Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    Aysha A Bagudo

    Aysha bagudo is a prominent Hausa novel writer in Nigeria that is known for her amazing talent with great works like Auren Sirri, Muwaddat, Son Rai..
    Stories 3
    Chapters 141
    Words 570.4 K
    Comments 0
    Reading 1 day, 23 hours1 d, 23 h
    • Muwaddat – Chapter Thirty-three Cover
      by Aysha A Bagudo ...tun da muwaddat taji sautin muryarsa yana furta kalmar "abi ummi ku daina wahalar da kanku ciki na ne.. ... zuciyarta ta tsaya cak ta daina aiki na wunci gadi.... kafin daga baya zuciyarta ta soma bugawa da karfin gaske,maganarsa ba'a iya kunnenta kad'ai suka samu nasarar tsayawa ba har ma da gangar jikinta da koina take jin saukar furucinsa tamkar saukar aradu .... yi tayi kmr ta kwasa da gudu ta bar parlour'n domin tsira daga wannan taskon tashin hankalin data tsinci kanta mai tattare da abun…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-seven Cover
      by Aysha A Bagudo ...Dif numfashi da zuciyoyin rayuka had'u suka tsaya na wuncin gadi ,sakamakon jin saukar maganar dady da suka ji tamkar saukar aradu acikin kunnuwansu . gabad'aya a firgice sannan a gigice suke bin junansu da kallo mai cike da tsantsar mamaki, kana suka sake maida idanunsu akan dady dake tsaye a gabansu fuskarshi babu yabo babu fallasa . kallonsa suka cigaba da yi domin neman k'arin bayani yadda hakan ta kasance ,barin ummi wacce gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa .... Kusan ta fi kowa…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-five Cover
      by Aysha A Bagudo dan baka hanzarta zubar min da cikin nan ba ,zan gudu, dan kuwa zaku nemi gabad'aya ku rasa, bai tsaya ba, yace"ki fi ruwa gudu, idan kin tashi gudun ki tafi lahira karewarta kenan, ciki ne dai ni muhammed auwal bazan zubar ba,ba kuma zan saka hanunana ba,na dai d'auki zunubin aikata zina ,amman batu na zubda ciki bai k'arasa maganarsa ba ya k'arasa ficewa daga d'akin, aiko ta sake rushewa da kuka.. Kai tsaye bakin get ya nufa inda yana zuwa ya tsaya ,a kan baba mai gadi ,yana bashi umarni "baba ka tsaya…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-six Cover
      by Aysha A Bagudo ....shiru ne ya ratsa gidan tun sanda su ummi suka baro parlour'n , abi dake zaune akan kujera mai zaman mutun d'aya ya rafka uban tagumi, gabad'aya abun duniya ya dameshi ,ya kasa tashi daga zaunen da yake, mafuta kawai yake nema da tunanin wanda zai tautauna matsalarsa dashi akan bakon lamarin daya samesu . a qalla ya kusan minti talatin zaune agurin yana tunanin mafuta , mutun na farko da zuciyarsa ta bashi umarnin ya nema ,shine d'an'uwansa umar ,batare da 'bata lokaci ba, abi ya mike cikin…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-eight Cover
      by Aysha A Bagudo ... parlour'n ne ya sake d'aukar shiru na tsawon minti goma, gabad'aya ahlin dake zaune a gurin sun tattara hankalinsu da natsuwarsu gurin sauraron bayanan uncle uncle umar," bunayya zuwa yanzu dai nasan ka tuna abinda na fad'a maka a wannan lokacin, kuma ka fahimce inda maganata ta dosa ? Cikin wani irin yanayi mai tsarkakkiya bunayya ya d'aga kanshi still kwayar idanunshi na cikin na uncle dinsa , "dan haka ka kwantar da hankalinka muwaddat tana nan a matsayin matarka ta sunnah ,haka zalika yaran da…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-one Cover
      by Aysha A Bagudo ..Hannu ummi ta kai jikin handle din kofar d'akin domin bud'ewa ,taji kofar a rufe gam ,dan haka tashinga buga kofar da karfin gaske cikin tsananin tashin hankali tana Kiran sunanta" muwaddat! Muwaddat!! Muwaddat dake kwance a saman fad'ad'den kirjin bunayya tana baccin gajiyar sex din da sukayi , ta zabura tai wani irin hantsilowa daga kan gadon cikin tsananin tashin hankali tana dafe kirjinta da duka hannuwanta tare da furta kalmar" Inna lillahi wa Inna ilaihi raji'un "yau mun shiga uku..ummi ta…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-two Cover
      by Aysha A Bagudo ..jikin abi a matukar sanyaye ya koma gida, zuciyarsa a cunkushe , gabad'aya ya rasa abinda ke masa dadi arayuwarsa ,ji yayi tamkar zai rasa tilon d'ansa ne a wannan karon sakamakon bugawar da zuciyarsa ke yi , shiru yayi yana kai kawo acikin d'akinsa yana dogon tunanin akan lamarin bunayya "Ina sonka ya kai d'ana ..... "Ina son ka rayu cikin farinciki .... "Bazanaso ganinka cikin tashin hankali da damuwa ba .. "Tabbass lokaci yayi da zan yi komai akan son zuciyarmu , matukar ina raye duk runtse duk…
    • Muwaddat – Chapter Forty-one Cover
      by Aysha A Bagudo .Alhamdullahi mu dat na samun kulawa matuka daga bangaren ummi, duk abinda take so shi take mata ,sannan duk abinda ya dace mai ciki taci ko amfani dashi shi ummi take bata Sai da aka samu tsawon wata guda cur da rasuwar yaya akram ,sannan bunayya ya bayyanawa su dady labarin halin da Yaya akram ya tsinci kansa a dalilin rashin auren days so yi suka hana , har ma da labarin yaransa dake kasar Spain ,wannan dalilin ne yasa ya kamu da ciwon zuciya , bai tsaya iya nan da ba har sai daya labarta musu irin…
    • Muwaddat – Chapter Forty Cover
      by Aysha A Bagudo ..dady da mummy sun shiga matsanancin tashin hankali, mutuwar akram ta gigitasu ,gigita mai tsananin, zuciyoyinsu suka nemi daina aiki tsabar rikicewa. gabad'aya rige rigen shiga office din likinta sukayi ,jikinsu na tsuma tsabar tashin hankali da suke ciki, anan ma dai sake tabbatar masu da rasuwar akram likita yayi kusan zaucewa mumy tayi ta dinga wani irin kuka mai rikitarwa da ta'ba zuciya, tun cikin daren suka soma kiran wayar yan'uwa da abokan arziki, shi kuwa bunayya yana rungume da gawar yaya…
    Note
    error: Content is protected !!