03 [11:10PM, 10/11/2016] Rahamat Nalele ๐ฏ: Dake SAILUBAH Tace kanta na mata ciwo sai kawai KHAMIS yasha Sha taletale ya fara saukesu ita da RAMADAN Sannan yakai XEE ya wucce gida Aranar ne aka ‘daura Auran Saudat da mijinta Aminu Qarfe bakwai RAMADAN yana gaban SAILUBAH yana lallashinta tatashi aje kai Amaryar da ita Tace dan Allah karabu dani kaina namin ciwo Yace habaโฆ
02 [5:35PM, 09/11/2016] Rahamat Nalele ๐ฏ: Tace hmm nakasa hakurin hakanne shiyasa kuma…… Bata izza xan canta bah ummi ‘yar uwar shi ‘yar qanwar momynsa taxo shigewa cikin gidan nasu da sauri Tace Ya RAMADAN tun safe naketa nemanka Ya xuba mata ido dan ya da’de da sanin yarinyar ta fa’da tarkwan soyayyarsa Amma Sam yaqi yarda ta bayyana masa Yace ayya lafiya daiโฆ
๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ[10:45PM, 02/11/2016] Rahamat Nalele: ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ *SAMAREEN* ๐ฏ *BANAH* ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ *TASU SALAN SOYAYYAR* *Na Rahamat Muh’md Rufa’i Nalele* Part 1….. *Nutsu da kyau me karatu ka karan farkwan labarin nan da kyau kuma kar kayi gigin mantawa. Dan xai temakema wajan gane ya abin xai kasance nan gabah* Sunana SAILUBAH KASIM. Ina garin KANO da xama awata unguwa da akekira fage Ina daโฆ
KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) ๐ฆฉ๐ฆฏ๐ฆพ NA NANA HAFSATU MX ZAFAFA BIYAR 2024 Free page :02 Join our WhatsApp group here __ “Ba kiji ciwo ba ai ko?โฆ Ki dai na tsalle tsalle Amna..” Ta karasa fada tana mai tambayar ta da hannu alamar menene? Amna ta bude dan karamin bakin ta tana furta sunan yafendo a hankali. Ai kuwa bata karasa rufeโฆ
KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) ๐ฆฉ๐ฆฏ๐ฆพ NA NANA HAFSATU MX ZAFAFA BIYAR 2024 Free page :01 wannan LITTAFI mai suna a sama kirkirarre ne, wasu sunayen, garuruwa, abinci, al’adu da sauran su duk kirkira ce. Idan hakan yayi dai dai da rayuwar wani ko wataโฆ Toh akasi aka samu๐ ุจูุณูู
ู ุงูููููู ุงูุฑููุญูู
ููู ุงูุฑููุญููู
ู Join our WhatsApp group here 01 YANKIN BUNZAโฆ Mutanen da sukaโฆ
GUDUN KADDARA HUGUMA PAGE 02 Wani irin kuka da gigitacciyar qara sultana din ta saki tana riqe bibi data qaraso gurin. Tallafe sultana din tayi tana fadin “Ashsha,ashsha,haba maina,me ya hadaku da zafi har haka?kai da nace maka baka ta lafiya?” Ta qarashe maganar idanunta saman fuskar sulatana da tayi jazur. Har cikin tsakiyar ranta takeji kamar ana fusgarta,saboda yadda zallar madarar zafin marinโฆ
Bismillahir rahmanir rahim ๐๐ฝโโ๏ธ GUDUN ฦADDARA๐๐ฝโโ๏ธ H U G U M A PAGE 01 *Da sunan Allah me rahama me jin qai,dukkan yabo da godiya sun tabbata ga ubangijin talikai,tsira da aminci su tabbata ga shugaban halitta annabi muhammadu S A W wannan karon labarin namu zai sauka ne a qasar nijer,duk inda akaga kuskure ko gyara sai ayi haquri,domin ni banigerian ce๐ Nโฆ
Typing๐ฒ ๐TSUTSAR NAMAโฆ.!!๐ (Itama nama ce) ๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐
๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป ๐ท๐๐๐ ๐๐๐ โฆโฆ.Mal Saminu yazo da daddaษan labari garemu cewar na samu scholarship na cigaba da karatuna. Misalta muku yanda na shiga ษunbin farin ciki a wannan ranar ni da ฦดan uwana guda biyu ษata lokaci ne. Yayinda Abba da Mom da su Baby suka nuna baฦin ciki da hassadarsu a fili akan hakan. Danโฆ
Typing๐ฒ ๐TSUTSAR NAMAโฆ.!!๐ (Itama nama ce) ๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐
๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป Click to join our WhatsApp Group here ๐๐๐๐ ๐๐๐ Free page ุจูุณูู
ู ุงูููููู ุงูุฑููุญูู
ููฐูู ุงูุฑููุญููู
Da sลฉnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ฦai. โฆโฆโฆHumm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ษina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAฦURI shike jagorantar numfashi da samunโฆ
Join our WhatsApp group here [4/9, 1:48 PM] โช ๐๐๐๐๐๐๐๐MI,WASMITI…..Page 6โฃ Na Aysha Ali Garkuwa๐๐๐๐๐๐๐๐ โญโญโญโญโญโญโญโญ Da garfi ta saki qara gami da fizge hannunta dan azabar da ya ratsata jini kuma a take ya rinqa tsirtowa abinka da farar fata gata da laushi kamar auduga kuka take sosai tana yarfa hannun tana bubbuga qafafunta a qasa Ahmad kam tuni ya kamo ta yaโฆ
[4/9, 1:48 PM] ๐๐๐๐๐๐๐๐ MI,WASMITI…..page 5โฃ Na Aysha Ali Garkuwa ๐๐๐๐๐๐๐๐ โญโญโญโญโญโญโญโญ Gaba dayansu suna cike a porlon cikin shirin komawa Sunyi sit dan bppa Yaya zai musu Nasiha da Addu,a kamar yadda yake musu ko yaushe in sunzo komawa i dan da wani mai buqata ko uzuri ko umurni toh duk a wannan lokacen yake bawa yayanshi damarsu Shiru sukayi cikin maida hankaliโฆ
[4/9, 1:47 PM] ๐๐๐๐๐๐๐๐MI,WASMITI…..page 4โฃ Na Aysha Ali Garkuwa ๐๐๐๐๐๐๐๐ A hankali ya direta kan kujera hadi da manna mata kiss a goshi Nenne ta kallesu cikin qauna ta murmusa tace kai Abubakar kamar dama ita kadai kai kewarta da sauri cikin dry ya duga gaban bb bello ya gaidashi da Abban su Ummi farin ciki take sosai tanajin dadin yadda Abubarkar ke mu,amalaโฆ