Search
You have no alerts.

    Nadmin

    Stories 7
    Chapters 131
    Words 573.7 K
    Comments 0
    Reading 1 day, 23 hours1 d, 23 h
    • Maleeka Malik – Chapter Thirteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""A daren Ranar Dr Abbas,ya kawo sakamakon gwajin Malika inda sakamakon ya nuna Malika tana dauke da ciki har na tsawon Sati goma,wato wata biyu da sati biyu kenan, malika ta karbi takardan ta Tsurama ido,sai taji kwallah na zuraromta,lokaci daya dawani takwalli da kuma natsuwar zuciya Tun bayan data dinga maimaita Innalillahi wa"inna Alaihirraju'un,kawai don kuka ya zama dole ne gareta,ammh lokaci daya…
    • Maleeka Malik – Chapter Twenty-three Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Abangaren gidansu Zahra ne Shirye Shiryen yafi yawa saboda itace uwar gayyah,Tun ana saura sati daya biki Hajiya Saratu momi ta dauko hayar wata Falmata mai gyara amare daga maiduguri,wacce zata gyara Zahra ciki da bai kafin ranar bikin yazo,Hakika bakaramin burgeta momi tayi ba,haka takasa boye murnata afili dama ita burinta taje ta rikita Saleem wanda zai manta da kowa da komai sai ita shalele Fatimatul…
    • Maleeka Malik – Chapter Thirty-eight Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE .............""Har Zuwa Ranar Suna Kullum Malika sai taje gida,in Saleem zai Fita office Tare suke Fita ya sauketa shikuma ya Wuce,Daga Hajiyar har joda sunji dadin Haka sosai,Yan Malumfashi sunzo mota biyu,mota daya daga barayin Dangin Baban Joda,daya kuma Daga Family dinsu Hajiya,wato Baffanin Malika kenan,hakama yan kumo sunzo duba bby,Sun kuma zo da Abun arzikisu sukayi barka suka koma. Ummi ma tazo,Da kayan…
    • Maleeka Malik – Chapter Twenty-two Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Malika taga Fitan Joda da sauri Abun sai ya bata dariya,ganin tana dariya ne yasa ya dagota yana kallonta Tunkafin yayi mgana Malika tace"Joda ce ta Fita da sauri.." Ido ya ware yana kallonta kafin ya kalli kofa yana Fadin"Wai dama ku biyu ne adakin nan..? Yafada kai tsaye yana shafa gemunsa,Dariya yabama malika sai da dan dara,Kumatunta ya shafa yana Fadin"Eh mana,dole na tambayan kinsan ke kadai…
    • Maleeka Malik – Chapter Fifteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ..........................."Tunda Suka dau hanya bai kara koda kallon inda take ba,Tukinshi kawai yake,sai da sukayi nisa kana ya Saka karatun alqur'ani cikin kira"ar Mallam Abdullahi Abba,cikin Suratul Maryam,cikin kwarewa da zakin murya da hadda mai dorewa yake bin karatun..... Tun tana rakube gefe,tana kallonsa Abun na burgeta hardai ta saki jikinta tana morema kallonshi,sai taga kamar zai waigo,sai tayi saurin…
    • Maleeka Malik – Chapter Thirty-three Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ..................."""Rayuwar Farinciki tare da Wata Soyayyah mai tsayawa azuciyar masoya Shi Saleem da Malika Suke gudanarwa gwanin ban Sha'awa ga Wanda ya gani,Yadda take mai ladabi da biyayyah yafi komai burgeshi da ita,uwa uba kuma komai zata gudanar sai da Shawaranshi da kuma izininshi. Malika tana da tarin Dukiya wanda batasan iyakarta ba, akallah bankunanta sunfi guda 5 kuma kowanne banki Duk wata riban…
    • Maleeka Malik – Chapter Thirty-one Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ............"Hajiya Binta tayi matukar Murna da ganinsu sosai haka ta Shiga Dawainiya dasu Ayda ko Ram ta goyeta bisa bayanta tana jijjigata saboda yau tatashi da Rigima ne. Koda suka iso katsina Malika ta nemi Saleem awaya ammh bai Daga kiranta ba,sai tamai Uzuri ko yana Wani Abu ne,ammh Abunda ya bata mamaki har Washegari bata ga kiransa ba,kuma harda zasu Wuce malumfashi da Hajiya ,ta kirashi taji yayi hanging…
    • Maleeka Malik – Chapter Thirty Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE """Shiryen Shiryen biki na cigaba da Wakana ta bangarori da Dama,kadama Uban gayyar yaji lbri yafi kowa Zumundin Aure Fiye da kowa shiyasa ya saki bakin aljihu ya sakarma Ummi kudi ta Aika Dubai akayo mata odar akwatuna da kuma kayan alfarma na gani na Fada,sai wanda ya gani akwati 10 cif aka Hadama Joda wanda kudin da"a ka narka kan kayan dake ciki ba kananan kudi bane. Bikin an Shirya Sosai ta bangaren Amarya…
    • Maleeka Malik – Chapter Twenty-nine Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""Shigowar Su Malika ne ya dakatar da Saleem daga,d'aga hannun dayayi zai Naushi Bakin Zahra,wacce ta Sulale kasa tana kuka hannunta Rufe da bakinta tana makyarkyarta. Malika ko Wajen Ayda ta nufa cikin Rawan jiki ta dauketa tana jijjigata batama kai ga Zarafin mgana ba,Taji muryan Saleem cikin wani yanayi yana Fadin"Why..? Zahra me nayi miki..? Me malika ta tsare miki..? Wani alhaKi Yar jaririya Ayda tayi miki da…
    • Maleeka Malik – Chapter Twenty-eight Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""Saleem sai washegari da Safe yazo,inda aka hadu aka Raba gadon Tarin Dukiyar Daddy,wanda Malika ta samu kaso mafi rinjaye da tsoka domin kusan rabi da kwatan Dukiyar natane,Hajiya ma ta samu nata kason,Sakamakon Dady bashi da uwa ba Uba,kuma ba wani dan'uwa da suke Daki daya ko kuma yan Uba duka Babu wanda zai iya gadanshi bayan Malika da hajiya,sai kuma cikin kawunan Daddy akwai wadanda suka Shigo cikin…
    • Maleeka Malik – Chapter Twenty-six Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""Wayar Malika yake ta kira,ammh kuma gashi tana Ringing ammh kuma ba"a picking hankalinshi in yayi Dubu ya tashi,haka ya shiga cikin mota yayi zaune yana dafe kai,wayarsa ne ta dau Tsuwa yana dubawa yaga Wata Nombace agaggauce ya daga kiran yana Fadin"Hello..." Joda dagachan bangaren tace"Hello ya Saleem Joda ce.."Jikinsa na rawa ya Fito daga motan yana Fadin"Joda,kuna ina ne,ina ita malikan? ta haihu ne?…
    • Maleeka Malik – Chapter Thirty-two Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ..................Malika Saboda gajiya dakyar ta iya tashi sallar asuba koda ta idar idonta na Rufewa ta koma bisa gado,wani barci mai Nauyi ya sake Daukanta bata tashi ba sai pass 10 lokacin data tashi har Saleema tama Ayda wanka ta goyata,baki ma Tuni sun yi wanka sun karya Wasunsu Duk Sunyi Shirin Tafiya expecillay kawayen Joda da suke Zaria da kaduna Wadanda sukayi mkranta tare. Yan kumo ma koda tatashi Tuni…
    Note
    error: Content is protected !!