Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    Duk yadda yaso ya runtsa kasa runtsa idanunshi yayi , illa juyi da ya dinga yi a kan gado ,yana sake tuna moment din da sukayi spend daita a daren jiya .
    "duk da yana cikin fargaba da tashin hankali amman hakan bai Hana shi jin dadin moment din daya kasance a tsakaninsu ba.
    "ta jiyar dashi dadi mara misaltuwa , tayi masa abinda bai yi zato daga gareta ba ,ta fito masa da maitar son shi filli ,ta nuna masa idan babu shi a rayuwarta ba zata iya rayuwa ba ...
    " Wayyohly Allah baby nah ,nima Ina sonki ,Ina sha'awarki i can. . .

    Membobi wanda suka biya kudi ne kawai za su iya karanta wannan shafin.

    Log In Biya ₦500

    Ku biya ₦500 domin karanta duka shafukan kudi.

    Note
    error: Content is protected !!