492 Results in the "Hausa Novels" category
-
ALHAMDULILLAH Mun gama biki lafiya nagode da fatan Alkhairi. "Dan girman Allah Anty Amina kiyi mun wannan alfarmar, wlh nayi duk dabarata amma taƙi saurarona, idan naje gidan bata fitowa haka idan na kira wayarta bata amsawa. Ɗazu da safe suka zo ba dan na kulle gidan ta ciki ba ma da tuni sun kwashe kaya. Ke shaida ce ina son Halima duk abinda kuma ya faru sharrin shaiɗan ne da kuma Hajja amma wlh ba a son raina bane" ya faɗa bayan da ya tsayar da Anty Amina a ƙofar gida. Kallonsa ta ringayi har ya…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Sixteen
Saka ƙafa yayi yaƙara takata a ƙasa haɗeda cije baki. "Faɗamin ina so ki amsa cewar ke mayyace,baƙar mayyah babu abinda ya dace dake sai duka dakuma hantara,kar ma ki sake gigi cigaba da zama a ajinmu. Kunkoroki munyi miki komai amma kinƙi barin ajinmu ko,saboda ki nuna mana halinki na mayu,to idan muka koma gobe naganki a cikin ajinmu sai dakaki" "Zulaiha ce taƙarisa faɗin hakan,ƙanwar bello abokin sule. Da Bombee a primary 5 A take,saboda yanda suka maidata kaman jakarsu,yasa mlm Ahmadu yaroƙi… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Twelve
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Yadda ya gaisa da kowa da zai wuce haka ya tsaya su ka yi musabaha da wanda ya rako su. Sannan ya ɗagawa Taj da Kamal hannu yana ɗan ranƙwafawa kamar yadda ya gaisa da sauran mutanen da su ka gani. "Ƴan samari barkanku dai. Ya sanyi sanyi? Ya ayyuka? To Allah Ya yi jagora." Ya dubi mutumin da da ya yi mu su rakiyar ya ce "na barku lafiya." "Dakata Mal. Habibu. Waɗannan fa kai su ke nema." Tsayuwa ya yi ya…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter One
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Five
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…-
115.4 K • Ongoing
-
-
04 “mahmud abba gana…..kinsan wayeshi kuwa saahar?” Afifa ta jefa mata tambayar cikin kwantar da murya da salon rarrashi,kamar saahar din ba zata tanka ba,sai kuma ta motsa labbanta a hankali “Ban damu insan waye shi ba,bana kuma buqatar na sani” “Amma me yasa zaki wulaqantashi saahar?” “Me yasa ba zasu gane ba…..me yasa ba zasu rabu dani nayi rayuwata ni kadai ba?” Ta…
-
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 3️⃣ ……..Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard ɗin sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik ɗin ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik ɗin. “Ranka ya daɗe Bama sai ka wahal da kanka ba indai sanin gidan su Lulu ƙamshi ce.…
-
6 A qasa kan tiles Maamah tayi kwanciyarta kan daddumar sallah tareda Abdulhameed Daya shige jikinta tin tana jiran farkowan AmatulMaleek har bacci ya Dan fixgeta itada Abdulhameed din. So biyu ana Aiko khaltume dubasu ko sun tashi Amma Basu tashi ba Kuma Madame tace kada a tashesu Dan haka aka barsu sukai bacci sosai batareda Maamah din ta san ta dauki lokaci sosai…
-
Typing ƘWAI cikin ƘAYA!! Bilyn Abdull ce Assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci, barkanmu da sake dawowa filin daga, insha ALLAHU zan cigaba da littafin ƘWAI CIKIN ƘAYA kamar yanda na fara, inafatan haɗin kai daga gareku, haɗin kan kuwa shine tsaftataccen Comments da zai iya zaburar dani akan abinda nake rubutawa, masu ɗaukar littafi su ɗaura a youtobe wlhy wlhy na rantse duk…
-
Blog
BAHAGON RAYUWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM DUK KAN GODIYA YA TABBATA GA UBANGIJIN MU SARKIN TALIKAI DA YA KAWO MU WANAN LOKACIN TARE DA BAMU LAFIYA INGANTTACIYA A RAYUWAN MU, YABO DA GODIYA YA TABBATA GA ALLAH WANDA YAI MUNA NUNFASHI TARE DA MA ABUBUWAN RAYUWA ACIKIN HIKIMOMIN SA YA ALLAH MUNA MASU ROKONKA DAKA BAMU IKON GODE MAKA AKODA YAUSHE MU KASANCE CIKIN BAYI MASU…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Eight
.....tsotsar bakinta yasoma yi ahankali cikin wani irin salo na zallar shaukinta. cikin zuciyarsa yake jin wani irin sabon kaunar muwaddat na bin lungu da sako na gangar jikinsa, take joystic dinsa tayi wani irin harbawa tayi haniniya ta mike, bai sanda ya janyota jikinsa ya kwantar daita bisa cinyoyinsa adaidai lokacin ya samu nasarar cafko laulausar harshenta jikinsa har rawa yake ,ya manne bakinsa gam akan nata, yana wa bakinta wani irin tsotsa na fitar hankali,allah yasa motar lemozin ce direban ba zai…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Forty
..dady da mummy sun shiga matsanancin tashin hankali, mutuwar akram ta gigitasu ,gigita mai tsananin, zuciyoyinsu suka nemi daina aiki tsabar rikicewa. gabad'aya rige rigen shiga office din likinta sukayi ,jikinsu na tsuma tsabar tashin hankali da suke ciki, anan ma dai sake tabbatar masu da rasuwar akram likita yayi kusan zaucewa mumy tayi ta dinga wani irin kuka mai rikitarwa da ta'ba zuciya, tun cikin daren suka soma kiran wayar yan'uwa da abokan arziki, shi kuwa bunayya yana rungume da gawar yaya…-
152.2 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 10 11 12 … 46 Next
