Nadmin
Stories
7
Chapters
131
Words
573.7 K
Comments
0
Reading
1 d, 23 h
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ................"Lokacin da Bikin Saleema da Sadiq ya rage Saura Wata daya Takardan Transfer din Saleem ta Fito an maidashi Headquatersu ta Katsina, *POLICE HEADQUATER AIRPORT ROUNDABOUT KATSINA STATE* Murna wajen Malika ba"a mgana dama Tafison su koma katsina da Zama ta gaji da zaman Zamfara. Nan da nan suka Fara parking din kayansu na Sawa,Domin komawa katsina,wanda Malika keta murna har Maman Abba na mata…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE .............Malika bata samu Saukin Laulayi ba sai da cikinta yayi kwari yakai kimanin Wata Hudu kafin Tafara dawowa daidai tana kuma kokarin Maida jikinta,Ammh lokacin yana Farkon Shiganshi Malika tayi Rama Sosai kamar Wacce take ciwon Tari,ammh yanzu Alhamdulillah Tafara Maida jikinta ba kamar Da ba. Yau ma takama Weekend ne,ACP SALEEM yana gida bai Fita ko"ina ba,Yana daki ya kwanta bayan yagama latse latsensa…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ..............."Su Maman Abba da Saleema su kadai aka bari suka cigaba da soye soye basu Tafi ba sai da komai ya kammallah,Suka taimaka aka gyara gidan kana,maman Abba ta Wuce zamfara ita kuma Saleema tatafi Abuja ta kwana Washegari zata bi jirgi Zuwa Abia. Ita kuma Hajiya, Ummi ta roketa Kan ta Zauna ta dan kara ko Sati daya ne kafin goggo Hadiza tazo wacce tatafi minna An mata rasuwa,sai ta dawo kana zata zo ta…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Yana Nunata da yatsa cikin Fushi ya Furta"Ashe haka kike Zahra bansani ba,agidan Uban wa na gayamiki zan saki Malika in ta haihu..? Yaushe na taba tattauna wannan mganar dake don Ubanki..? Yafada yana kwalalo mata ido,.. Daga Zahran har Saleema atare jikinsu ya Fara rawa,Zahra na Dafe da kunci lokaci daya hawaye suka wanke mata Fuska ganin irin Tozarcin da Saleem yayi mata agaban kishiya da yan"uwanta…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ....."Full Address Din da Saleema ta Turo mata tabi da kuma tambaya sai gata abakin makeken get din gidansu Malika tana zuba hon da hanzari megadi yazo ya wangale mata get yana mata barka da Zuwa,yana zaton kawar Hajiya Malika ce. Aparking space ta adana motarta kafin ta Fito tana Sanye da abaya doguwar riga baka ta kamfanin Armani Wacce ta yane kanta da karamin bakin gyalenshi, Kafarta Sanye da Cover baki,mai…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ............."Malika Da Saleem sun Cigaba da Renon cikin Malika wanda ya Shiga Wata na Tara ammh kuma yayi girman gaske gashi ta kara Hauhauwa in ka kalleta Sau daya bazaka ce Malika bane Dole sai kara kura mata ido kafin ka tantance itace ko ba ita bane. Gabadaya ta rame tayi baki ta Rame,gashi Ta kumbura tayi Suntum,Tashi dakyar zama dakyar,shikanshi Saleem din Hankalinshi take yake da Tsausayin Malika,Sun Riga…-
131.0 K • Completed
-
-
Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai murmushi kawai idan sun yi abin dariya. "Wannan wankin naki zai sami shanya kuwa Hamdi?" Sararin samaniyar da Yaya ta kalla ita da Zee su ka zuba wa ido. Ga dai rana ana gani tana haska ko ina. Amma idan mutum ya miƙar da ganinsa zai yi tozali da baƙin hadarin da yake ta gangami daga nesa. Tunanin taƙaita wankin ta soma yi yadda wanda ta gama za su sami…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Banda hotuna har sautin muryarsa Ummi ta ɗauka daidai inda yake kiran Hamdi ta kawo salad. Tana jin kiran ba amma saboda tsoron yanayin da za ta tarar da fuskar Ummi na farincikin samun lagonta sai ta kasa amsawa. "Abba bari na kira ta." Zee ta miƙe tsaye. "Matso mu su da plates bari naje." Tashi ya yi ya tattare gefen jallabiyarsa ya riƙe da hannu ɗaya ya fita. Ya samu ta gama haɗa komai ta lulluɓe da clig…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Alhaji..." "Zan saɓa maka." Ba yadda ya iya. Cikin minti shabiyar ya sama musu tasi su huɗu suka kama hanya. Mama da Inna ba su san me ake ciki ba. Shi kuwa Alhaji tunda yaga sunan makarantar a bakin gate jikinsa ya soma tsuma. Ahmad dai jikinsa duk ya mutu. Ya yi kiran Taj ɗin da su ka shiga bai ɗauka ba. Da tambaya su ka ƙarasa wurin da ake gasar inda mutane su ka yi dafifi kamar ƙudaje. Basu wani sha…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Zazzaɓin gaske ne ya kama Ummi tun bayan ta saurari wayar Vice principal da mahaifinta. Aikin gama ya riga ya gama. Bayan ya ajiye wayar wani irin kallo ya yi mata ya jinjina ƙarfin halinta. Sannan ya ƙara tabbatarwa mace abar tsoro ce komai ƙanƙantarta. "Wannan mutumin shi ne mahaifinki Ummi?" Kai a ƙasa ta ce "eh." "Wanda yake zuwa kuma ya kuke da shi? Kuma me yasa ki ka zaɓi faɗin gaskiya yanzu?" Shiru…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Numfashi ta sake saukewa a hankali bayan ta karɓi loudspeaker ɗin sannan ta rufe ido ta buɗe da sunan Allah. Da ido ta lalubo Taj wanda har ga Allah tayi matuƙar mamaki da ta iya gano shi a cikin mutane. Bata sani ba ko hakan yana da alaƙa da sahun gaba da ya dawo ya tsaya a jikin ƙarfen canopy bayan kusan kowa a zaune yake. Ya yi mata murmushi gami da gyaɗa kai kamar mai bata damar yin magana. Mantawa…-
188.3 K • Completed
-
- Previous 1 … 7 8 9 … 11 Next
