Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    Janafty

    Stories 1
    Chapters 57
    Words 384.6 K
    Comments 0
    Reading 1 day, 8 hours1 d, 8 h
    • Turken Gida – Chapter Thirty-six Cover
      by Janafty Itama Amina sai ta samu gefen gadon da nake zaune ta zauna lokaci ɗaya tana saka hannu ta na taya ni nin ke kayan da na zube kan gado muna kuma sakawa a cikin ƙaramar akwatina. Allah ya sa ma sauran kayan Amina ta haɗa cikin wankin su mai wankin su ya zo ya karɓa an wanke su tas an kuma goge. Waɗanan da muke ninkewa zannuwa na sakawa a gida ne sai rigunan barci da wanduna sai unders su ne jiya da na samu sauƙin jiki na wanke su da kaina Amina ma ta yi ta yi na bari ta wanke mini na ce ta bar su zan…
    • Turken Gida – Chapter Thirty-five Cover
      by Janafty *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* A hankali na riƙa buɗe idanuwana da suka yi mini wani nauyi. Da farin POP da a ka yi rufin ɗakin na fara cin karo, a hankali na juya dama da haunina amma na rasa fahimtar a in da nake, kamar dai ƙaramin ɗaki ne sai da idanuwana suka sake washewa sannan na soma fahimtar in da na tsinci kaina. Da ƙyar na miƙe zaune, ina sake bin ɗakin da kallo in har idanuwana sun ganin min daidai in kuma ba mafarki na ke…
    • Turken Gida – Chapter Thirty-nine Cover
      by Janafty Washegari asabar muka tashi da shagalin biki. Sha ɗaya na safe a ka ɗaura aure kuma sun ce a lokacin za su tafi da amarya. Shi ya sa duk nuƙu nuƙun da a ka tsaya yi ɗaya da rabi motacin ɗaukan Amarya suka miƙa hanya. Ni mota ɗaya muka shiga da Munnira da Anty Zabba sai Marwa. Faridan Tariq tana motar Amarya a gidan gaba. Da yake motocin sabbi ne sannan kuma masu lafiya ne a na gudu ma sai ka ji kamar ma ba a yi. Zuwa huɗu da rabi biyar saura mun sauka a gidan Amarya. Mun iske matar Jafar…
    • Turken Gida – Chapter Forty-one Cover
      by Janafty Lokaci bayan lokaci ina kiran Ma'u na ji yadda a ke ciki. Zamantakewarta da Alhajin nata dai sai a hankali, tun da ya yi niyyar auren nan sai ya yi ita kuma Ma'u rashin haƙurin ta ya sa duk ta zube a wajen shi. Shi fa daman Namiji haka yake. In suka tashi ƙara aure to ba sa ji ba sa gani ne in ba ka yi haƙuri ba to za ka yi nadama ko kuma ka ga a na yi. Kuma a yadda na lura ita Uwargidan Ma'u ta na yin komai da gayya ne saboda tura ma Ma'u haushi. Ko ramuwa ta ke yi wa ya sanin mata. Domin Ma'u ta yi…
    • Turken Gida – Chapter Thirty-seven Cover
      by Janafty Washe gari tun safe muka tashi da aikin nama muka soye shi a ka raba a ka ɗibar ma dangin mijin Saude kafin mu haɗa kayan tafiya. Tashar mota ya samo mana tun daga ƙofar gidan Saude a garin Jigawa har zuwa ƙofar gidan su a anguwan Ɗorayi da ke Kano, zuwa la'asar duk muna Kano ni daman muna isowa na shige gidan Gwaggo na yi salla na iske har lokacin Alhajinmu bai dawo ba. "Gaskiya Alhajinmu ya ga wuri. Yashe ta yi masa daɗi wannan karon." Na faɗa ina dariya Gwaggo ta ce ai ko wannan karon dai ya…
    • Turken Gida – Chapter Thirty-eight Cover
      by Janafty *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Ban ji daɗin ɓullowar cutar corona ba, sannan ban ji daɗin lockdown ɗin da a ka san ya mana ba gabaɗaya ƙasa ta tsaya waje ɗaya cak. Ba makarantu ba zuwa aiki komai ya tsaya, in fita ta kama ka dole sai ka saka takumkumi kamar wani ɓarawo kana tsaka tsan tsan. Shikenan Burina na son komawa makaranta ya tsaya cak shima amma duk da haka ban karaya ba faɗa ma kaina nake yi na san na ɗan lokaci ne kasa za…
