Aysha A Bagudo
Stories
3
Chapters
141
Words
570.4 K
Comments
0
Reading
1 d, 23 h
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim Mumy ta rushe da wani irin kuka tana cewa "dan girman Allah kayi hakuri ka mata ko addu'a ne "bani da lokacin 'batawa gurin mata addu'a , abinda ta shuka ta fara girba yara kuma Allah ya rayasu har sanda ubansu zai dawo ya gansu bisa kafafunsu cikin koshin lafiya ". Mumy zata sake magana ya d'aga mata hannu "for the last time salaha…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Sakina ! Sakina !!! dady ya shiga kiran sunanta a mutukar fusace, ta fito da sauri qirjinta na wani irin dokawar da bata jin irinsa ba , ta tsaya can nesa dashi ya cilla mata takardar sakinta " burinki ya cika yau muradi ya sakeki bisa umarnina kamar yadda na roki…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Tunda dady ya fara magana ta kifa kanta take kukan bakinciki bata d'ago ba sai da taji dady ya gama fadar dokokinsa sannan ta d'ago a gigice ta zuba masa idanunta dake tsiyayar hawaye " kenan a gidan ubanta ma aikin bauta zatayi ko me ? Ta jefa wa kwakwaluwarta tambaya " Kin tsare ni da wasu idanu kina kallona abinda kika ji na fada haka nake nufi har acikin raina muddin kina…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim A natse ya cigaba da kallonta yana tunanin yadda zai goge komai daya faru acikin kwakwalwarsa , yasan tayi masa laifi mai girma da tsayawa a rai wanda ita kanta ta yarda kuma ta amince da cewar ta aikata masa laifi, yayinda wasu laifikan da tayi masa tayi ne a dalilin gudumuwar da afra ta bayar a rayuwarta ,afra muguwar macece kuma…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH "Baby love na gode na gode da alfarmar da kika min jiya , a kullum ina alfahari da nine mutumin daya soma samun martabanki ta diya mace ,duk da abubuwan da sukayita faruwa hakan bai sa kin watsar da kanki ba, kin rike min mutuncinki ." ta zare jikinta daga nashi tana masa wani irin kallo wanda yasa jikinsa mutuwa ,a sukwane ya riko laulausan tafin hannuta…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ... Suna zaune tare da zee a part dinta Kiran muradi ya shigo wayarta taja tsaki zee da tafi kusa da wayar ta miko mata ,Kisna na amsa wayar ta danna reject "haba Kisna wai ke har yanzu bazaki dawo hankinki ba rayuwar ma guda nawa take ?"wallahi bamu da lokaci fa saboda…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* Romancing dinta ya shiga yi tun tana zamewa har ta hakura dan yafi karfinta bai barta ba sai daya gurjeta son ransa ya gamsar da kanshi sannan ya barta ,ta tashi fuskarta a haɗe tamkar bata taɓa dariya ba ta shiga bathroom tayi wanka ta fito d'aure da towel ta tsaya gaban mirrow tana goge gashinta da gefen towel din . yana jin motsin fitowarta ya juyo ya fuskanci inda take tana d'aure da…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* " I'm sorry for everything sai dai bazan iya d'aga miki kafa ba , baby love kin dawo rayuwata cikin wani irin yanayi , ban yi niyyar qarawa ba yanzu saboda kinyi kokari dani jiya amman ni'imarki ta dabance kuma me tsayawa ce a rai bazan iya hakuri ba muddin ina tare dake ,dan Allah ki saba da yanayina baby love ban sani ba kodan abun ya haɗe min da karfin soyayyar da nake miki ne ". kin…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* Ya shiga d'akin bakinsa dauke da sallama dady dake zaune yana jiran akawo masa coffe ya amsa yana dubansa a tsanake , muradi ya rusuna ya gaishe da dady kana ya samu guri akan kujera yayi shiru yana cigaba da duban dady "ya'akayi ne d'ana ko akwai abinda kake bukata ne ? "daman ....."sai kuma yayi shiru ya kasa k'arasa maganar yana tsotsa keyarsa alamun jin kunyar abinda yake son fada "uhmm daman me?,…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Ya zare bra dinta a hankali ya ajiye ,ya tsurawa qirjinta Idanuwanshi yana mai dauke numfashi saboda shaukin ganin albarkatun qirjinta a tsaye masu matukar kyau gashi har wani sheki suke fitarwa , ina ma za'a had'ata da nawal babu gaba babu baya Abu kamar an daurawa muciya zani , gaskiya yaso ya tafka wa rayuwarsa babban kuskure , da kuwa ya dangwama cikin bakinciki mai…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH "Ya subhanallah .." ya fada a natse yana had'eta da jikinsa, jin diran dukiyar fulaninta akan lafiyayyen qirjinsa yasa shi saurin dauke numfashi tare da hadiye wani yawu ya tsareta da kyawawan Idanunshi yana mata kallon tsab , sanye take cikin riga da siket , rigar ta ɗan kamata dan har ta fidda shape din brest dinta kanta babu d'ankwali kamar koda yaushe , ganin yadda ya…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH A qalla ya dauki sama da minti talatin yana zagaye dakin kafin daga baya ya tsaya cak goye da hannuwansa duka kamar wanda aka dasa tsabar tashin hankali, Idanunshi sun kada sun yi jazir " yanzu da zafin zuciya ya kwashesheni na saki kisna da yake kenan zanyi da rayuwata ?, ya tambayi kanshi yana furzar da iska daga bakinsa " da kuwa ka cuci kanka ka cuci rayuwarka zuciyarsa ta bashi amsa da hakan…
-
359.9 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 6 7 8 … 12 Next