489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Fifty
Turus yayi yana bin falon da kallo zuciyarsa tana ƙara gudu, shiga yayi ciki da kyau har sannan yana ƙoƙarin gane abinda yake faruwa. Ƙofar ɗakin Halima ya tura, nan ya tarar da gurin shima tamkar falon babu ko tsinke anyi shara da alama ma har mopping akayi. Sakin ƙofar yayi ya matsa ya buɗe ta ɗayan ɗakin da yake mazaunin nasa; a nan ne ya tarar da kaya zube a ƙasa wanda kallo ɗaya ya musu ya fahimci nasa ne. Ɓacin rai haɗi da baƙin ciki suka kamashi lokaci ɗaya, fita yayi daga nan ya…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Twenty-one
Bombee ce tashigo ɗakin,ta iske innar tata zaune cikin tunani,batasan mai take saƙawa ba,amma tasan bazai rasa nasaba da auren da baba yake shirin yimata ba. "Inna......inannnaaaa" Zabura Daneji tayi tareda ɗagowa ta kalli Bombee wacce take tsaye akanta. Alamar itama damuwa ce akan tata fuskar,don duk abinda take bata son kuma abinda zai saka innarta cikin damuwa,musamman idan yazamo wani ne taban yayi sanadiyyar hakan,kowaye shi saitayi maganinsa. Kasancewarta ba babba ba,amma tana maganin manyan ta… -
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Kallon da Abba ya yiwa Taj na tsantsar ƙauna da girmamawa ne bayan ya gama mamaki. Ya miƙe tsaye ya kama hannun daman Taj da hannayensa biyu. "A duniya bayan iyayena da matata da kuma ƴan uwana da ba su guje ni ba da kuma ƙalilan cikin abokai, kai ne mutum na farko da jini bai haɗamu ba amma kullum burinka ka sanya farinciki a rayuwata." Kamal samun kansa ya yi da girgiza kai saboda tsoron kada ya amince da…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Six
A cikin harabar gidan, daga can gefe inda akayi shuke-shuken wasu bishiyu dama fulawowyi, Jawad ya shafo kan hancinsa da daya hannunsa wanda baya rike da wayar da yake yi kafin yace. "Na gaya maka naga motar, daga can gefen inda muke ta tsaya kuma ni naga mace da namiji a ciki, fuskokinsu ne kawai ba zan iya tantance maka ba." "Babu ji, wannan mai sauki ne in dai har ka tabbatar number motar da ka faɗa daidai ne. Zanyi kokarin nemo bayani akan plate din sai muyi tracing , tunda na san dake zuwan nasu yana…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Ten
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Harabar cikin club din na Luoisiana babu haske idan ka cire jajaye da korayen fitilu masu kawowa da daukewa wanda aka fi sani da "disco light". Kowa harkar gabansa yake yi. Masu rawa nayi, masu shan taba ko wiwi , masu kwankwadar giya kowa na aikatawa daidai da halayyarsa. Wasu kuma da suka daukin hakan karancin cinyewa suna zaune a VIP a wasu kalar kujeru masu hade da tebura, suna hirarrakin da ya shafesu tare…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirteen
..sauran kwana biyu muwaddah ta tafi ilori,nabeel ya kawowa M. A ziyara sun dad'e a d'akinsa suna hirar karatu daga bisani suka zarce da hirar muwaddah, inda nabeel yace M. A yakira masa ita su gaisa ,batare da 'bata lokaci ba ya d'auki wayarsa ya kira layinta tare da fad'a mata dalilin kiran, amman abun mamaki kai tsaye tace masa ba zata zo ba.. .. jikinsa yayi mugu mugun sanyi gbdy ya rasa ma mai zai cewa nabeel ?ai idan ya fad'a masa abinda tace dariya zai yi masa, murmshi nabeel yayi ya dafa kafad'arsa…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Two
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "A hankali ta furta "Ya Allah ka bani karfin zuciya akan bawanka Aliyu , ya fahimceni ya duba lamarina , ya tausayawa rayuwata , Allah ka bani ikon yi masa abinda zuciyarsa zata kusanto zuwa gareni ,ka bani ikon yin nasara akanshi na mallakesa na mallaki zuciyarsa cikin sauki ,cike da sanyi jiki ta kai hannu jikin handle din kofar d'akin ba dan tana…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Sixty-six
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH "Baby love na gode na gode da alfarmar da kika min jiya , a kullum ina alfahari da nine mutumin daya soma samun martabanki ta diya mace ,duk da abubuwan da sukayita faruwa hakan bai sa kin watsar da kanki ba, kin rike min mutuncinki ." ta zare jikinta daga nashi tana masa wani irin kallo wanda yasa jikinsa mutuwa ,a sukwane ya riko laulausan tafin hannuta…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Twenty-eight
..Tuki yake sannu a hankali Kamar baya son taka motar, yayinda a hanakali suke hirar soyayya a tsakaninsu , while hannunsa sarkafe cikin nata yana massaging a hankalin, wanda hakan da yake mata ,ya dinga kashe mata sansar jiki , take wani yanayi mai wuyar fasaltuwa ya dinga ziyarar zuciya dama gangar jikin masoya guda biyu ,a bangaren kowannensu tsantsar soyayya da kaunar juna ne take bin dukkanin sansar jikinsu , har suka k'araso unguwar sharad'a face 2 hannunsu na sarkafe cikin juna tana…-
58.4 K • Completed
-
-
Kafin na kai masa wayar ta yanke dan haka da na bashi ajiye ta ya yi ya cigaba da cin abincin ba tare da ya duba wanene ya kira ba. Duk yanda na so na mayar da hankali na kan Al'amin dake ƙananun rigima sai na kasa ƙarshe kawai na goya shi na yi tsaye ina kallon Bilal da ke cin abinci wayar sa na ƙara alamar shigowar wani kiran amma be amsa ba. Kamar me tsoron magana na ce masa "Ana kiran ka a waya fa" ya ɗago ya kalle ni kafin ya ɗaga wayar ya karata a kunnen sa lokaci ɗaya yana miƙewa tsaye.…-
247.6 K • Completed
-
-
Story
Bakar Ayah
.”zaki iya ki daure kinji,ki daure zaki iya,kin kusa saura kaɗan ,daure daure ga nan kan ina hangoshi” Nurse ɗin take fada,wacce ta haɗa gumi sharkaf saboda firgici. “Nafara gajiya nurse,karfina duk ya ƙare!” Share gumin tayi a karo na ba adadi kafin ta kalli wata wacce take gefenta,da alama tafi waccar ɗin matsayi,dan kayansu ma ba iri ɗaya bane. “”Ke maza hanzarta ki…-
1.6 K • Sep 17, '25
-
1.9 K • Sep 17, '25
-
2.0 K • Sep 17, '25
-
- Previous 1 … 12 13 14 … 29 Next
