Nadmin
Stories
7
Chapters
131
Words
573.7 K
Comments
0
Reading
1 d, 23 h
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""Washegari da misalin karfe 10 da wani Abu na Safe Saleem yadau hanyar katsina bayan ya kira Abbi yasanar dashi,shikuma yakira Alhaji Abdulmalik ya sanar dashi ga saleem nan zuwa. Shi ya tuka kansa,shiyasa ya isa akan lokaci domin dama Saleem akwai gudu amota kamar zai tashi sama,koda ya shiga cikin garin katsina bai sha wahalan gane gidan ba,sakamakon gidan Alhaji Abdulmalik Dankasuwa ba boyayye bane a…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE """"Har Dare Zahra bataga Angonta ya leko ba,sai tafara damuwa,Saleema ce tace mata tayi hakuri zasu Shigo Shida da Sadiq kila idon mutane, ne yahansu shigowa tun dazu,Da farko tabar damuwa ammh data ga har pass 9 ai sai ta dau wayarta ta laluboshi sai taji ya sakata a call waiting.,lokacin yana waya da Malika ne,yana gani ya Shareta saboda yasan ko ya katse kiran, ba wata mgana bace mai muhimmanci ba,Shirme ne…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""Kwabe Fuska tayi tana wani kif-kifta ido tace"Kamar ya marabana da tsirara kadan ne? Yo inace bakai ka kirani ba,kuma laifi ne don mace tazo Turakar mijinta tana kama da Tsirara kamar yadda kace..",Tafada tana jifan Malika da wani matsiyan kallo na zakiji ubanki ne,ke kikafi bani haushi. Wani miyau Saleem ya hadiye yana Fadin"a'a ni bance ba,kariso dama na kiraki ne, don kizo na gabatar dake ga malika na…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""Cikin gadara da isa yace.."Good,Nasha kin manta ne na kara Tunatar dake...,? Yafada yana kallonta ido cikin ido,kafarsa ya dauke akan kafarta,wacce ya take,sai ya dorata bisa gadon,bayan ya saka takalminsa ya take mata hannu,Kara ta saki tana kokarin dauke hannunta,ammh ina ya take da karfi,saboda Mugunta sai ma ya dinja juya Kafar nashi,takalminshi na barazanar cire mata Fata hawaye take tana yarfe…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Karfe 10 da wani abu suka isa anguwan su Malika,wanda Tundaga farkon layin har karshe jerin gwanon motoci ne na gani na Fada,anguwan tacika makil,Malika ko Tunda suka baro Zamfara take kuka har zuka iso katsina,Tun Saleem na bata baki har ya gaji ya kyaLeta. Bai samu damar Shiga da motar ciikin haraban gidan ba,sakamakon yadda aka wangale get din Mutane sunyi Dafifi kowa nata daura alwala saboda lokacin…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE .............Rumgumeta hajiya tayi tana Fadin"Kai Saleemata,sannu da zuwa..." Saleema na dariya tace"Yauwa hajiya,ya gida..? Kewar gida ya dameni sai kuma muka samu dan break shine na taho gida.." Kafadanta ta dafa tana Fadin"Muna munsha kewarki sosai ma kuwa.."Mirmishi tayi mata tana mikewa daidai lokacin da suka sake hada ido da Malika,wacce tun kallon da Saleema tayi mata taji ta muzanta,Sai ta koma gefe ta…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Gudu yayi ta shararawa bisa kwalta cikin lokaci sai gashi ya isa cikin asibitin da misalin karfe 5:30Pm na yamma,koda yaje ya tarar da Abbi da su hajiya binta da wasu yan"uwanshi dake Malumfashi dukkansu awaje abakin Emargency suna ta koke koke,Hankalinsa tashe ya karisa wajen Abbi yana rankwafawa ya gaisheshi. Dagosa Abbi yayi idanuwansa sun chanza launi yana Fadin"Ina malika? meyasa baka taho da ita ba,?tana…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""A daren Ranar Dr Abbas,ya kawo sakamakon gwajin Malika inda sakamakon ya nuna Malika tana dauke da ciki har na tsawon Sati goma,wato wata biyu da sati biyu kenan, malika ta karbi takardan ta Tsurama ido,sai taji kwallah na zuraromta,lokaci daya dawani takwalli da kuma natsuwar zuciya Tun bayan data dinga maimaita Innalillahi wa"inna Alaihirraju'un,kawai don kuka ya zama dole ne gareta,ammh lokaci daya…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Tana Shiga Falon ta tarar da babu kowa ciki sai wasu baki goggoninta na malumfashi dasuke zaune bisa lumtsuma lumtsumar kujerun Falon suna hira... Kallo Daya tayi musu ,bata kara ba bayan taja musu uban dogon tsaki ba wanda tacema kala ta tsallakesu zuwa bedromm din Daddynta tana kwalamai kira,anan ma wayan Fitowa tayi a hargitse daga Falon tayi Falon kasa bibbiyu take hada Steps saboda yadda Ranta yake…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Da wannan bakin lbrin su Abbi suka koma ma su Ummi,wanda suma Abun yadakesu sosai,Abbi kuwa daki ya shige,ya kwanta yayi Shuru cike dadamuwa domin Tundaga wayewar gari zuwa yanzu baisan adadin mutanen da suka kirasa ba,suna tambayansa,game da al"marin ba,Toh mezaice musu banda eh,Domin bashi da ikon boyee Abunda ya Fito Fili,gabadaya kunyar Alhaji Abdulmalik da Duniya gabadaya ta kamashi,yarasa ina zai saka…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""Sati Hudu cur Malika ta kwashe a general hospital tana samun kulawa kafin ta warke sumul abata sallama,shiko Alhaji Abdulmalik sai da yakara sati daya akan na Malika kafin shima sallameshi su rankaya su koma gida. Ba laifin an samu cigaba sosai game da laluranshi,domin sun dorashi kan mgunguna,ga kuma gashin kashin dasukeyimai kullum,shiya taimaka wajen fara motsi da hannushi zuwa kafadanshi,shiyasa suka…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ................Karfe goma da yan mintina Saleem ya shiga da motarshi cikin dan karamin flat din gidanshi,megadinsa ne ya rugo da gudu yana mishi barka da zuwa,bayan ya gaida Malika data ke Fitowa daga mota,tana bin dan karamin gidan nasu da kallo,duk da gidane daidai na talaka,ammh kuma ya burgeta sosai. Saleem da kanshi ya daukan mata akwatinta zuwa cikin gidan,mai dauke da Babban Falo da 2 bedroom sai…-
131.0 K • Completed
-
- Previous 1 … 5 6 7 … 11 Next
