Son Rai – Chapter Nine
by Aysha A Bagudo*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
.
...ganin yanayin halin da yesmin take ciki , yasa hankalin Dr Jamil yayi mugu mugun tashi.
,aiko take jikinsa ya kama rawa, gumi ya shiga tsatsafo masa ta ko ina a sansar jikinsa, muryarsa can kasa tamakar ta marayan zaki ya Kira sunanta "yesmin !yesmin !! Yesmin !!!
"Dan girman Allah ki tashi karki min haka ,girgizata ya shiga yi, Yana Kiran sunanta ahankali amman shiru yesmin taki motsawa , sai jikinta ya langwa'be babu al'amun numfashi a tare daita ...
Saurin ja baya yayi Yana kallonta. . .