Son Rai – Chapter Twenty-three
by Aysha A Bagudo"Komai zan maka muddin d'an Adam yana iyawa mutun yasa shi farinciki ,I will do everything for you my dear, karka sa na rasaka please D ,"do me a favour,I don't want to miss you, idan na rasaka zan rasa farincikina ,ba zaka duba halin da zan shiga ka tausaya rayuwata ba ...?
Ta k'arasa fad'ar haka tana kamkameshi a jikinta tamkar za'a kwacewa mata shi ...
" Uncle Jamil zaka aureni...... ?
"Girgiza mata Kai yayi al'amun a'a tare da zareta a jikinshi , ya koma cikin motarsa ya zauna zuciyarsa na wani irin bugawa da. . .