ko kuma satar fasaha, ko a mayar mini da shi Audio a ɗaura min shi a wata kafa na media ba tare da izini na ba, dan…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-one
Zaune take a lambu gidan Kamar yadda tasa ba ,tana karkad'a kafafunta ,tun daga nesa tajiyo daddan kamshin turarensa mai sanyi kamshi ,ahankali ta lumshe idanunta wani sanyi dadi ya mamaye zuciyarta ,ba tayi k'ok'arin waigo ba, har sanda ya k'araso ya tsaya akanta yana kare mata kallo , tare da aiyana yadda idan ya sameta arayuwarsa zai sarrafata , ciza gefen bakinsa yayi sannan ya shafa sumar kansa ya janyo d'aya daga cikin kujerun dake ajiye a gurin gabanta ya zauna yayi crossing leg disa, ya tsura…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Ten
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Yayi saurin toshe mata baki da hannunsa yana zaro mata ido "kina hauka ne salon kisa yara su farka su ɗauka wani mugun abu nake miki "? Wani irin harbawa zuciyarta tayi a sanda ta jita kwance a saman faffad'an qirjinsa dake kwance da laulausan gashi , hannunsa ta cire tare da marairaice murya kamar zatayi kuka tace "to ai kaine kasani ihun".yaja tsaki yana furzar da iska mai zafi…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Forty-two
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 14 15 16 … 46 Next
