Janafty
Stories
1
Chapters
57
Words
384.6 K
Comments
0
Reading
1 d, 8 h
-
Ina zaune a wajen Rahila ta ƙara kirana sai na danna mata busy. Ina mai ƙara sakin tsaki ni kaɗai ƙara miƙe kafata na yi a saman kujera mai zaman mutum biyun da nake zaune akai ina mai ƙara jin wani takaicin na ƙara cika min zuciyata. Rahila ba ta haƙura ba sai da ta ƙara kirana har wajen sau uku ina kashewa sannan…
-
7.0 K • Sep 17, '25
-
8.6 K • Sep 17, '25
-
10.7 K • Sep 17, '25
-