Son Rai – Chapter Twenty-six
by Aysha A Bagudo..A galla ya d'auke sama da awa d'aya zaune a gabanta yana kallonta, yana jin farinciki mara misaltuwa ,fuskarshi ya kai daidai fuskarta yana shakar kamshin turarenta , tare da riko tafin hannunta yana massaging a hankali .
Lumshe idanunshi yayi ya bud'e a hankali yana jin wani irin yanayi mai dadi game daita ,sake riko tafin hannunta yayi sosai cikin nashi ,yana busa mata iskar bakinsa da numfashinsa ,lip's dinsa ya d' aura kan lip's dinta, ya shiga tsotsa a hankali ..
Kusan raba dare dr jamil yayi zaune a gabanta yana tsotsar bakinta sannan ya mike. . .