Nadmin
Stories
7
Chapters
131
Words
573.7 K
Comments
0
Reading
1 d, 23 h
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Anan wajen ya mutu Mami..." Ma'aruf ya faɗa da sautin muryar dashi kansa ya sani baiyi kama da nasa ba, a zaune yake a cikin motar idanunsa a manne da wata katuwar bishiyar dake gabansu, daga bayan motar, kujerar baya Hajiya Kilishi ce zaune kanta a sunkuye yayin da idanunta suka yi jawur da tsananin tashin hankalin da baya mata kama da zahirin da mutane ke rayuwa. Tashin hankalin da ya canja kamanninta, ya…-
137.1 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ruwan ya cigaba da dukan rufin dakin da wani irin ƙarfi fiye da kodayaushe. Karar tsawa da ake yi lokaci-lokaci tana cika iska da sautin da duk karfinsa baya disashe tarin surutun daje cikin dakin, tarin surutun dakin kurkukun wanda yake cike da fuskokin mata kala-kala. Manya -manya da yara farare da bakake, dattojai da yanmata wanda kowanne a cikinsu yake cigaba da rayuwarsa daidai kamar babu wanda yake da digon…-
137.1 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Mintina goma da dauke ruwan, aka kwsnkwasa kofar gidan, Rukayya dake jingine akan doguwar kujerar falon ta kalli gefe inda ƴar aikinsu ke zaune tana kallon Tvn dake aiki a ɗakin, ganin bata nan ya dan bata mamaki don ko kadan bata ji lokacin da ta tashi ba. "Jummai..." Muryarta ta kira ta a hankali tana ƙoƙarin gyara zamanta, sai dai da alama Jumman tayi nisa a cikin gidan da ba lallai ne ta jiyo ta ba, ƙarar…-
137.1 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE 1 """Da misalin karfe 11:20pm na daren Ranar jumma"a Akan Titin dake tsakanin Dutsenmah da katsina wacce take gabda shiga katsina. Adaidai kan Titin akwai yan Sanda wadanda suke patrole awajen,Suna tsatsaye ne Gefe kuma ga motocinsu guda biyu akallah yan sanda zasu kai su Biyar kowannesu, sanye da uniform dinsu bakake,da ganin kayan jikinsu basai ka tambayesu ba,zaka gane dukansu inspector ne,domin basu da…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Sunan mahaifinsa BASHIR,Wanda ya kasance Lacra ne,a babban jami"ar gombe kafin Allah yamai Rasuwa ya rasu yabar matarsa *HAJIYA HAFSAT* da Da'nsa kabir,wanda yake aji uku ababbar jami"ar Usmam DanFodiyo Universtiy Sokoto inda yake karantan Sciology Sanin Hallayyar dan Adam kenan. Mutuwar mahaifinsa ta girgiza sa ammh haka ya fauwalama Allah komai ya maida hankalinsa akaratunsa,Shigansa jami"ar ne suka hadu da…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Acikin jerin mutane na 8 masu Fitowa *MALIKA* tana daya daga ciki bayanta kuma Amintattun Excorts dinta ne joy and peter,sanye cikin bakaken court kowanne ya toshe bakar Fuskarsa da wani makeken bakin gilas,Joy shike rike da Brief case dinta,wanda manyan bayanai game da document na kamfafonin mahaifinta ke ciki,ma"ana kowani Kundin bayanai,Shiko peter dama kullum dan Rike jaka ne da wayoyi dama aikinsa kenan. Yau…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Yana zaune cikin Office dinsa aiki ya kacame mai Sargent musa ya shigo agabansa ya tsaya hannunsa asaman kansa yana Fadin"Weldone sir...." Bai dago ba ya amsa da cewa"Weldon..Arm ya"aka yi ne Sargent musa..? Baya yaja yana Fadin"Yallabai kayi bako ne,yana waje yana son ganinka,ya shigo ne..?"Shuru yayi kafin ya dago yana Fadin"Bako kuma? Who...? Sargent musa yace" I don"t know sir buh kamar naga na gida…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ------------------------"Har Weeked din tazagayo Saleem bai sakarma Malika ba,Kullum Fuskarshi ba Fara"a,Karatunta kadai yake kokarin yimata shima ba cikin dadin rai ba,kamar yadda ya saba ba,Shiyasa duk karatun ya Fita akanta,Damuwa tayi mata yawa kuma bata da wanda zata Fadamawa,sai Allah shi kadai take kaima kukanta dayayi mata mganin Abunda ke damunta. Daga wannan Fushin rashin dalilin da Saleem ya hauta…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE """Wata babban Headquater ce mai dauke da haraba mai girma da Fadi,da ban sha"awa,ginin wajen gini mai kyau da tsari domin da Duste aka gina wajen. Daga haraban Compound din Motocin Police sunfi guda goma Fake,awajen kana ga wasu yan sanda nan na shawagi awajen daga Inspectors sai su sargent suke yawo aharaban wajen Fuskarsu kwata kwata babu Annuri. Daga cikin Babban ginin, akwai tarin Afisoci kafin kayi gaba…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Tun tana saran Fitowarshi har taga bashi da niyyar Fitowa,sai chan sai gashi ya Fito,sanye da wani Towel mai dan girma,hannunsa kuma yana saman kanshi dauke da wani karamin Towel din yana goge ruwan dake kanshi Kallo Daya tayimai tayi Saurin Sadda kanta kasa,saboda yadda ya Fito gabadaya kirjinsa dake lullube da gargasa,awaje yana maiko Ruwa yana bayyane,Suffar karfin hannayensa ma"ana muscles suma sun…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""Bai waiwayi Malika ba sai da tayi Shekara hudu aduniya,ammh duk bayan watan Duniya yana Turamata over 5k abankin madam dora domin hidimarta,shiko bashi wannan kasar bashi wannan duk domin yaga mafarkinsa ya tabbata,itako Malika tatashi hannun Kafurai ne,bata taba zaton tana da Sirkin kamshin musulunci ba. Madam Dora ita ta sanyata amkaranta,kuma mkrantan ma,na Turawa,shiyasa tun malika na yar karama dabi'unta…-
131.0 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE ""Washegari da misalin karfe 10 da wani Abu na Safe Saleem yadau hanyar katsina bayan ya kira Abbi yasanar dashi,shikuma yakira Alhaji Abdulmalik ya sanar dashi ga saleem nan zuwa. Shi ya tuka kansa,shiyasa ya isa akan lokaci domin dama Saleem akwai gudu amota kamar zai tashi sama,koda ya shiga cikin garin katsina bai sha wahalan gane gidan ba,sakamakon gidan Alhaji Abdulmalik Dankasuwa ba boyayye bane a…-
131.0 K • Completed
-
- Previous 1 … 4 5 6 … 11 Next
