Aysha A Bagudo
Stories
3
Chapters
141
Words
570.4 K
Comments
0
Reading
1 d, 23 h
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Tunda nasir da matarsa suka bar gidan ta bashi magani ya sha ta kwantar da kanshi akan cinyarta ta d'aura hannunta ɗaya a qirjinshi tana shafawa a hankali zuwa fuskarsa tana yi masa sannu tana jin kamar ta cire masa ciwon ta dawo dashi kanta , idanunshi ya runtse gam yana sauke numfashi sama sama batare daya amsa mata ba " "wani iri…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ....Numfashin juna suka cigaba da zuka da kamshin jikinsu , ta lumshe idanunta tana jin wani irin yanayi da bata taɓa jin irinsa ba sai akanshi , a hankali taji ya soma taɓa wani bangaren na jikinta cikin wani irin salo da shi kaɗai ya iya , ta narke sosai tana kallon idanunshi dake rufe tare da amsar sakoninsa masu tsuma zuciya da…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Yayi saurin toshe mata baki da hannunsa yana zaro mata ido "kina hauka ne salon kisa yara su farka su ɗauka wani mugun abu nake miki "? Wani irin harbawa zuciyarta tayi a sanda ta jita kwance a saman faffad'an qirjinsa dake kwance da laulausan gashi , hannunsa ta cire tare da marairaice murya kamar zatayi kuka tace "to ai kaine kasani ihun".yaja tsaki yana furzar da iska mai zafi…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* .....Shiru ne ya biyo baya , parlou'n ya ɗauki shiru kamar babu mutane a cikinsa , yadda kisna bata sake cewa komai ba haka ma momy har tsawon minti goma sannan sautin muryar momy ta doki dodon kunneta, "dole zan damu da ramarki mamana ,ni dai fatana ki kwantar da hankalinki , ki kasance cikin farinciki , ki zauna da mijinki lafiya…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
......Tun da alhj Mahamud yasoma sanyawa mukarama albarka ,murmushi yaki 'bacewa a fuskarta ,hajara ta du'beta a sukwane tace "kai duniya mukarama ko kunya baki ji ,ana zance aurenki kina guri , sai wani nishad'i da annashuwa kikeyi .. Wani sabon murmushi mukarama ta sake yi "bil hakki da gaske mugun son ishaq ya kamata sosai tun kwanaki ma na lura da rawar kafar da takeyi akansa ,kalli ma yanzu kaga rawar jikin da take ,barin in taji yazo gidan ta dinga 'bare 'bare kenan tana hanzari zuwa gaidashi ,wata…
-
152.2 K • Ongoing
-
-
~DEDICATED TO~ _AUNTY SALAMATU AYYUBA_ _(UMMIN KADUNA )_ _karamacinki da alkharinki tattare da mutuncinki gareni, ba zai misaltu ba, aunty ummi nah , ina sonki irin soyayyar da 'yan'uwantaka kad'ai ke haifar da hakan , ina rokon Allah ya barmu taren tare har karshen rayuwarmu, Allah ya k'ara damkon kauna da zumunci atsakaninmu, love you so much my special aunty ,kaf media babu aunty tamkar ki ,shi yasa zan sadaukar da gabadaya novel dina gareki domin kin cancaci fiyye da hk a zuciyar bagudo_ alhamdullahi…
-
152.2 K • Ongoing
-
-
..tana hawa benen mahaifinta, ta d'an zuge kofar glass din parlour'n tashiga bakinta d'auke da sallama, sai alokacin gabanta ya fad'i sakamakon tunawa datayi da kanta babu d'ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had'a ta tufke da ribbon suka bayyana . har ta shiga parlour'n tana fargaban fad'an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali, jikinta a sanyaye ta k'arasa gaban dad ta d'an…
-
152.2 K • Ongoing
-
-
.....kafafuwanta suka hard'e saboda irin kallon kurrular da M. A yake binta dashi , amman duk da haka a natse tacigaba taku tana d'aga kafafunta ahankali , duk yadda taso ta kaucewa kallonsa ,hakan ya gagara . wannan tafiyar da take ahankali tamkar an tsamota cikin ruwa ba k'aramin sake tsuma zuciyarsa tayi ,saboda yadda jikinta ke moving da rawa , tana shiga parlour'n taja ta tsaya rungume da hannuwanta duka akirji tana fesar da numfashi tamkar wacce tayi gudun famfalaki . ahankali shima ya sanyo…
-
152.2 K • Ongoing
-
-
.......washegari da ummi zata tafi hospital tace" muwaddah ta shirya suje ta duba lafiyarta ,duk wani abinda ya kamata ummi tayi mata tayi ,inda ta gano muwaddah bata d'auke da cutar komai ajikinta, illa malaria wanda mostly daman ita ke haddasawa mutun ciwon kai mai tsananin, allurai tayi mata har guda uku da magunguna, da kyar muwaddah ta sha tana zuba shagwa'ba ,byn ta sha maganin ta samu guri ta kwana akan gadon dake ajiye a office din ummi... sai gurin azahar suka koma gida ,muwaddah nata jiran ummi…
-
152.2 K • Ongoing
-
-
......mukarama cike da tsantsar murna da farinciki ta tashi ta fita daga d'akin ,tana jinta sakayo daita , bata da wani sauran damuwa, ishaq ta soma kira ta sheida masa irin kyautar da akayi musu ,shi ma muranar yayi sosai . jin shirun hajara yayi yawa har kusan minti goma yana zaune bata fito daga bayi ba, yasa alhj mahmud yunkurawa ya mike daga zaunen da yake ya isa jikin kofar yana kwankwasa had'e da kiran sunanta , " hajara!!! tayi firgigib daga duniyar tunanin data lula tana goge hawayen dake kwance…
-
152.2 K • Ongoing
-
-
....bayan abi ya fito daga wanka ,ummi ta taimaka masa ya shirya sannan, ta dawo ta zauna gefensa tace "ina jinka hubbeey gabadaya na matsu da zance da zaka min akan suraj " ki kwantar da hankalinki bafa wani abu ne ba ,wai muwaddat yake so ,shine nace masa ya bani lokaci zan yi magana daita , idan ta amince da zarar ta kammala karatunta sai ayi in Allah ya yarda "kai kai Amman naji dadin wannan labari sosai ,dan kuwa suraj akwai kirki ga hankali da natsuwa uwa uba yana da nasaba mai kyau , allah dai yasa…
-
152.2 K • Ongoing
-
-
.....tsotsar bakinta yasoma yi ahankali cikin wani irin salo na zallar shaukinta. cikin zuciyarsa yake jin wani irin sabon kaunar muwaddat na bin lungu da sako na gangar jikinsa, take joystic dinsa tayi wani irin harbawa tayi haniniya ta mike, bai sanda ya janyota jikinsa ya kwantar daita bisa cinyoyinsa adaidai lokacin ya samu nasarar cafko laulausar harshenta jikinsa har rawa yake ,ya manne bakinsa gam akan nata, yana wa bakinta wani irin tsotsa na fitar hankali,allah yasa motar lemozin ce direban ba zai…
-
152.2 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 8 9 10 … 12 Next