Son Rai – Chapter Twenty-seven
by Aysha A BagudoWani irin yanayi ta tsinci kanta na zallar shaukinsa ,ban da ajiyar zuciya Babu abinda take sauke ,a hankali ta shige jikinshi tana shakar kamshin turarensa mai hargitsa mata lisafi ,yayinda numfashinsu ke gauraya da juna ,sai daya gama jagwalgwalata son ranshi sannan ya d'auketa ya rungumeta a jikishi suka nufi bathroom.
gabad'aya ta narke masa ajiki ,dan bak'aramin mutuwa sansar jikinta yayi ba ,da kyar ta iya bud'e idanunta dake runtse a lokacin daya tsundumata cikin bathtub had'e da sauke naunayen ajiyar zuciya .
ya tsura mata ido yana kallonta ,Sam baya gajiya da kallonta. . .