Sadi Sakhna
Stories
1
Chapters
34
Words
150.2 K
Comments
0
Reading
12 h, 31 m
-
.”zaki iya ki daure kinji,ki daure zaki iya,kin kusa saura kaɗan ,daure daure ga nan kan ina hangoshi” Nurse ɗin take fada,wacce ta haɗa gumi sharkaf saboda firgici. “Nafara gajiya nurse,karfina duk ya ƙare!” Share gumin tayi a karo na ba adadi kafin ta kalli wata wacce take gefenta,da alama tafi waccar ɗin matsayi,dan kayansu ma ba iri ɗaya bane. “”Ke maza hanzarta ki…
-
1.7 K • Sep 17, '25
-
1.8 K • Sep 17, '25
-
92.6 K • Sep 17, '25
-
