Search
You have no alerts.

    2 Results in the "English Novels" category


    • AJIYA A DUHU Thumbnail

      *_Typing?_*       *_?AJIYA A DUHU….?_*  *_Bilyn Abdull ce ??_* *_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_* _Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._ *_Instagram??_* ?️➖0️⃣1️⃣ …….Ƙaddarorin rayuwa tamkar TASWIRA ce dake zane a takardar lissafin rayuwar kowanne ɗan adam, duk yanda ka so gogesu ko san kauce musu ba lallai ne ka samu makaman yaƙin ba balle GARKUWAR kare kanka daga isowarsu gareka ko mai gajartar…

    • UWA KO UKUBA Thumbnail

      ? UWA KO UKUBA??       ✍?M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI! EPISODE 1️⃣ Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie…

    • A DUNIYA TA Thumbnail

      *A D U N I Y A T A* ? *_H U G U M A_* __________________________ Page 01 *_The gateway_* “Maaaam…….don Allah maama,abbee bashi da lafiya sosai kin sani maama……idan kika tafi waye zai kula damu?,idan kika tafi maama waye zai kula da abbeee?” Muryar yaron da gaba daya bazai haura shekara goma sha uku ba kenan take fita cikin wani irin sanyi…

    • Blog

      KALBIM

      KALBIM Thumbnail

      *_KALBIM_* _Mamuhgee_ #Zafafabiyar 1 Bismillahir Rahmanirraheem Ina rokon ALLAH Subhanahu wata’ala yanda zan fara littafin nan lafiya cikin aminci da yardarsa ya bani ikon kammalawa cikin kwanciyar hankali da nishadi tareda dacewa lfy Ni da yan uwana gabaki dayanmu.AMIN. Dan Allah ku kasance masu uzuri idan an samu kuskure ko mantuwa da makamantansu,Thank you. ******** ZADEENs HEALTH CEN/SPEACIALIST, WEDNESDAY 1:40Am Tin kafin isowan motocinsu…

    • Magana Jarice Littafi na biyu Thumbnail

      Magana Jarice Littafi na biyu

    • GABA DA GABANTA Thumbnail

      ?GABA DA GABANTA ? Page1 Cool ce! Ƙirƙirarraren labari ne, ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba. Wannan rubutun mallakina ne, ban yadda a juya shi ta kowacce siga ba sai da izinina, kuma ban yarda a sɗora mini shi a kowane website ba sai da izinina. BISMILLAHIRAHMANNIRAHIM Dattijo ne wanda a ƙalla zai kai shekaru hamsin, zaune akan benci hannunsa…

    • GARGADAN SO Thumbnail

      GARGADAN SO M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI EPISODE Dankareren kerarren falo ne dazaka dauka acikin presidential villa kake sabida kyawunshi, wani Babban attajiri ne adakin yana sanye da manyan kaya da akalla zaikai 68-69yrs hakan nan yana sanye da manyan kaya dake walkiya kaman da duwatsun diamond aka kera shaddan, sai gani attajiri a gefensa shima yana sanye da manyan…

    • ABU CIKIN DUHU Thumbnail

      A hankali take saukowa daga matakalan jirgin jirgin mai tambarin Nigeria Air way daya sauka a filin jirgin malam Aminu kano. Fuskanta yana saye da bakin glass din ido sai takunkumin dake saye a fuskan nata bayan ta yan samari biyu ne masu tsanin kama suna mara mata baya. Doguwar rigace baka a jikin ta sai gyalen shi data yafe har zuwa kanta takalman…

      Download • Download • Hausa Novels • hausa novel
    • IDAN KAYA YA GAJI…GAMMO MA YA GAJI Thumbnail

      Misalin ƙarfe biyun daren ranar asabar, goma ga watan Agusta watan marka_markan ruwa kenan. Kamar yadda aka saba yau kwananmu uku cir ana ruwa, yayi ƙarfi kana ayi irin masu yif_yif ɗinnan afumangai . A nan jihar Jigawan Dutse A wannan daren ruwan ya shallake tunanin mai karatu wani irin ruwa mai ƙara haɗe da wata iriyar iska akeyi, ga ƙanƙara dake ta ragargazan…

      Download • Download • Hausa Novels • hausa novels
    • Blog

      WANI AUREN

      WANI AUREN Thumbnail

      Page 1 Maryam tana cire hijjabi ta ce”Duk yadda ka ɗauka, ni dai ba zai taɓa yiwuwa ka fita tun safe sai dare ba kuma ace daren ma wai ba ka da lokacina sai ka gama fira a majalisa, ka ɗakko ni a gidanmu mai cike da jama’a ana raha ana dariya ka zo nan ka kulle ni kai kana majalisa? Kar ka ga…

    • SANDAR DUKAN UWARGIDA Thumbnail

         GIDAN ABDUL      Mace ce wacce a ƙiyasi za a iya ba ta shekara talatin da biyar, tana tsaye a falo tana kaiwa da kawowa, hannunta riƙe da wayarta, wacce a yau take jinta tamkar maƙiyiyarta saboda yau ɗin ta kasance ‘yar aiken da ta kwaso mata labarin da ta kira shi da baƙin labari, wayarta ƙawarta ce amma a yau dai ba…

      Download • Download • hausa novel • Hausa Novels
    • TURKEN GIDA Thumbnail

      TURKEN GIDA. SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY). NA GODE BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA RAYA MIKI ZURU’A AMIN KO TUNTUƁA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.* 07045308523. MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE MANUNIYA Jihar kano, jiha ce da take a arewa maso gabashin yammacin Nigeria. Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilimota murabba’i 20,131…

      Download • Download • Hausa Novels • hausa novels
    Note
    error: Content is protected !!