492 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Seven
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Tambayar da yayiwa nawal yasa ta mike tsaye cike da yauki da rausaya ta soma takowa zuwa bakin kofar Kitchen din ,ta tsaya a gabansa tare da rungume hannuwanta duka a saman qirjinta ta tsura masa idanunta tana kare masa kallo ,ganinta tsaye a gabansa yasa kisna juyawa da sauri tana danne kukan dake shirin kufce mata dan babban abun kunya…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter One
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...DR jamil abokin mahaifina ne kut da kut asali ma tare sukayi karatu da mahaifina, tun daga kan primary har zuwa jama'a, sai dai kowanensu da bangaren da ya karanta ,mahaifina matukin jirgin sama ne, while Dr jamil ya kasance likitan mata a babban asibitin aminu kano .akwai shakuwa sosai atsakanin Dr jamil da mahaifina domin hatta aure ma rana daya aka d'aura musu ,mahaifina bai kasance mazauni ba yasa…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Two
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Washe gari daƙyar na yakice bacci nayi shirin makaranta, ina gama karatu Bilal ya kirani har gurin ƙarfe ɗaya muna hira kafin ya barni na kwanta dama ga gajiyar dana kwaso a makaranta jiyan na ɗora data girki sannan dana dawo gidan ma ban zauna ba na tarar anyi fenti a ɗakina gaba ɗaya an hargitsamun kaya seda na gyara su sannan na kwanta. Shaf na manta da munyi faɗa da Hansa'u jiya na zauna jiran zuwanta…-
247.6 K • Completed
-
-
Kwanaki biyu da suka biyo baya nayi su ne cikin taimakon ubangiji domin a kowacce daƙiƙa ji nakeyi tamkar numfashi na zai iya yankewa. Babu abinda yake shiga cikina banda ruwa da paracetamol da nake ta banka saboda azababben ciwon da kaina kama, ikon Allah kaɗai yake riƙe dani akan ƙafafuna hatta yaran ma game game kawai nake musu duk abinda hannu ya kai nake haɗawa na basu su ci. Nayi kuka har hawayena sun ƙafe ya zama sai na zuci nakeyi, a duk sanda na tuna abinda naji kuma na gani dangane da…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Five
"Ke Madeena zoki rakani gidan Hajiya ladi,na daɗe banje ba,kullum cikin samun abin tashin hankali muke" "Kai ummah Binciken semina fah nakeyi,maleeka ta rakaki mana" Haɗe girar ƙasa da sama tayi,tasani sarai babu wani bincike da takeyi,dan tana jin ƙarar game ɗin candy crush a wayar tata,Kawai dai dan kar tajene su haɗu da Al'ameen a gidan,Babban ɗan Hajiya ladi wanda suke son haɗata dashi,shi yana so,amma madeena kam kwata kwata bayyi mata ba. "Banason shashanci dallah sanjo kayanki kizo mu… -
Story
Rayuwa Da Gibi
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Page 1 Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai murmushi kawai idan sun yi abin dariya. “Wannan wankin naki zai sami shanya kuwa Hamdi?” Sararin samaniyar da Yaya ta kalla…-
14 • Sep 18, '25
-
2.0 K • Sep 18, '25
-
2.0 K • Sep 18, '25
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Rashin walwala da kuzarin Taj har su ka idar da sallah yasa Hamdi wasu irin tunani marasa daɗi. Me tayi masa? Ko wani abu ne ya same shi? Ko kuwa wani abu yaji wanda bai yi masa daɗi ba? Idan sun haɗa ido sai ya yi murmushin da iyakarsa fatar baki. Cikin idanunsa fargaba take gani. Tayi zaton mata ko ace amare ne kaɗai su ke shiga yanayin tsoro a irin wannan dare. Ashe harda maza. Kai, amma bata zaton haka a…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Karya yake..." Abinda Nura ya fada kenan yana kallonsa a lokacin da yake tsaye a gabansa. Shi din da ya dawo ya sake nemansa lokaci kadan bayan rabuwarsu, don a tunaninsa tun bayan lokacin da suka sauke shi sun dade da barin garin, sai gashi cikin abinda yake kasa da awa guda kiransa ya sake shigowa wayarsa da tambayar yana ina? Kuma bai bata lokaci ba ya shaida masa inda taken duk da mamakin da ya kama shi,…-
137.1 K • Completed
-
-
DINGISHIN KWADO BY SURAYYA DEE MARUBUCIYAR HALIN YAU SABO DA KAZA BAK’AR TA’ADA A irin wannan ranar ta 09/09/2000 Allah ya karbi rayuwar mahaifiyata. Ina barar addu’arku da ku taya ni yi mata addu’o’in smaun rahamar Allah. Saboda haka na saki page din a maimakon 10 ha wata da na ambata a farko. Allah ya jiƙanki Mamah yasa aljannar firdaus makoma da dukkan musulmai…
-
Blog
TURKEN GIDA
TURKEN GIDA. SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY). NA GODE BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA RAYA MIKI ZURU’A AMIN KO TUNTUƁA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.* 07045308523. MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE MANUNIYA Jihar kano, jiha ce da take a arewa maso gabashin yammacin Nigeria. Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilimota murabba’i 20,131…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-nine
.....yana shiga d'akin ya sameta zaune a gefen gadonta ,tana waya da yaya al'ameen, tana jin kamshin turarensa ta d'ago kanta da sauri ,suka had'a ido dashi, take kirjinta yayi wani irin mahaukacin bugawa da karfin gaske,ta tsura masa idanuwanta tana kallonsa, fuskarta da al'amun rashin gsky , irin kallon da yake mata yasa tasha jinin jikinta tayi saurin yi wa yaya al'ameen sallama zuciyarta na dokawa.. Yayinda shi kuma ya cigaba da kafeta da tsumammun idanunsa kana ahankali yasoma ta kowa zuwa inda…-
152.2 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 12 13 14 … 30 Next
