Search
You have no alerts.

    RASHIN HAIHUWA

    uummey 01 {4/28/2023 }              😭 *RASHIN HAIHUWA*?        _(Ƙaddarar wasu matan)_                   Na          💝💖* Ouummey* 💞💕  Wattpad @ouummey                 Godiya Da sunan Allah me Rahma me jin kai, dukkan Godiya ta tabbata ga Allah SWT Ubangijin talikai, me kowa me komai da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi me suna a sama cikin koshin lafiya, ina addu’ar Allah ya bani ikon…

    ZAGON KASA

    🌺🌺🌺 *ZAGON ƘASA* 🌺🌺🌺                         _Wattpad @_                *KHADEEJA CANDY* Click www.khadeejacandycom.ng for your updated. FIRST FAMILY… *1…….*   Ƙarfe biyar da minti arba’in da takwas na yamma, ta faka Motarta a  parking space, ajiyar zuciya ta sauke ya fi sau uku, sannan  ta kalli takardun da ke gefenta kamar mai tunani, daga bisani ta kai hannu ta ɗauka, ta buɗe motar ta fito.  …

    GARGADAN SO

    GARGADAN SO M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI EPISODE Dankareren kerarren falo ne dazaka dauka acikin presidential villa kake sabida kyawunshi, wani Babban attajiri ne adakin yana sanye da manyan kaya da akalla zaikai 68-69yrs hakan nan yana sanye da manyan kaya dake walkiya kaman da duwatsun diamond aka kera shaddan, sai gani attajiri a gefensa shima yana sanye da manyan…

    NA GA TA KAINA

    NA GA TA KAINA *NA SADNAF*🌸🌸🌸🌸🌸 ®️ *_PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* {We Don’t just entertain nd educate we also touch the heat of readers P.M.L}💪🏻_ *Free Novel* *Tun kafin nayi nisa a rubutu nake da burin rubuta wanan labari Allah bai nufa ba sai yanzu labarin Nan ya faru a gaske tun 19’s wahalar rubuta shi nake gani Sabida yanda xan na had’a…

    GARGADAN SO NA MSHAKUR

    GARGADAN SO NA MSHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI ANCE MONEY IS POWER! Shin kun yarda? Ance kudi kan iya maganin komi har cuta da bakin ciki kun yarda? Ance kudi na kankaro mutunci sannan kudi kan iya siyan kowa shin kun yarda? KU BIYONI A WANNAN SABON LABARIN MAI SUNA GARGADAN SO DAN WARWARE MUKU ZAREN EPISODE Dankareren kerarren falo ne…

    Nama Ya dahu Romo Danye

    JIHAR KANO: Kano na ɗaya daga cikin manyan birane a ƙasar Hausa. Kano itace cibiyar kasuwanci ta Najeriya gaba ɗaya. Jihar ta Kano tana da ƙananan hukumomi guda arba’in da hudu. Kana gari ne da yake da masarauta mai ɗunbun tarihi, mai kwarjini a cikin kasashen Hausa da kewayenta. Haka zalika  Kano gari ne babba wanda mazauna cikinta ke magana da harshen Hausa. Itace…

    Amaryar Zayyad Na Rahma MrsMG

    BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM ZAINAB (Safna).. Tunda aurenta ya gabato ta samu kanta cikin yanayi na fargaba da tunanin abinda zai je ya dawo, samakon faruwar wasu al’amura a shekarun baya da suka gabata. A lokacin da aka saka ranar aurenta da Sadiq biki ya rage saura kwana goma Allah yayi masa rasuwa, Safna ta samu kanta cikin mawuyacin halin da ba zata iya misaltashi…

    Jidda Na Maman Mama

    💔 JIDDA 💔* Maman Maama Bismillahir Rahmanir Rahim Assalamu alaikum masoyana da masoyan littattafai na. Kamar yadda nayi alkawari tun kafin in fara Tagwaye cewa zanyi su su biyu da Jidda to alhamdulillah an kammala Tagwaye ga kuma Jidda nan yazo muku, ina kuma fatan zaku karbe shi kamar yadda kuka karbi Tagwaye koma fiye da haka. Dan dai idan nace Jidda is a…

    Karfe A wuta Complete Book

    Karfe A wuta Complete Book Continuation. Cikin hanzari ya kalli Nabila, yana mamakin a ina ta san wannan sunan, dan sam bai san Walid ya gaya mata labarin sa ba. Ya ƙureta da ido, ta kawar da kanta gefe, ta ce “Eh, idan ka kashe ni, ka ci amanarta, ta barka ka kusa dawowa hanya, amma ka koma ruwa fiye da baya. Zan so…

    Amaryar Zayyad na Rahama Kabir

    Amaryar Zayyad na Rahama Kabir Na ©®Rahma Kabir MrsMG. Buy Affordable Data and Cable Subscription Here Page 1 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM ZAINAB (Safna). Tunda aurenta ya gabato ta samu kanta cikin yanayi na fargaba da tunanin abinda zai je ya dawo, samakon faruwar wasu al’amura a shekarun baya da suka gabata. A lokacin da aka saka ranar aurenta da Sadiq biki ya rage saura…

    Nama ya hadu romo danye Book 3 and 4

    Nama ya hadu romo danye Book NAMA YA DAHU…. ROMO ƊANYE LITTAFI NA UKU GAWURTATTU UKU NA. BADI’AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI SHAFIN FARKO (1) IYABO:. Buy Data Here SME data and Electricity bill Payment “Iyabo da wuya ta kasheki gara daɗi ya kasheki. Ki tuno da irin taimakonmu da Saleem yayi mana a lokacin da muke da buƙatar taimakon . Dubi…

    Nama Ya hadu romo Danye Book 2

    Iyabo NAMA YA DAHU… ROMO ƊANYE LITTAFI NA BIYU 1 Motarmu na dira a tsaha idanuna su kai tozali da kyakkyawar fuskar Yaya Hamma. Yana jingine a jikin wata Bus ya ƙurama motarmu idanu bai ƙibtaba, bai kawar da kanshi daidai da na sakan guda ba, har sai da yaga na fito a cikin motar. Da sauri ya nufoni fuskarshi ɗauke da yalwataccen murmushi,…

    Note
    error: Content is protected !!