Son Rai – Chapter Thirty
by Aysha A BagudoTun da yesmin ta samu cikin musamman Dr jamil ya d'auki hutu agurin aiki, domin bata kulawar data dace .
wata guda cur ya d'auka a gidan yana hutu tare da yesmin ,hakan ya sake basu damar sake gina rayuwarsu cikin so da kauna ,har ma suke ganin rayuwa batare da juna ba rayuwar kunci ce ,shakuwa da so da tattalin juna da suke yi yasa suke jin ba zasu iya awa guda batare da sunji ko sun ga juna ba .
Dr jamil ya gama hutunsa batare da wani Abu ya shiga tsananin da yesmin ba ,sai dai zai. . .