Kanagin Bauta Na Mansur sufi Kangin Bauta 1 Littafin yaki Rubuta labari Mansur Usman Sufi Kyawawan samari ne majiya karfin damtse su uku, mai matukar kwarjini da ban tsoro. Na farkonsu yana rataye da waɗansu zaratan takubba guda biyu a gadon bayanshi kuma ya kasance mai matuƙar kaurin jiki fiye da ‘yan uwanshi. Saurayi na biyu yana dauke da wani irin KWARI DA BAKA…
Karshen Zalunci Wata mace yar kimanin shekaru ashirin da uku dauke tsohon ciki a jikin ta sanye da tufafi kayan fata riga da wando, Zaune take abisa kan wani ingarman doki baƙi, tafiya take a cikin wani irin daji mai tattare da sarkakiya, kwazazzabai, da duwatsu. Kallo daya zaka yiwa matar ka fahimci cewa tana cikin mawuyacin hali. Kaico tana cikin wannan hali ne…
Diamond Ladies Na Fatima Zahra LAwal Marubuciyar⬇️ _ A DALILIN ‘YAR TSUNTUWA _ MIJIN ZAHRA Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya biyo ni p.c ya turo katin Naira#200 katin waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding din mutum a group din diamond ladies (Daukar fansa),Wanda suka biya kadai zan zira a ciki…..kushiga daga ciki labari darasi da nisha,fadakarwa,ilimantarwa,nagode. Bismillahi-rahmanir-raheem.…
Musayar Zuciya Na K.A.S Hajja Ce A true life story Na K.A.S Precious Hajja ce👈 HASKE WRITER’S ASSOCIATION💡 (Home of expert & perfect writer’s) DEDICATED TO Sanah Isma’il matazu. Bismillahir Rahmanur Rahim….. “Hakk’in mallakar Hajja ne, kar wanda yayi min sauyi a cikin sa please.” Page 1 A makaranta. “Uwani halilu?” “Present sir..” “Baraka lado?” …
Hadin Kai Na Asma Baffa Official By AsmaBaffa Duk da a kauye muke muna zuwa makarantar Gomnati da Islamiyya,Haka Salman da Musa tare da yaran su Kawu Salisu duk sun Gama HND a garin Gombe Sunyi service Kuma yanzu aiki ake nema musu sannan sai suyi aure Amma har yanzu aiki Bai samu ba sai da hanya Babba. Matan su Kawu Salisu kuwa magulmata…
Idan An Cizaa Complete Page 1 GOMBE STATE: Jihar Gombe 3rd, FEBUARY 2022: Uku ga watan Fabareru shekara ta dubu biyu da ashirin da Biyu. DAY: WEDNESDSY: Ranar talata TIME: 10:30AM, Ƙarfe goma da rabi na Safe AREA: Wuri: No.442 Karamchi tv. G.R.A state lowcos PROGRAM: Tare da taurarin Karamchi tv Sunana FATIMA KABIR SULAIMAN DABO wacce kuka fi sani da (MIMIN KARAMCHI). Ni…
DIYAM Na Maman Maama Godiya ta tabbata ga Allah da ya bani damar fara wannan rubuta, ina rokonsa ya bani ikon rubuta alkhairi ya kuma haneni daga rubuta sharri. Allah ya sa wannan rubutu ya amfane ni da duk wanda Allah ya bawa ikon karantawa. Littafin DIYAM kyauta ne, ina fatan ya zamanto min sadakatujjariya har bayan raina. Na sadaukar da wannan littafin ga…
GUDUN KADDARA NA HUGUMA BOOK 2 “………….ya fada soyayya?,yana nufin kenan aure yake da buqatar yi?,bama fadawa soyayyar ba,wadda ya fada soyayyar da ita, yarinyar dake da gatan da ya kerewa nasa,suke da dukiya da tarin gatan da ya yiwa hankali nisan tazara,kai koda ma ace ya kammala karatunsa ya kama aiki ina yaga kudin auren hamdiyya abdu me kano?,ko yana da kudin…
🏃🏽♀️ GUDUN ƘADDARA🏃🏽♀️ H U G U M A PAGE 01 *Da sunan Allah me rahama me jin qai,dukkan yabo da godiya sun tabbata ga ubangijin talikai,tsira da aminci su tabbata ga shugaban halitta annabi muhammadu S A W wannan karon labarin namu zai sauka ne a qasar nijer,duk inda akaga kuskure ko gyara sai ayi haquri,domin ni banigerian ce😂 N I J E…
Innocent Girl Na Nameera and Nainarh بسم الله الرحمن الرحيم Ep. One. Shigowa suka yi ganin yadda aka taru yasa ta ce. “Dan Allah menene yake faruwa ne?.” Kallonta guard ɗin ya yi yayi gaba abin sa, suna shiga compound ɗin gidan ƙara waro idanu tayi ganin jama’ar har sunfi na waje yawa har suka ƙaraso gabansa wani mutumine wanda aƙalla zaikai 65yrs ɗin…
Hamshakiyar Uwa Na Maryam Abdullahi K/Mashi Godiya ta tabbata ga Allah maɗaukakin sarki mai kowa mai komai,tsira da amincin Allah su tabbata ga annabi Muhammad(S.A.W). Kamar yadda na fara lafiya,Allah ka bani ikon gamawa lafiya,Allah ka bani ikon faɗakarwa gwargwadon iyawata,Ya Allah ka yafe min duk wani kuskure da hannuna zai rubuta,Allah ka bani ladar faɗakarwar. *Free Page 1* Kan shi a ƙasa bayan…