Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    ....shiru yayi yana kallonta cike da matsanancin tashin hankali mara misaltuwa , while zuciyarsa da gangar jikinsa suka d'auki rawa, ya dinga jin tamkar ana buga masa guduma ne a saman kirjinshi ,kallonta yake cike da tsantsar 'bacin yana nazarin yanayinta ransa na sake 'bace "
    Yana jin da yana da dama daya d'auketa da wasu mahaukatan marin da zai saka ta shiga hankalinta .
    "ya samu da kyar ya fito daga cikin d'akinta yana Shirin kubutar da kanshi da rayuwarsa daga abun kunya amman tana neman 'bata masa lokaci ....
    D'auke kanshi yayi daga kallon fuskarta ya soma k. . .

    Membobi wanda suka biya kudi ne kawai za su iya karanta wannan shafin.

    Log In Biya ₦500

    Ku biya ₦500 domin karanta duka shafukan kudi.

    Note
    error: Content is protected !!