Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • by Sadi Sakhna Muryar wani mutum taji daga bayanta yana cewa. "Ku shiga ciki ku ɗauresu,sannan ku zubaminsu a bayan mota,karku manta da ɗauremusu fuskokinsu" "Okay toh" Mutane guda biyune suka shigo motar tareda ɗaure musu hannayensu da igiyoyi,bakin kyalle aka saka a fuskokinsu,daga aka tasa ƙeyarsu zuwa cikin wata motar. "Maza kai toro jawo motar tasu ku tafi,zamu miƙasune ga itah,sai sun faɗi dalilin dayasa suke nemanta,sannan kuma wanene ya aikosu" Daga haka su Hajiya zeenah basu sakejin komai ba sai gungurawar…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Twenty-nine Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Kun kira Kun turo saƙo Kun zo dubiya har asibiti Ni kuwa me zan ce da masoyan SonSo idan ba kyakkyawar addu'a da fatan alkhairi ba? A yayinda da nake post babu abin da yake yi min daɗi sama da kyawawan addu'o'in biyan buƙata da ku ke yi min. Wannan addu'ar ita ce babban abin dake ƙarfafa min gwiwar typing ko da jikina baya min daɗi domin bawa bai san alkhairin bakin mutane ba. A yau ina mai ƙara godiya ga…
    • Farar Huta 2 – Chapter Eighteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Yanzu duk ba wannan ba Aunty Sadiya, mu fuskanci maganar nan, ina jin kamar zan iya komai don in gyara abubuwa su koma daidai, ba zan yi wahalar banza ba tsawon shekarun nan Aunty Sadiya, na kaɗe idan har Jawad ko waninsa ya san cewar ba ni na haife shi ba....!" Haji Mardiyya ta fada tana dafa sink din daje gabanta a cikin banɗakin, daga cikin wayar, yayar tata mai suna Aunty Sadiyan tace. "Duk ba za'a kai ga…
    • Duniya ta – Chapter Twenty-two Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Harabar kotun a cike take makil! Babu wanda bai halarci wannan sharia ba mai daukan hankali. A gefe daya Luba ce zaune da yar modu tana karkade kafa. Daga gefe can hindatu ce a cikin matsanancin tashin hankali. Abubuwan da suka faru ba abubuwa ne masu dadi ba, ganin Rukky a cikin halin da take ciki ya sa jikinta yayi mugun sanyi. Tsoro take ita ma kar karshenta ya kare a haka. Sai sharar hawaye take. Bata da wata…
    • A DUNIYA TA Thumbnail

      A D U N I Y A T A 🌎 H U G U M A Arewabook:Huguma Page 01 The gateway “Maaaam…….don Allah maama,abbee bashi da lafiya sosai kin sani maama……idan kika tafi waye zai kula damu?,idan kika tafi maama waye zai kula da abbeee?” Muryar yaron da gaba daya bazai haura shekara goma sha uku ba kenan take fita cikin wani irin sanyi…

    • Muwaddat – Chapter Twenty-five Cover
      by Aysha A Bagudo .... Ummi na ganin shigowar muwaddat ta zabura ta mike tsaye agigice jikinta har rawa yake tsabar tashin hankali , "muwaddat ta furta da karfin gaske hawaye na gangarowa bisa kuncinta ," ina kuka tsaya tun karfe biyar din jiya ? Tun kafin muwaddat ta furta mata wani abu bunayya ya sanyo kai cikin parlour'n , zuciyarsa na dokawa sai dai a dake yake ,haka ma fuskarsa a had'e tamkar hadari ,amman a bani zuciyarsa wani irin mahaukacin bugu take da karfi tamkar ana buga masa guduwa . ummi na ganinsa ta…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fourteen Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim ....Wani irin kyarma jikin mumy yake batare da sun fahimci haka ba saboda idanuwansu daya rufe, sai faman ya'bawa juna bak'ar magana suke cikin kunar rai , A matukar fusace Aliyu ya katsewa kisna hanzarin "na fiki son rabuwa dake mumy nima na amince da tsarinta mu rabu kawai kowa ya huta…
    • Cutar Da Kai – Chapter Forty-six Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ..Muradi dake parlour a zaune ya jiyo kararta yace "sarkin tsoro kenan " da kamar bazai tashi ba sai kuma yaji yana ra'ayin tashi ya duba yaga yadda zasu kare da mutanen nata , shigarsa ke da wuya ya ganta kwance flat a kasa bata numfashi towel din dake d'aure ajikinta yayi…
    • Son Rai – Chapter Eight Cover
      by Aysha A Bagudo *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* . Cike da matsanancin shaukinta ya antaya joystick dinsa cikin jikinta Yana kissing din gefen wuyanta zuwa saman nonuwanta da suke cike bammmmm da kirjinta suna zuba sheki . wani irin numfashi take fitarwa mai gauraye da tsantsar kaunarsa, tana lumshe idanuwanta, had'e da d'aura duka tafukan hannunta a tsakiyar gadon bayansa tana shafawa ahankali ... kana ta lumshe fararen idanunta tana amsar sakon joystick…
    • Kura a Rumbu – Chapter Nine Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Ina ji wayata na ƙara na san kuma Bilal ne amma naƙi amsawa, Allah ya sani har raina naji haushin anin da ya mun. Wane irin tozarci ne lefe a leda? Idan bashi da kuɗin akwati ya ara mana ko kuma ya bar lefen gaba ɗaya tun da ni dama ban saka rai da zeyi mun ba. Shine kuma saboda rainin hankali har yana cewa ze bani mamaki da irin lefen da ze mun aiko ga mamaki nan ya bar mun abin faɗa a cikin dangi da unguwa. Kusan minti talatin ina kuka ina jiyo hayaniya sama sama daga falo, Anty Labiba ce ta tasa…
    • Kura a Rumbu – Chapter Forty-one Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) A yayinda muke shirin kammala wannan littafi, idan kin san kina karantawa ba tareda kin siya ba kiyi ƙoƙari ki sauke nauyi domin babu lallai in yafe haƙƙina. Account details suna sama 🙏🏽🙏🏽 A hankali na buɗe ido na jin saukar abu mai sanyi a goshi na, ganin na buɗe idon ya saka Mama janye hannunta, ganin da tayi ina shirin sake komawa baccin ya saka ta ce "Da dai kin tashi haka nan kuma ki ƙarfafa jikinki tunda dai zazzaɓin ya sauka". Na yunƙura na zauna ina cije baki saboda kaina daya…
    • by Sadi Sakhna Hannu tasa ta karbi jaririyar tareda mannata a jikinta,wata irin tsagwaron ƙaunar yarinyar ne ya jiyarci tsakiyar zuciyarta,tareda muradin kareta a ta kowacce fuska. Idanuwanta ta sauƙe akan jar fuskar jinjirar,wadda yake ɗauke da ƙankanin kyau mai tafiyar da duk mai kallonta. Hancinta babu makawa kowa yakalleta yaga na ubantane,sai bakinta kuma data biyo irin na mahaifiyar ta ɗan ƙarami,motsashi take a hankali tana neman inda zataji abincinta ya isa gareta,wanda hakan yasa ainihin Cute feature…
    Note
    error: Content is protected !!