Search
You have no alerts.

    37 Results in the "Download" category


    • KARAGAR MULKI Thumbnail

      Bismillahi Rahamanir Rahim “Ki yi haƙuri Malikat Juwairiyya amma ba zan iya bin ki ba,na riga da na saba da rayuwata anan,kuma ta fi ma’ana da alfanu a gare ni,kai bama a gare ni kaɗai ba har da ita kanta Sarauniyar, ke da ma mutanen gari baki ɗaya,”….” A’a kar ki ce haka Gimbiya Junainah domin a yanzu zamanki anan yana cikin haɗari,barazana,firgici harma…

      Download • Download • Hausa Novels • hausa novel
    • Blog

      JADEEDAH

      JADEEDAH Thumbnail

      BOOK 1 ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡ [01/07/2025] PAGE 1 ❤🔥 FREE PAGE “Ummie Maryama dan Allah kiyi haƙuri ki bar ni in yi zamana anan wallahi tsoro na ke ji ,ji na ke kamar da zaran na fita zan ci karo da Baba Ƙarami na tsaye ya na jiran na fito ya hukunta ni”,ta ƙare zance ta na mai share hawayen da su ke ta faman kwaranya…

    • Blog

      AKAN SO

      AKAN SO Thumbnail

      Coffee dinta take hadawa hankalinta a kwance tana kallon NTA don tana son shirin da MTN suke yi na tabo rayuwar mutane. Yarinyar data fi burgeta “Yusra fari” ta karbe show din da fadin. “Yau muna samu wata wasika ne datai matukar bamu mamaki ta kuma taba zuciyarmu. Bamu taba cin karo da abin mamaki ba irin wannan” Hankalinta ta sofi ta mayar kan…

    • NAMIJIN ZUMA Thumbnail

      Alhamdulillahi am back again. Bismillahirrahamanirrahim. Free page1 Katsina state ***A hankali yake Tafe a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar na tabbatar da sabuwa ce domin se walwali takeyi tako ina, motar taci sunanta, ta fita a kyau ainifin fita, domin first class ce a tsananin azabar kyau da tsaruwa,tayi matukar kyau Ainun. Murza tayoyin motar…

    • QURUCIYAR JUMMAI Thumbnail

      BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM GARGADI wanan littafi ban yishi dan cin zarafin wata ko wani ba,suna ye,da wurare da ke cikin duk ansa ne domin ya kayatar da masu karatu TUNASARWA a guji juya littafin ko ta wane irin tsiga ne,domin malakin marubuciya ne SADAUKARWA na sadaukar da wanan littafi gare Ku iyaye na a bisa namijin kokarin da kukayi wurin tarbiyarta dani,bani illimi both…

      Download • Hausa Novels • Hausa • hausa novels
    Note
    error: Content is protected !!