Search
You have no alerts.
    The Den of Novels
    Chapter Index

    Jinyar stitches ɗin Zulaiha ta saka Bilal baya fita ko ina idan ba masallaci ba, duk ayyukan gidan shi yakeyi, sannan ya kula da ita a ɗan taƙin lokacin kuma ya ɗan fara samun nutsuwa daga tsoron sababbin halayen da ya ringa gani a gurinta tun bayan da aka ɗaura musu aure. Ranar data kwana uku ƙanwar Ummansu Anty Habi taje gidan ta kai mata gamje gamjen magunguna da ta ce na Aljanun da suke shafarta ne. Shi ya ringa jigilar dafa mata na wanka safe yamma kuma ya hura mata coal tayi turare, maganin na sati ɗaya ne. . .

    Membobi wanda suka biya kudi ne kawai za su iya karanta wannan shafin.

    Log In Biya ₦500

    Ku biya ₦500 domin karanta duka shafukan kudi.

    Note
    error: Content is protected !!