Aysha A Bagudo
Stories
3
Chapters
141
Words
570.4 K
Comments
0
Reading
1 d, 23 h
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* .....Kisna dake zaune akan gado tamkar wata gunki tana kallon Dr gabadaya ta dawo tamkar mutun mutumi agurin saboda tsananin tsoro da fargaba mai tattare da tashin hankali ,gabadaya kanta ya d'aure da jin abinda ke fitowa daga bakin doctor , tamkar a mafarki take jin bayanin Dr" anya kuwa…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Mumy ki tsaya kiji me shi ya fada min kafin nima na fada masa haka " "bazan tsaya ba mara kunya dan Bana bukatar jin komai daga bakinki ,"kullum yaro yana cikin bakincikinki daga taimako zaki kasheshi ,wallahi su ummi basu kyauta min ba da basu miki dukan Kawo wuka ba , dan dani nazo dukan mutuwa…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...Cikin sauri ta katse kiran aunty afra ta bude hand bag dinta ta dauki kudi tare da bude bedside ta ciro takardata da biro ta rubuta sunayen magungunan da aunty afra ta fada mata sannan ta fito zuwa haraban gidan tana kwallawa mai gadi kira "Sanusi! Sanusi !! da sauri ya amsa…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…

~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ..Muradi dake parlour a zaune ya jiyo kararta yace "sarkin tsoro kenan " da kamar bazai tashi ba sai kuma yaji yana ra'ayin tashi ya duba yaga yadda zasu kare da mutanen nata , shigarsa ke da wuya ya ganta kwance flat a kasa bata numfashi towel din dake d'aure ajikinta yayi…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Please fa kika ce ? "ni zaki tofawa miyo akan na sha hakina ?" hakina ne fa kika bi na banza ma bare ni mijinki da sadakina ke kanki ?" ya k'arasa maganar yana wurgi da rigarsa ya soma ƙoƙarin hawowa sama gadon "Inna lillahi wa Inna ilaihi raji'un ta furta gabanta na wani…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* da sauri afra ta fito suka kamata suna kiran sunanta "daman bata da lafiya ne afra. ?"granny ta tambaya cikin tsananin tashin hankali "eh tun shekaranjiya dai da zazzaɓi take kwana afra ta juya ta isa inda frigde yake ta bude ta dauko ruwa mai sanyi sosai suka shafa mata a fuska sai dai shiru bata motsa ba sai yatsun hannunta ne suka shiga karkarawa direban granny aka kira aka…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim Mumy ta rushe da wani irin kuka tana cewa "dan girman Allah kayi hakuri ka mata ko addu'a ne "bani da lokacin 'batawa gurin mata addu'a , abinda ta shuka ta fara girba yara kuma Allah ya rayasu har sanda ubansu zai dawo ya gansu bisa kafafunsu cikin koshin lafiya ". Mumy zata sake magana ya d'aga mata hannu "for the last time salaha…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Tunda dady ya fara magana ta kifa kanta take kukan bakinciki bata d'ago ba sai da taji dady ya gama fadar dokokinsa sannan ta d'ago a gigice ta zuba masa idanunta dake tsiyayar hawaye " kenan a gidan ubanta ma aikin bauta zatayi ko me ? Ta jefa wa kwakwaluwarta tambaya " Kin tsare ni da wasu idanu kina kallona abinda kika ji na fada haka nake nufi har acikin raina muddin kina…
-
359.9 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 5 6 7 … 12 Next