    • Turken Gida – Chapter Forty-two Cover
      by Janafty *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Ganin da na yi Yallaɓai a ruɗe yake, ni kuma jikina duk ya saki ina kwance itama jaririyan na kwance cikin ƙazanta tana ta callara kuka, tun lokacin da ta faɗo ta callara kuka na san cewa da gaske ƴa mace na sake haifa. Sai na kira sunan Yallaɓai ya taho wajena sai na ce ya kamani cikin rawan jiki ya kamani na tashi zaune. Sai a lokacin na fahimci jaririyar tare da uwa mahaifa ta faɗo shi ya sa na ji…
    • Turken Gida – Chapter Forty-three Cover
      by Janafty RANAR SUNA. Talata. 17,November. 2020 A safiyar talata muka tashi da hidiman sunan Rukayyatu(Yumna). Da yake duka nan suka kwana tun asuba suka tashi da aikace aikace kafin ka ce kwabo an gama komai. Alele ne ma ƙarshen gamawa amma waina tun asuba suka fara suya tun da tun a daran jiya suka haɗa ƙullun wainar miya kuma da safen nan wuta kawai suka ta da mata tun jiya sun gama haɗa komai. Kafin azahar komai ya kammallah gida ya fes sannan duk mun yi wanka amma ba mu saka anko ba sai bayan ƙarfe biyu…
    • Turken Gida – Chapter Fifty-one Cover
      by Janafty *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Da man na san za ta kira." Ya sake faɗa lokaci ɗaya da ƙwatanƙwacin irin mirmishin da ya yi a farko lokacin da na ce an kira wayarsa. Gabana ya sake faɗi ras! Ba tunanin komai na kawo ba sai tunanin Yallaɓai ko dai ya fara bin mata ne? To ni dai ban san wannan yarinyar ba sai yau amma shi a yanayin da ya nuna kamar ya jima da sanin ta. Sannan fuskarsa ta bayyana asirin zuciyarsa na yadda take da muhimmaci…
    • Turken Gida – Chapter Fifty-four Cover
      by Janafty *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Bikin Datti ya taho gadan-gadan mu mun ɗauka ma za a ɗaga bikin ne ganin ba a yi shirye-shiryen komai ba amma su Ya Hamza suka ce ba za a ɗaga ba tun da Datti ya kusa gama haɗa lefensa ta hannun Anty Laila a can Abuja. Gidan da za su zauna kuma haya ya kama anan garin Kaduna kusa da ma'aikatansu. Ya Hamza ya turo da kuɗi Ya Abubakar da Ya Muntari sun yi ja gaba an yi fentin gidanmu ciki da bai. Sannan an…
    • Turken Gida – Chapter Fifty-three Cover
      by Janafty *EID MUBARAK FANMILY. ALLAH YA MAIMAITA MANA. SON SO. Da ma Amina ce da Faridan Tariq sai Marwa suka kwana a gidan. Yallaɓai yana ganin Amina ya washe baki yana ce mata ashe ta zo? Ita ko saboda ta kunna shi sai ta ce ai zuwa bikin nan ya zame mata dole. Ba kunya ya ce ya ji daɗin zuwanta. Megidanta ya tambaya da yara tace suna nan lafiya. Faridan Tariq kuma tsiya ta fara yi masa wai ya yi biyu ba zai haƙura ba sai ya haura uku. Yallaɓai na dariyan nishaɗi ya ce" Ta in da za ki gane ni gwarzo ne ba.…
    • Turken Gida – Chapter Forty-nine Cover
      by Janafty Lokacin da na fito daga gida na san ba ni da kuɗi a tare da ni amma hankalina bai tashi ba sai da muka kai titi. Sannan na fahimci daga ni sai kayan jikina da hijabi na fito. Takalmin kafata na silafas ɗin cikin gida ne, tsabar a yanayin da na fito ba mai daɗi ba ne. Marwa na kalla da ke biye da ni, ga Afra sai ƙananun kuka take yi tana faman jijjigata. "Marwa kin fito da ƙudi? Na tambaya ina jan majina. Saboda tun fitowarmu har bakin titi hawayena bai tsagaita ba. "E na ɗauko ƙaramar jaka ta" Ta…
    Note
    error: Content is protected !!