Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    ... A hankali ya k'ai bak'insa daidai saitin Kunnenta ya soma rad'a mata magana Cikin Sanyayyiyar muryan shi mai tsananin kashe mata jiki, da tsuma zuciyarta .
    "Yesmin...... bazan i'ya abinda kike tunani ba a halin yanzu da zuciyata take cikin garari da tashi hankali ,bama haka ba har a cikin zuciyata bana so wani abu ya sake Shiga tsakanina dake..... nayi nadama har a cikin Zuciyata, Nayi nadama! nayi nadama!!!
    " bana son wata halaka ta sake shiga tsakani na dake matukar baki kasance mallakina ba ....
    "Add'ua ta da fatana a halin yanzu in san yadda zanyi. . .

    Membobi wanda suka biya kudi ne kawai za su iya karanta wannan shafin.

    Log In Biya ₦500

    Ku biya ₦500 domin karanta duka shafukan kudi.

    Note
    error: Content is protected !!