Janafty
Stories
1
Chapters
57
Words
384.6 K
Comments
0
Reading
1 d, 8 h
-
Lokacin da na fito daga gida na san ba ni da kuɗi a tare da ni amma hankalina bai tashi ba sai da muka kai titi. Sannan na fahimci daga ni sai kayan jikina da hijabi na fito. Takalmin kafata na silafas ɗin cikin gida ne, tsabar a yanayin da na fito ba mai daɗi ba ne. Marwa na kalla da ke biye da ni, ga Afra sai ƙananun kuka take yi tana faman jijjigata. "Marwa kin fito da ƙudi? Na tambaya ina jan majina. Saboda tun fitowarmu har bakin titi hawayena bai tsagaita ba. "E na ɗauko ƙaramar jaka ta" Ta…
-
384.6 K • Completed
-
-
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Shike nan faɗan mu ya ƙare ni da Yallaɓai amma lokaci bayan lokacin in muna zaune da ya yi magana zan kalle shi na ce" Ni ai Yallaɓai ka ga ƙarar mini da ruwan kaina. Ni da ka kalla ido cikin ido ka ce mini ina da mugun nufi akan matarka. Wallahi na kasa mantawa da wannan maganar" In na faɗi haka sai ya marairaice yana lallashina shi a dole sai na manta duk kalaman da ya yi amfani da su a kaina. "Me ya sa…
-
384.6 K • Completed
-
-
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Washe-gari haka Yallaɓai ya tashi yana mini cin magani ina masa magana da ƙyar yake amsa ni, sai ya koma ma ya na ba ni dariya. Sai da na sallami yara zuwa makaranta sannan na yi ma Yumna wanka na shiryata na bashi ita ya riƙe ta na koma kitchen ina duba dankalin turawan da na saka amai kar ya ƙone. Har Jidda yau suna da paper ta tafi daga ni sai Yallaɓai a gida sai Yumna ina daga Kitchen ina jiyo dariyan…
-
384.6 K • Completed
-
-
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Ni dai har ga Allah bayan fitan Yallaɓai masallaci na ji kamar ƙaran fashewar abu amma sai ban mayar da kai ba tunani kunnuwa ba su jiyo mini sautin daidai ba. Ashe ko acikin gidan ne tun da Yallaɓai ya ce har ya fita sallar asuba motar na nan lafiya ba abin da ya same ta. Kenan bayan fitan shi ne koma me ya faru ya faru ɗin. "Innalillahi ko jifa aka yi ne daga waje Yallabai? Na faɗa ina riƙe baki saboda…
-
384.6 K • Completed
-
-
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* A daran da Yallaɓai ya dawo yake faɗa mini sunan yaro Muhammad. Na ce Allah ya raya mana Muhammad cikin addinin islama ya ce Amin Amin. Tare muka kwana cikin farinciki, da wuri ya fita saboda ya ce akwai mutanen da ke jiran shi a can office amma ya sha wankan shi ya ci gayu cikin shadda dark blue amma ba mai babban riga ba. Sai ya fito a angon ƙarninsa ina zolayansa kafin ya fita. Bayan na dawo raka shi na yi…
-
384.6 K • Completed
-
-
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Shuru na yi da bakina kamar yadda Yallaɓai ya yi shuru bai faɗa mini ko ya nuna mini sun samu matsala da matarsa saboda ya siya mini mota. Nima sai na yi kamar ban ji wata magana ba na cigaba da sabgogin gabana. Addu'a kawai nake yi ma Jidda akan Allah ya ba ta sa'a ta samu gurɓin karatu a jami'ar bayero saboda ta ƙwallafa rai sosai akan makarantar. Cikin ikon Allah satin ta ɗaya a Zaria Khaleesat ta kira…
-
384.6 K • Completed
-
-
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Gkzmhd0zmnFChYrdONLFYp Bedroom ɗina na koma na yi zama na ban san lokacin da suka tafi ba, har ga Allah ba ina murna da ƙarin auren Yallaɓai ba ne saboda kishiya ai sunan ta kishiya nima a zaman matar mijina take. Na so Gimbiya ta ji maganata ta kwantar da hankalinta saboda ta tsira da sauran mutumcinta amma taƙi jin maganata tana biye ma su Anty Bahijja. Wanda na tabbata in aka juri zuwa rafi wata rana tulu zai fashe, dole akwai…
-
384.6 K • Completed
-
-
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Rawan jiki da ɓare-ɓare kam Yallaɓai na yin shi a kan cikin Rabi'atu ga shi cikin na ta ya zo da laulayi ga shi ba ta son cin abinci in ku ka ga yadda Yallaɓai ke lalacewa a gaban yarinyar sai kun yi mamaki. Ni kuma duk abin da ta ce tana so haka zai marairace yana roƙo na domin na samar mata, ni kuma tausayi take ba ni ko bakomai nima uwa ce, wani lokacin kuma Baby yake sawa dafe-dafe nan Gimbiya dai ya…
-
384.6 K • Completed
-
-
*Ƙarshe* Yau ta kama asabar ɗin karshen mako ne tun bayan da na idar da sallar asuba na koma barci kamar ƴar maye, sakamakon a gajiye na ke, wancan satin muka yi bikin yar gidan Ya Aina ƙanwar Marwa ta biyu, tun da satin bikin ya kama ba mu huta ba muna ta zirga zirga da shirye-shirye, sannan Amarya Katsina muka kaita ni da Ma'u da Rahila muka je, bayan mun dawo kuma aka yi mana rasuwa a Yashe ƙanin Muntarin Rahila ne ya rasu magidanci kwanan mu uku acan sai jiya da daddare muka dawo, na kuma dawo…
-
384.6 K • Completed
-
-
*TURKEN GIDA.* *SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY). NA GODE BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA RAYA MIKI ZURU'A AMIN* KO TUNTUƁA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.* 07045308523. *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE* *MANUNIYA* Jihar kano, jiha ce da take a arewa maso gabashin yammacin Nigeria. Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilimota murabba'i 20,131 da yawan Jama'a miliyan sha ɗaya da dubu hansim da takwas da ɗari uku(a ƙiyasin…
-
384.6 K • Completed
-
-
Gidanmu na nan a farko layin shiga anguwar Ɗorayi. Yanayin fasalin gidan babba ne sannan tun daga waje za ka fahimci tsarin gidan na tsohon ɗan boko ne. Domin Alhajinmu kafin ya yi Ritire(Ritaya) sai da ya riƙe mukamin babban darakta na kamfanin wuta na jihar kano(KEDCO). Bayan kasancewarsa manomi. Kuma gidanmu na da ga cikin rukunun gidajen da suka daɗe a anguwar tun da sama da shekara ashirin duk da ko mu kanmu muna da wayau lokacin da muka dawo gidan tun a wancan lokacin zamani na kwance. Sai dai…
-
384.6 K • Completed
-
-
Ina zaune a wajen Rahila ta ƙara kirana sai na danna mata busy. Ina mai ƙara sakin tsaki ni kaɗai ƙara miƙe kafata na yi a saman kujera mai zaman mutum biyun da nake zaune akai ina mai ƙara jin wani takaicin na ƙara cika min zuciyata. Rahila ba ta haƙura ba sai da ta ƙara kirana har wajen sau uku ina kashewa sannan daga ƙarshe sai ta turamin saƙo. Na ba ma Hubby saƙon ki da zai fita, zai biya gidan Bulo ya ba ma Musabahu. Zai kawo miki ko kuma in ya haɗu da Yallaban na ƙi ya bashi ya kawo…
-
384.6 K • Completed
-
- Previous 1 … 3 4 5 Next