496 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Two
Wai me ya sa mutane ba sa son talaka ne? Har bahaushe ma kan ce wai "talaka ba aboki ba, ko kun shirya ranar biki kwa bata" Irin tunane tunanen da Hindatu ke yi kenen a wata safiyar Laraba. Ta san an ce wai Laraba ranar sa'a ce, to amma sai ta yi wa wannan Larabar taken ranar bakin ciki, ranar ban haushi. Matsalarta a yanzu bata wuce biyu ba;ta tashi ba ta maganin komai sai naira hamsin! kuma ta wayi gari jinjirinta wanda yayi kwana 40 a duniya yana fama da zazzabi da mura, ciwon da ya kamata ta kai shi…-
115.4 K • Ongoing
-
-
01 K’awataccen bedroom ne me yalwa,wanda ya wadatu da kyawawan kayan gado da suka kasance cikamakin ado da kyawun dakin,komai dake cikin dakin an hada masa color iri daya CREAMY WHITE da ratsin gold me daukar idanu,ya wadatu da sanyin ac da kuma haske sosai tarwai. Saidai kuma abinda zai baka mamaki shine,duk da irin kayan ado da qawar da bedroom din ya…
-
2 Nisan dayake tsakanin Asmau da abeeda Bai taba rage kauna ko girman junansu ba a zuciyarsu, Babu dawowar da Abeeda zatai Nigeria Bata zo har kauye ta ziyarci Yar uwar tata ba Dan haka kusan kaf dangin mijin asmaun Babu Wanda baisan girman alaqarta da kaunar Dake tsakaninta da Abeeda ba, Duk wata sutura da abincin datake ci Daya bambamta Dana Yan kauyen…
-
Shafi na biyu (2) ____________________________________ …………Motsin ruwan wankansa ne ya farkar da Shahudah, tunda ta yaye bargon da ga fuskarta nake tsarkake sunan ALLAH buwayi gagara misali da ya halicci wannan ƙyaƙyƙyawar baiwa tasa. Lallai Shahudah ƙyaƙyƙyawace wadda zamu iya sakata a jerin farko na ƙyawawan mutane, gata fara tas tamkar wata aljana. Har lokacin bata yaye bargon da ga jikinta ba, kamar yanda…
-
Al’amarin Maryam Na Rahamatullah Muhammad *BISMILLAHIR* *RAHMANIRRAHIM* ~wannan~ ~qirqirarran~ ~labarine,~ ~banyi dan cin xarafin wani ko wata ba, cin karo da rayuwar wani ko kamanceceniya da yanayin rayuwar wanine wannan~ ~”arashine~ ”Wasu Yarane guda biyu mata, na hango a tsakar gidan, sun takure cikin filin tsakar gidan, daga can lungu babu kowa saisu, Yar babbar bazata fi shekara goma ba xuwa sha daya, while…
-
Blog
SO DA ZUCIYA
*_SO DA ZUCIYA!!_* *_NA_* *_NANA HAFSAT_* *_(MX)_* *_ZAFAFA BIYAR 2022_* *_SHAFI NA DAYA_* *_FREE PG: 1_* ___________ *RIMIN KEB’E* *GADA MAI ‘DOYI* *GIDAN ARDO BORKINDO* (AURE-AURE) “Wahidi…! Sadaka..! Almajiri bara iya, Iya dan Allah dan annabi, Iya yunwa batada hankali, Iya ko ‘kanzo ne ba miya. Ko gaya ne ba miya…Iyaa…wahidin wahidiya..!â€? Almajirin nata rera baitin barar sa. Dadaa nata ce masa yayi…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Five
......mukarama cike da tsantsar murna da farinciki ta tashi ta fita daga d'akin ,tana jinta sakayo daita , bata da wani sauran damuwa, ishaq ta soma kira ta sheida masa irin kyautar da akayi musu ,shi ma muranar yayi sosai . jin shirun hajara yayi yawa har kusan minti goma yana zaune bata fito daga bayi ba, yasa alhj mahmud yunkurawa ya mike daga zaunen da yake ya isa jikin kofar yana kwankwasa had'e da kiran sunanta , " hajara!!! tayi firgigib daga duniyar tunanin data lula tana goge hawayen dake kwance…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-seven
...Dif numfashi da zuciyoyin rayuka had'u suka tsaya na wuncin gadi ,sakamakon jin saukar maganar dady da suka ji tamkar saukar aradu acikin kunnuwansu . gabad'aya a firgice sannan a gigice suke bin junansu da kallo mai cike da tsantsar mamaki, kana suka sake maida idanunsu akan dady dake tsaye a gabansu fuskarshi babu yabo babu fallasa . kallonsa suka cigaba da yi domin neman k'arin bayani yadda hakan ta kasance ,barin ummi wacce gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa .... Kusan ta fi kowa…-
152.2 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim Mumy ta rushe da wani irin kuka tana cewa "dan girman Allah kayi hakuri ka mata ko addu'a ne "bani da lokacin 'batawa gurin mata addu'a , abinda ta shuka ta fara girba yara kuma Allah ya rayasu har sanda ubansu zai dawo ya gansu bisa kafafunsu cikin koshin lafiya ". Mumy zata sake magana ya d'aga mata hannu "for the last time salaha…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Twenty
..A hankali ta tura kofar shiga parlour'n tare da kutsawa ciki tana jin kirjinta na wani irin dokawa , kallo day'a tayi parlour'n ta d'auke kanta saboda bata ganshi a ciki ba, dan haka ta juya ta nufi bedroom dinsa, tana fidda numfashi sama sama while zuciyarta na dokawa , nan ma bata ganshi ba, sai dai ko ina a d'akin very neat ,ga kamshi turarensa dana airfreshener dake tashi a kowace kusurwa dake cikin d'akin ,lumshe idanunta tayi a hankali ,tana jin yadda kirjinta ke bugawa da matsanancin…-
58.4 K • Completed
-
-
Ina ɗaki, hayaniyar yan dubiya duk ta cika mun kunne, tun da Anty Amina ta tambaye ni abinda za'a dafa da rana na nuna mata shinkafa da mai wanda su kaɗai suka suka rage mana a gidan, ina ganin Hajja ta shiga kitchen ɗin na fito na barsu. Ta biyo ni ɗaki tana tambaya ta sauran kayan girki nace mata iya abinda muke dashi kenan, zata yi magana Anty Aminan ta jata waje shikenan nayi zamana a ɗakin ban sake fita ba suma kuma babu wadda ta sake leƙa ni. Da yaron yana gurin su ma aka maido mun dashi…-
247.6 K • Completed
-
- Previous 1 … 12 13 14 … 46 Next
