Son Rai – Chapter Twenty
by Aysha A Bagudo..A hankali ta tura kofar shiga parlour'n tare da kutsawa ciki tana jin kirjinta na wani irin dokawa , kallo day'a tayi parlour'n ta d'auke kanta saboda bata ganshi a ciki ba, dan haka ta juya ta nufi bedroom dinsa, tana fidda numfashi sama sama while zuciyarta na dokawa , nan ma bata ganshi ba, sai dai ko ina a d'akin very neat ,ga kamshi turarensa dana airfreshener dake tashi a kowace kusurwa dake cikin d'akin ,lumshe idanunta tayi a hankali ,tana jin yadda kirjinta ke bugawa da matsanancin karfin gaske ,jikinta a matukar sanyaye ta. . .